Sunday, 13 November 2016

HEEDAYAH!


                7⃣5⃣
   written by miemiebee👄

        Date of birth na daddy'nsa (alhj ismail) yasa abun yaqi buduwa illa "invalid password" dayake nunawa, ya gwada na mama still beyi ba, na qaninsa safyan ya gwada still be budu ba dan haka yasa wedding date na daddy da mama shima yaqi buduwa har yayi giving up se can yace bare gwada sa DOB'nsa yana sawa kuwa  se safe(wajen adana abu) din yabudu, abun mamaki this is only showing yadda alhj ismail keson dan sa muhammad sosai, besa DOB'n kowa ba a gdan sena don moha, don moha besan sanda idanunsa suka cike da hawaye ba yace da knshi "daddy den why are u doing all these wrong acts, ba haka na sanka ba daddy," kwata kwata seyaji bare iya barin heedayah ta kai masa beloved daddy'nsa jail ba dukda kuwa yasan daddy'nsa ya ksance me laifi hannu yasa yaga CCTV'n cikin wata sealed pack a aljihunsa yasa ya rufo abin yafice zuwa dakinsa yayi connecting da system nasa ya kalla ma yakasa duk jikinshi ya mutu.*** alhj lawal yace "dan uwa kasan life namu is in danger dan alhj s.u ya warke ynxu evidence kawai suke nema shi da 'yarsa sukaimu jail gashy naji ta karanta criminal law prosecutor ce," alhj ismail ya zaro ido "prosecutor fa kace? Innalillahi! Karshen mu yazo alhj lawal tun farko da bamu aikata abinda muka aikata da a baya ba wallahi, gashy ynxu a banza rayuwarmu zata kare a prison," alhj lawal yace "saidai in kai ka ga dama, amman nikam baran kare a jail ba" cikin rashin fahimta alhj ismail yace "kamar ya knan?" Alhj lawal ya sakar dawata dariyan mugunta sannan yace "kasheta zamu kuma yi, kaga dama itace eye witness tana mutuwa ba yadda alhj s.u ya iya damu dan ko court yakaimu its written shi da hannunsa ya yi signing papers dinsa kan sunanka, koba haka ba?" Alhj ismail dayayi shiru na dan lokaci yace "haka ne kayi gaskia amman bakka tunanin wanda zaka sa aiki su mana irin abinda suka mana da? Su kuma sparing life na heedayah," alhj lawal yace "karka damu better men zan nemo wanda zasui aiki me kyau kaide yanzu kaje ka dauko CCTV'n ka daka sa kayi rugu rugu dshy kamar yashi," alhj ismail yace "tam barin koma gda" a haka sukayi sallama. Bayan isan alhj ismail gda ya nufa garriage din yasa password din ya bude safe din saidai to his suprise bega abinda yake nema ba, searching yayi one by one ya ciro komin dake cikin safe din amman wayam ba alaman CCTV'n hankalin alhj ismail in yayi dubu be tashy ba shin ina CCTV'n ze je atare zufa masu dumi dumi suka qeto masa yana gogewa sabi suna sake qetowa hannunsa na bari ya zaro wayarsa a pocket ya kira alhj lawal ringing daya biyu alhj lawal ya daga, "ya dan uwa har ka rugurguza CCTV dinne?" Shiru alhj ismail yayi, alhj lawal yace "hello dan uwa bakkaji ne? Hello?" Baki na qyarma alhj ismail yace "dan uwa wlh banga CCTV din ba," cikin tsawa alhj lawal yace "WHAT???" umma dake daki ta jiyosa "alhj lafy? "  "Ahh ba komai yi zaman ki," nan ya fice zuwa bakin gate yana maganan yana karewa da hannu da angansa anga wanda bai da gaskia, "meh kake fadi ismail? Bakaga CCTV'n ba?" Alhj ismail yace "eh dan uwa," alhj lawal dake mgna cikin tsiwa har ynxu yace "toh u better find it, wh..wh...what do u even mean kace baka gani ba? Kana nufin CCTV'n yayi kafa knan? U better find it in bahaka ba kasani bani kadai zanyi running a jail ba is the both of us" kamin alhj ismail ya amsa alhj lawal ya katse wayar tsaki yaja "wannan mutumin anyi soko wlh taya ze batar da CCTV'n wallahi inhar be samu ba sede a neme ni a garin kano a rasani dan baran bari 'yar dana haifa ba ta kaini jail, thank god ma muatapha yayi aure a can sokoto bayya nan, yadda zanji dadin guduwa" yana kaiwa nan ya koma ciki***Alhj ismail;  Dakinsa ya nufa bayan ya watsa ruwa ya fara duba CCTV'n ko ya kawo daki be sani ba yayi duban duniyan nan kap! amman be samu  CCTV'n ba "haa'an! Ina wannan abu zeje ai ba wanda ze shigo gdan nan ya dauka toh where will it be?"***
        Can dare around 10:45PM heedayah da rayyan suka fito bayan addu'an da daddy da munny suka musu dab gaban gdansu alhj ismail tayi parking knocking sukayi me gadi ya bude musu ID card nata ta nuna masa na fadin ita prosecutor ce me gadi dake da niyar hanasu shiga yana ganin ID'nta ya ce "kushigo kushigo" da hannunsa a ka sekace wanda akace za'ayi arresting (lol) heedayah tace "rayyan be on the watch ni zan shiga", rayyan yace "okay take care dear in aka samu wani matsala dont 4get to press the button" tare da yin nuni dawani abu da yake kunkuminsa kamar waya kai ta gyada masa sannan ta fice shikuma ya tsaya da me gadi a bakin kofa, ko uffan me gadi be kuma fada ba kuma ya kasa gane wace ta macen kasancewar ba haske a gun daya ga fuskarta da tsaf ze tuna kawar shams ce. Zagaya gdan take tana neman windown dakin alhj ismail can ta jiyo muryarshi awata daki yana waya da wani, dan haka ta kasa kunnuwanta cewa yayi "alhj wallah kap na duba CCTV'n ban gani ba na rasa wayazo ya dauka," on the other side alhj lawal yace "inconpetence dole mu samu wanan CCTV'n in bahaka kaima kasan asirin mu ze tonu, ko kana ganin heedayah'n ce tashigo ta dauka baka sani ba," alhj ismail yace "noo gaskia bata shigo gda na ba nd koda ta shigo ma barata san inda yake ba nd koda tasan inda yake ma barata san password dinba," heedayah de ta kasa kunne tana sauraronsa koze ambata sunan wanda yake waya dashy dan she's sure da accomplice nasa ne... Alhj lawal yace  "to wlh kai kasani dan kaga ni bara a taba kamani ba nafi karfin in shiga prison in har abu ya baci guduwa zanyi daga garin kano yarage kai kadai za'a kama gomma ka nemo wannan abu nide na gaya maka," alhj ismail yace "alhj lawal ya kake mgn haka ne?" heedayah tace "alhj lawal? Innalillahi! So gaskian daddy ne harda alhj lawal amman Allah wadar din erinka alhj lawal two face sneak kawai a gaban mutane kana acting kamar gentle man ashede babban munafiki ne kai in shaa Allah dakai da alhj ismail jail ce karshenku," duk mgn nan a hankali tayi sa...alhj ismail yacigaba "tun farko da bamui abinda mukayi bama wallahi," alhj lawal yace "wai ban hanaka mgn haka bane? Kai kake gardama, ynxu in har ba'a samo wanan CCTV ba kawai mu gudu daga baya se family'nmu su biyo mu ko ba haka ba?" Alhj ismail yayi jugum sannan yace "tam yadda ka fada" ahaka aukayi sallama sidak sidak heedayah tafito, rayyan yace "mu tafi?" Ta gyada kai ta wuce rayyan ya cukumo wuyan me gadi "sauran gobe kayi dogon baki ka gayama me gdan kan wasu sun zo jiya kaga abinda zan maka" tare da zaro masa ido da buga sa a jkn bango, baki na rawa me gadi yace "baran fada komi ba hasali banga komi bama wlh" rayyan ya sokasa sannan yafito suka fice. Suna isa gda suka tarar da mummy da daddy suna jiransu, mummy tayi hugging heedayah "I was worried sick about you my princess" daddy yace "how did it went?" Bayan sun nemi gu kowa ya zauna heedayah tace "daddy ure right harda alhj lawal"... mummy ta dafe kirji, "innalillahi! Amman alhj lawal ya amsa sunan munafiki, how can he be so evil ashe dama duk son da yake ma habibi na ashe faking kawai yake? I should have known, Allah baki nasara my princess gaskia justice must be served na goya miki baya 100% ynxu what ur next move?" Heedayah tace "alhj lawal is my nxt target yakamata in bincike gdansa shima nd also naji alhj ismail na fada masa kan CCTV dana jima ina neman ya bata am sure ba batan yayi ba dole wani ne ya boye saisa yazama dole inje gdan alhj lawal he might be the one hiding it kunsan babban munafiki ne ze iya yuwa suna aiki da alhj ismail amman yana munafurtansa," daddy da mummy suka sa mata albarka tare da mata fatan nasara sannan sukayi thanking rayyan shima sosai.***
         Washegary around 9:30AM naga wasu kattin arna guda biyu erin bakakennan wanda basuda imani ko kadan a tattare dasu a gdan alhj lawal suna zaune a garden suna jiran fitowarsa, bayan 'yan mintuna se gashy ya fito ya nemi gu ya zauna bayan da suka gaishe sa, yayi gyaran murya yafara kamar haka;

No comments: