Wednesday, 16 November 2016
HEEDAYAH!
8⃣4⃣
written by miemiebee👄
Heedayah ta bude kofar motarta, rayyan ya riko hannunta "where are u going?" Heedayah tace "to talk to him" kallo daya tama rayyan tagano kishinta yake murmushi tayi ta aza hannunta kan nasa "dont worry my king i'll just talk to him nd nothng more, okay?" Kai ya gyada mata, tace toh "smile first!" Murmushin yamata tace da police din "one of u shud take over kuje ku binciko gdan dont stop sekun kama alhj lawal, clear?" " Yes ma'am" suka amsa ta fice ta mirror rayyan ke kallonta har sanda motarsu ya bace. Karisowa heedayah tayi ta window'n side na don moha amman ko wining glass din beyi ba, sanda tayi knocking sannan ya saukar ba tare da ya ce mata komi ba kallo daya ta masa tagano damuwan dayake tattare dashy, murmushi tamasa "don moha I want to thank you in person for what u did, bakowa bane ze iya abinda kayi earlier daxu..." don moha ya katseta... "is that all?" Heedayah tace "noo I have a great news for you, daddy'nka was not arrested," "whaat?" Yace "he wasn't arrested? Is that even possible?" Heedayah tace "yes don moha mun kalli videon it seems like alhj lawal ya asirce daddy ne, all abubuwan daya riga yi ba'a cikin hankalinsa bane, ynxu ga wannan antidote da bokan da ya asirce san yabamu kan mu bama daddy d moment yasha ze dawo cikin hankalinsa..." wane TV haka don moha yake kallonta santa ne kawai yake shigarsa duk yadda yayi ya boye bare iya ba, he was affected by her love since from childhood. Heedayah ce tace "don moha are u okay?" Nan ne ya dawo cikin hankalinsa yace "what? What are u saying?" Bata damu ba ta kuma nanata abinda ta fada mai tas yace "jez tell me kinason ki kashe min daddy dai, taya ma wannan magn ze kama hankalin mutum baran yarda da wannan trick nakin ba unless naga bokan da idanuna, so ina yake?" Shiru heedayah tayi dan batasan me zata ce masa ba daga sama suka jiyo muryan mutum yana fadin "gani nan ni ne bokan" don moha ya dawo da kallonsa kan bokan "you? Ai wannan mahaukaci ne" bokan yace "ko kadan da hankalita kaji mgnan wannan budurwa kar mahaifinka ya mutu da asiri, ka ceto rayuwarsa" alokaci daya don moha ya yarda "get in the car" yafadi, heedayah ta zagayo ta dayan door din ta shige nan suka karisa gda, heedayah tace "baran shigaba zan jiraka anan kar daddy yayi suspecting wani abu se bayan ka basa zan shigo," ahaka suka rabu bayan ya shiga yasamu daddy a parlour yana karanta newspaper, sallama ya masa daddy ya amsa da fara'arsa, don moha yace "daddy guess what? Magani na samo maka na ciwon ido naji u've been complaining two days" yana mgn nan ne yana zuba maganin cikin wata tumbler dake kan dining ya nufo gaban daddy "gashy saidai akoi daci dan nima nasha," daddy na murmushi ya amsa "thank you son I love you nd am very proud of you, bismillah" yayi sannan ya rufe ido ya kurbe tas, yana ajiye tumbler'n seya fara jin jiri a take ya jefar da newspaper'n hannunsa ya lumshe cikin kujerar kamar sumamme dasauri don moha ya fara tapping nasa "daddy come on u cant die!" sai da daddy yakusan 5mins a haka sannan ya dawo hakalinsa, a daidai lokacin heedayah ta shigo daddy na fadin "alhj lawal kar muyi haka wa dan uwan mu, arziki nufin Allah ne bekamata mu masa haka ba..." Don moha ne ya riko kafadarsa "enough daddy ure safe now" kallonsa daddy keyi, "muhammad kaje gdan alhj lawal ka hanasa..." yana cikin mgn idanunsa suka kai kan heedayah data zura masu ido yace "'yata heedayah kuje da muhammad ku hana alhj lawal ze cutar da mahaifinki," heedayah ta nufo inda suke tace "is okay daddy, ynxu haka a na neman alhj lawal ne ayi arresting nasa"...nan ta kwashe labarin komi tabama alhj ismail, mamaki ne sosai ya cika sa, gafararta yasoma nema, heedayah tace "pls stop daddy ni baka mun komi ba," alhj ismail yace toh "alhj s.u fa? Ku kaini gunsa in basa hkr ya gafarta min pls," don moha yace "daddy ko gbe sekaje ynxu ka huta," ina daddy yaki fa sam shi seya je a yau ba yadda suka iya haka suka duru acikin mota don moha na driving, daddy na gaba heedayah kuwa na baya, don moha se satan kallon heedyah yake cikin ikon Allah kuwa basu hada ido hudu ba, ahaka har suka isa gaban gdansu heedayah tayi directing nasu izuwa parlour, sannan tashiga tayi sallama dasu mummy a tare suka fito alhj ismail ya taso ya mika ma daddy hannu bayan shaking dasukayi suka zazzauna alhj ismail yafara da cewa, "dan uwa dan Allah ka dubi girman Allah ka yafe mani abinda na maka..." daddy yayi interrupting nasa "...haba amini? Abinda asirce ka akayi ai nasan baraka aikata abun dakayi acikin hankalinka ba, sbd haka ni baka mun komi ba, Allah yafe mana gabadai" kowa a gun yace "ameen." Ana cikin haka su rayyan suka iso gda shida wani police dayayi driving nasa kasancewar har ynxu be iya driving ba, sallama sukayi sannan suka shigo don moha da rayyan kallon juna sukeyi sannan rayyan ya gaishe da alhj ismail, bayan ya amsa yace da alhj s.u "toh wannan kyakkyawan surayin fa?" Daddy yayi murmushi heedayah harda blushing ance ma saurayinta handsome, daddy yace "wannan ai rayyan ne wanda nikeson hadasu aure da heedayah," heedayah da kunya ya cike ta, ta lumshe ajikin mummy tana kare fuskarta, alhj ismail yace "ahh toh masha Allah, Allah ubangiji ya nuna mana yakuma sanya alheri" kowa agun ya amsa da "ameen" illa don moha da ransa take tafarafasa a fusace yatashy yabar parlour'n duk rayyan na kallonsa. Daddy yace "hope lfya dai?" Alhj ismail dayasan dalilin act na don moha yace "ahhh ba komai nikega yana needing fresh air ne," daddy yace "toh toh." Daga bisani heedayah tace "so rayyan? Ya kun samu kun kama alhj lawal din?"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment