Sunday, 13 November 2016
HEEDAYAH!
7⃣3⃣
written by miemiebee👄
"My princess so you'll return to me," tare da riqo hannayenta heedayah da idanta suka cike da hawaye tuni tace "ofcourse rayyan I promised am now a graduate nazo daukanka ne muje muyi revenging wa daddy" tare da masa murmushi, rayyan ma murmushi yake mata "am so happy for u my princess nayi missing naki like crazy mushiga daga ciki," heedayah tace "wait na taho da parents dina suna waje," rayyan yace "really? Toh muje mu shigo dasu" a tare suka fito tun daga cikin mota daddy ya hangosu yace da mummy "my dear ga son in law namu fa" mummy tayi leqe daga window itama "wow kyakkyawa dashi ashede princess batayi karya ba" nan su rayyan suka kariso ya bude ma daddy kofa heedayah kuma ta bude wa mummy, har qasa ya durqushe ya gaishe da daddy cikin girmamawa "ina wuni daddy?" Daddy yasa hannu ya dago sa "lafy qlou rayyan ba seka sauka har kasa ba ai" ze kuma sauka dan gaishe da mummy tace "a'a rayyan baseka sauqa har kasa ba ahaka ma yayi ya kake ya ayyuka?" "Alhamdulillah" yace se murmushi yakeyi "mushiga daga ciki" yana leading nasu suka shigo har main parlour na daddy yashiga daga ciki yagaya ma mami sunyi manyan baki da hijabinta tafito tana ganin mummy taga kama sosai da sukeyi da heedayah dan haka tagane mahaifiyarta ce, "oyoyo heedayah" nan sukayi hugging sannan ta zauna "sannunku da zuwa u must be her parents ko?" Mummy tace "sure, ina wuni?" nan suka gaggaisa daddy'n rayyan ma yafito duk suka gaisa, amarachi mama ke kira ta iso ta gaishe dasu mummy tare da hugging heedayah ruwa mama tayi serving nasu mummy dashy. Daddy yayi gyaran murya "ba tare da bata lokaci ba lets get to the main point..." nan ya zazzage wa daddy'n rayyan komi, heedayah da kunya ta cike ta taja hannun amarachi suka bar gun daddy'n rayyan yace shi baida case duk abinda dansa yakeso shi zai masa, haka suka ta sorting out abubuwa da dama, daga karahe daddy yace zasu tafi zasu tattauna da heedayah duk sanda shes ready se ayi fixing date kowa yayi agreeing da hakan, bayan sun fiffito daddy yaceda rayyan akoi kayaki acikin motan seka fito dasu duk sunsha mamaki ganin irin kayakin da su heedayah suka hado musu se godiya daddy da mama sukeyi. Amarachi, heedayah da rayyan ne suka ciro kayan tas, bayan da suka gama tace "my king wannan duk naka ne," rayyan yace "really my princess?" Ta gyada masa kai hugging nata yayi "thank you so much my princess, i love you" ta ce "ba komai" hannu tasa acikin side bag nata ta ciro wata pack na zobe ta ciro ta daga hannunsa tasa masa "this is for you my king, don't ever remove it kaji?" Murmushi ya mata "i'll never my princess" wani pack din takuma cirowa acikin jakar nata "nd this id for me" har zata sa knan rayyan ya wabje "ni zan sa miki," murmushi ta masa yasa mata shima "nd you too karki cire wannan" tace "I cross my heart rayyan" su biyu suka fito a tare heedayah tace "mummy da daddy saura gdan baba aleesha, rayyan zamuje tare ko?" Shiru yayi bece komi ba, "kayi shiru rayyan is somethng going on?" Mama ce tace "ai sede kiyi hkr heedayah, Allah yayi ma baba aleesha cikawa shekaru biyu da suka wuce tace min in gaya miki shes sorry for not keeping her promise, nd that tana wishing naki success in life." Ihu heedayah ta fashe da, ta biyosa da "innalillahi wa inna ilaihi raji'un noo this cant be happening, you can't die baba" tana mgn ne tana sauka kasa rayyan yasa hannu ya dagota mummy ta matso tana bata hkr ina kukan se karuwa yakeyi sanda tayi me isarta sannan tayi shiru for a while, ta bukaci mummy da tana son zuwa gdan aleesha, mummy tace "fine se muje" xno tace zamuje nida rayyan," daddy yace "as u say princess sekun dawo muna jiranku" suka fice ita da rayyan su daddy kuwa suka koma ciki dan jiran dawowarta sun danyi tafiya sannan suka iso gdan baba aleesha hawaye ambaliya suke a fuskar heedayah kofar suka bude gdan na nan kamar yadda yake da a baya saidai komi yayi kura shiga tayi ta zauna bisa tabarman dake dakin tana rusa kukanta rayyan na shafa bayanta yana bata hkr, "rayyan I thought baba will also be by my side wen zanyi taking revenge dina, how could she die?" Rayyan dayake shafa bayanta har ynxu yace "yi hkr stp crying am here, remember? Addu'a zamu sata a ciki, tashy mutafi su daddy suna jiranki," ba gadama ta miqe tare da rufo kofar gdan saidai har ynxu bata br kuka ba, a hanya tace "rayyan pack ur stuffs today gbe zamu tafi kano kaji?" Rayyan yace "sure my princess bar kukan haka kinji?" ahaka har suka isa gda sukayi sallama 5:00PM suka iso htl da suka sauqa saidai heedayah bata bar kuka ba har ynxu. Bayan maghrib ta nufa dakinsu daddy tayi knocking mummy tace "come in," wuri ta nema ta zauna "daddy inason rayyan yabimu kano gbe," mummy tace "yabimu kuma heedayah? Kinsan fa baida passport bareyi ya bimu ba," "toh mummy ku katafi by air nida shi zamu biyo bayanku zamu bi motar kasuwa," daddy yace "no if that is what u want my princess se mu fasa bin jirgin duka mubi motar kasuwan," daddy yace "noo mota biyu zamu biya kinga se mu zauna comfortably ko?" Mummy tace "toh shknan Allah kaimu," heedayah tace "ameen mummy nd daddy thank you so much," daddy yace "dont mention jeki huta kinji ki gaishe da nanny da gajiya, tell her gbe zamu tafi" ta amsa da "toh" sannan ta fice. Baccin da heedayah batayi ba knan ranan se tunanin baba aleesha take tana kuka. Washegary ta tshy dawata erin ciwon kai karfe 5:30AM su heedayah sukaje suka dauko rayyan dady yabama daddy'n rayyan wata qaramar wayarsa kan in sun isa ze masa waya se suna gaisawa , daddy ya amsa tare da yin godiya, dubu hmasin hamsin daddy ya basu mama each, aaliya kuma dubu biyar, sukayi godiya sosai sannan su heedayah suka fice bayan dogon bankwanan da sukayi, aaliya se kuka takeyi itama taso binsu saidai mama cant bear going a day widout yar autarta, straight suka wuce tasha, wata mota qirar vectra daddy da rayyan suka shiga mummy da heedayah da nanny kuwa cikin wata golf tafiya me nisa suka yi sannan suka iso garin kano a tasha PA'n daddy yazo ya daukesu a gajiye suka koma gda, wata dakin da ke qasa mummy taba rayyan heedayah kuwa na sama.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment