Wednesday, 16 November 2016

HEEDAYAH!


                8⃣3⃣
   written by miemiebee👄

         Daman system nata na acikin motarta nan ta dauka tayi inserting suka fara kallo alhj s.u na kwance akan gado alhj lawal na da alhj ismail na kansa, alhj lawal na fadin "dama I've waited for this day to come rananda zan amshe arxikin ka alhj s.u...." Haka har suka gama gani bayan da suka gama rayyan yace "my princess this video is also an evidence kan alhj ismail is not guilty of the crime sbd kiga tun farkon video din bece komi ba" daya daga cikin police din yace "nd I think thats why d'ansan yabamu sbd yasan dad nasa is not guity cuz am sure ya kalla video din shima" heedayah tayi interrupting no not at all I can feel it don moha be kalli wannan video ba sbd nasan sa tunba yau ba, shide kawai yanason justice to be served ne cuz yayi proving kansa ba kowa bane ze iya yin abinda don moha yayi we should all be grateful to him" shide rayyan tsayuwa yayi yana kallo ikon Allah yadda heedayah ke defendn rayyan koda a absence nasa...suna cikin mgn nan ne wani mutum kamar mahaukaci ya masu sallama, kallonsa duk suke ba tare da sun amsa sallaman ba, daya daga cikin police dinne yace "kai mahaukaci bar nan," murmushi mutumin yayi "ba mahaukaci bane ni da cikekkiyar hankali na dan Allah gdan alhj ismail nake nema," heedayah tace "gdansa? Ka masa meh? Meh hadinka dashy?" At first mutumin yayi kamar bare fada masu ba sedayaga bindiga sannan yace "na kasance bokan alhj lawal ne, akoi asirin daya taba bukata na in masa kan in asirce hankalin alhj ismail dan suci arzikin wani alhj.. Amman na manta sunan shi wannan alhj..." heedayah tace "meh sunan shi wannan alhj'n? Baraka iya tunawa ba?" Bokan yayi shiru for some while yana tunani can yace "yawwa! alhj s.u, shine alhajin da alhj lawal keson mallakar arzikinsa" rayyan yace "then its true shknan munada another witness," heedayah tace "yes my king lets wait for him to finish first, go on muna jinka, so ka masa asirin?" Bokan ya cigaba "eh na masa nd asirin yayi tasiri akan shi alhj ismail din dan ba so daya muka masa aikin ba har sau biyu mukayi," heedayah tace "i see so ynxu me kazo yi ma alhj ismail din? Ko alhj lawal ne ya turoka?"  "Ko kadan" ya fadi a takaice, "ni ynxu na shiryu abinda ya kawoni nan ma dan na bama alhj ismail maganin da zata karya sihirin dana masa ne ba tare da kowa ya cutu ba" yana me nuna musu maganin cikin wata 'yar kwalba, heedayah tasa hannu ta amsa "are you sure? Kasan inhar alhj lawal ne ya turoka kake mana wasa da hankali zaka bisa jail dan can zamu kaisa," bokan yace "ko kadan wlh tlh dagaske nake." Heedayah tace "good, ynxu problem din  ya zamuyi alhj ismail ya sha  maganin dan duk yadda zamui dashy bare taba sha ba gani zeyi kamar zamu kashesa ne only one person ze iya admitting masa maganin," sunan "don moha" ta kira. "But the question is ina zamu samesa ynxu?" Daya daga cikin police din yace "saidai mujira dowowansa," wani still acikin police din yace "untill wen? What if shi alhj lawal da mukeson kamawan ya kubuce mana fa? We have enough evidence muje muyi arresting nasa kawai" shawararsa suka bi suka tattara kansu zuwa cikin gdan alhj lawal door bell suke dannawa ba comma ba full stop kasancewar me gadi bai nan. Da sauri matarsa ta fito ta bude se faman "waye? waye?" take ganin police rududum ba karamin tsoratata yayi ba saidai data ga heedayah ne hankalinta yadan kwanta "'yata heedayah lfya?" Bayan heedayah ta gaisheta tace "umma, abba na gda?" Umma   tace "a'a lafy dai koh?" daya daga cikin police din yace "we are here to arrest him due to criminal acts da muka kamasa guilty of," umma data dafe kirji tace "arresting? Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Heedayah arresting abbanki zakiyi?"  "Show her" heedayah tayi commanding nan aka matso ma umma laptop din tun bata gama gama kallon video dinba tasoma kuka, kuka takeyi sosai***suna zazzaune akan kujera da hanky a hannun umma tana goge hawaye da majina tace "ashe saisa yabar gdan nan yau acikin hanzari yace min meeting zeyi a abuja kan kar in damu, amman mesa alhj ze aikata abu haka? A duk tsawan zaman da mukayi dshy ban taba doubting nasa ba heedayah dan Allah kimin rai karkiyi arresting dinshi zan masa waya ya kawo muku files na ku pls karkiyi arresting nasa," heedayah tace "umma if only i can do what yiu are asking me of, nima ba'a san rai na zanyi arresting nasa ba nobody is above the law in aka kamaka guilty of a crime dole kayi paying price din am so sorry umma, koda daddy na nakama guilty yazama dole inyi arresting nasa, ynxu bakida idea inda zeje kowani guest house nasa?" Umma daketa share hawayen dake zubo mata wane famfo tace "ban sani ba amman kuduba guesthouse nasa dake hotoro tsamiyan boka," heedayah tace "mun gode sosai kiyi hkr umma" nan suka tashy har sun kai bakin kofa daya daga cikin police din yace "but muyi serching gdan mana halan mu samu files din ai," heedayah tayi murmushi "you think alhj lawal baida wayo ne da ze bar files din anan gda? Aiko gutsurin file din bare bari ba ynxu de mu je mu duba guesthouse nasan ko yana can". Mota suka shiga a daidai corner'n barin unguwar sukayi clashing da don moha hannu rayyan yasa masa dan haka ya tsaya daga gefe

No comments: