Wednesday, 16 November 2016
HEEDAYAH!
8⃣5⃣
written by miemiebee👄
Da fuskarsa ba walwala yace "sad news munje gdan baya can we've searched everywhere," police din gefensa yace "is like he even knew we were coming, someone must have told him that we were on our way saisa ya gudu kafin mu isa." Heedayah tace "there is possibly only one person da ze gaya masa, umma ce nd banga laifinta ba wat shes going through is not easy but I will not rest sena kama alhj lawal"***s fkr the beat
Da daren ranan around 9:38PM don moha na Kwance a dakinsa damuwan duniya sun masa yawa daddy yashigo ya masa sallama yanemi gu ya zauna kan gadon, zauna muhammad nan ya mike ya zauna, muhammad nasan what u r going through is not easy amman ka cire damuwa a ranka if heedayah is meant to be ur wife ba rayyan ba ko waye ne he cant steal her away frm u in harkuma ba itace the one ba dole ka hakura ka rungumi kaddara I hope its for the best, hugging nasa don moha yayi thank you daddy but koda ban auri heedayah ba her love will nva fade, she'll always have a place in my heart*** A parlour duka family suna zaune suna kallon wani action film Mr & Mrs Smith a gdan alhj s.u text yashigo wayar daddy, new number ce yana budewa yaga haka "ka kashe kanka dan uwa kai da 'yarka baraku taba iya kamani ba never! Gbe zan bar garin kano hahahah" miqa ma heedayah yayi bayan ta karanta tace "amman alhj lawal anyi soko, ai yanxu is like yayi mana revealing kansa ne, abunyi ynxu gbe zan sendn some men ta seapot(jirgin ruwa) some a bus stop ni da rayyan da saura kuma zamuje airport cuz am pretty sure by air zece zeyi tafiyan." Daddy yace "Allah taimakeki my princess yakuma miki albarka keda rayyan gabadai," kowa yace "ameen"*** washegary da safe heedayah da mutanenta suka rarrabu as planned suna masu spying wajen. Around 9:30AM alhj lawal ya paso ariport harda bodyguards ya nemo (lol) guda biyu a side nasa daya na rike da akwatinsa shikuma yana rike da briefcase nasa daya sa files na ahj s.u aciki, ya rike gagam kamar wanda akace mai za'a wabje a hannunsa. Waya police da suke waje suka ma heedayah kan alhj lawal yashigo kasancewar ita da rayyan suna sama suka hango shigowarsa ganinsa sukayi ya shiga layin amso ticket, nan heedayah ta sa rayyan yaje ya tsaya kusa da lifter yadda dab alhj lawal na amso ticket nasa seya shiga kafin lifter'n ta ruhu alhj lawal ze sa hannu ya shiga, hakan kuwa akayi bayan ya amso ticket nasa rayyan ya bude lifter'n har ya kusan ruhuwa sannan alhj lawal yasa hannu shida bodyguards nasa suka shiga, suna shiga heedayah tayi using steps da sauri take sauka***acikin liftern kasancewar alhj lawal na gaba boduguards nasa suna a gfensa rayyan kuwa na tsakiyarsu da elbow ya nannaushesu a wuya atake suka fadi a sume alhj lawal na juyawa shima yasamu nasa a hanci shima sumewan yayi a take daidai lifter'n ya budu heedayah ta iso gun dawata wheelchair rayyan ya daura alhj lawal akai wanda yayi kamar wani paralysed mutum, heedayah ta karbi briefcase din turasa rayyan yashiga yi ahaka har suka bar airport din suka shiga mota se prosecutors office inda heedayah tayi waya ma mummy da daddy suka taho tare da alhj ismail da bokan alhj lawal, inda akayi presenting ma chief of prosecutors evidence din harda eye witnesses guda biyu adaidai lokacin alhj lawal ya farfado kan hancin nan yayi ja dan naushin daya sha, neman hanyan gudu yakeyi wani police ya buga masa gindin bindiga a baya atake ya tsaya gu daya wajen na masa zafi, heedayah ta matso gabansa "YOU ARE UNDER ARREST ALHJ LAWAL" tare da daga masa handcuffs nan tasa hannayensa biyu aciki tare da cemasa you'll in shaa Allah spend the rest of ur life in prison, take him away" daidai anzo fita dashy knan ake shigo da mutanen alhj lawal wanda ya fara sa su aiki ahmad da yusuf akan su kashe heedayah kan satar motar da sukayi, se ido yake musu kan kar su nuna kamar sunsan sa amman ina ahmad yace "alhj? Kaima an kama kane?" Nan heedayah da sauran suka iso bakin kofar "what do u mean?" Kafin yyi mgn heedayah tayi recognising faces nasu, "you two were'nt u the guys who kidnapped me nd also tried to kill me?" Shiru suka mata heedayah tace "answer me!" Still basu amsata ba tace "well then kushiga dasu ku basu shocking na 5mins" suna jin haka har rigerigen fada mata suka soma "eh eh mune" a tare sukayi maganar, heedayah tace "good waya saku yin aikin? Was it alhj lawal?" Alhj kawal se ido yakemusu dan haka sukace "a'a bashi bane," ahj lawal yace "kidnapping dinki? Muhammad nede d'an alhj ismail bani ba" can a zuci yace "in bamu shiga prison tare da kaiba alhj ismail zamu shiga da dan ka" heedayah tace "what? Is that true?" Tana tambayan mutanen, kai suka gyada mata "yea shiya samu, yace mu daukeki daga gdan daya ajiyeki mukai ki can kudu mu kasheki," alhj ismail cikin tsawa yace "pls dont believe them wallahi qarya suke shi yayi setting up kidnapping na ki yace akasheki kuma ba muhammad bane," heedayah tace "karkadamu daddy police kushiga dasu can dakin kubasu shocking na 10 good mins" sunajin haka ahmad yace "dan Allah kiyi hkr karki mana haka" amman ina ko sauraronsu heedayah bataiba ana basu na 2mins heedayah ta dakatar tace "are u ready to tell me the truth?" Yusuf yace "yes wallahi alhj lawal ne yasamu ba muhammad ba," heedayah tace "ai dabaku fada ba da se kun mutu dan wahala anan" tana kaiwa nan ta fice alhj lawal kuwa akayi dashy holding cell kafin trial nasa na gobe.
Heedayah da rayyan suna zaune a garden rayyan yace "my princess dont u think is about time kije kiyi seeking forgiveness na don moha for blaming him akan crime da beyi committing ba," shiru heedayah tayi sannan tace "i rilly don't want to amman if it'll be okay with you se inje" Rayyan yace "sure my princess ki gaishe shi in kinje" ta amsa da "toh" sannan tace "aren't you coming with me?" Kai ya gyada mata "i'll rest frm being ur body guard today" murmushi tamasa "take care" sannan ta fice**** heedayah na zaune a parlourn gdan alhj ismail bayan drinks da mama tayi serving dinta dashy tace "ina muhammad yana gda?" Mama tace "eh yana can side nasu lfy?" Heedayah tace "eh mgn nazo muyi dashy" mama tace "toh ha inkira miki shi, Allah sa ba bacci yake ba" "no karki damu zanje kawai" tafadi sannan ta fice side nasu ta nufa tayi knocking sosai sannan yafito ya bude ganinta ba karamin bude masa ido yayi ba, "heedayah" yace "me kkeyi anan?" Murmushi tamasa "can we talk?" Dakamar yace no seyace "okay come in" nan ya bata hanya ta tashiga ta zauna shima haka, tace "baran boye maka ba rayyan ne yaturoni kan nazo na baka hkr for blaming u over the crime u didn't commit am sincerely sorry i hope you'll forgive me," shiru don moha yayi a xuci yace "wato seda so called rayyan dinkin yaturo ki zaki bani hkr? Heedayah why are u doing this to me bayan kinsan I love you," cire kunya yayi ya taso gabanta tare da riko hannunta bisa kan heartbeat nasa "can u feel it?" Kokarin kwatan hannunta take amman takasa "heedayah I love you nd I know u know that nd I can also feel it that you love me too, nasan kawai kina pretendn to love rayyan ne so dat kiyi hurting dina but deeply inside your heart baki sonsa ni kkeso nd koda kina sonsa ma is bcuz u are being fooled by ur feelings mesa barakiyi following heart naki ba we've been together tun childhood and ke kanki kinsan how much i've been protecting you abinda zaki saka min dashy knan? bayan kinsan tunba yau ba nayi promising kaina kan i'll never marry any other woman apart frm you," cikin tsawa yace "answer me heedayah!"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment