Friday, 11 November 2016
HEEDAYAH!
6⃣7⃣
written by miemiebee👄
Tsayuwa tayi tana kallon heedayah da ke mata murmushi, "HEEDAYAH! my little princess, kece? Baki mutu ba?" da gudu sukayi hugging juna "ban mutu ba mummy, ina nan a raye wanda akace su kasheni basu kasheni ba sunyi sparing life dina nd nasan badan komi sukayi hakan ba dan addu'an da kuka ta min ne, I miss you mummy," ta fashe da kuka mummy dake kuka itama ta sakota tare da riqo hannayen ta bibbiyu "I miss you so much more heedayah, my little princess its really you" duk kuka suketayi a dakin, ta kuma hugging nata "habibi! Habibi our princess is home" taja hannun heedayah sukayi dakin daddy da gudu heedayah tayi kan daddy'nta dake kan wheelchair nasa tayi hugging nasa shima yayi hugging nata back, "daddy am home, i miss you daddy," ta sako jikinta ta goge masa hawaye "stop crying already daddy, am now here in shaa Allah i'll get u the justice you deserve no matter what" takuma hugging nasa sanan mummy ta rakata dakinta murmushi kawai takeyi data shiga dakin yadda komi yake tsaf kamar daman ta na nan, "mummy dakin kamar ana amfani dashy ba kura ba komi," mummy tace "ba wanda yake amfami dashy my princess saidai kullum se an share an yi mopping bayan kowani two-two days kuma se anyi dusting da wanke bayangida" ta qariso gun heedayah "i miss you so much my princess, now kishiga bathroom ki watsa ruwa me kkeso a girka miki?" Heedayah tace "anything will be okay mummy," mummy tace "take care dear" ta fice nan heedayah ta fada bangida saidai har ynxu murmushin fuskarta yakasa gushewa tana fitowa ta shafa mai ta sa daya daga cikin pyjamas nata ta feffeshe da turare sannan ta sauko kasa mummy ta tareta, "kijira kadan ynxu nanny zata gama," heedayah tace "bari mu qarisa tare," mummy tace "but why heedayah? Kin gaji kbr ynxu zata gama zo ki zauna anan" badan tanaso ba tazo ta zauna a tsakiyan mummy da daddy, mummy tace "heedayah how have u been? Am so sorry heedayah nida daddy'nki mun kasa yin komi mu nemo ki," heedayah ta riqo hannun mummy da daddy "no don't talk like this mummy nasan kunyi duk abinda zaku iya kawai Allah ne be bayyana ni ba, we should not worry about that anymore tunda am home now" tareda musu murmushi. Nanny bata jima ba ta kawo dinner kan dining duk suka nufa sukaci abinci bayan sun gama mummy tace "my princess ki bamu lbr what have u gone through?" Heedayah taja numfashy sannan tafara basu labari bata bar komi ba illa labarin kidnapping nata da don moha yayi dakuma labarin rayyan bayan da ta gama, mummy tace "innalillahi my heedayah you've been through so much, Allah ya isa tsakanina da mutanen da suka miki wannan abu in shaa Allah barasu gama da duniya lfy ba Allah sarki my heedayah am so sorry ban iya nayi protecting naki ba forgive me pls," heedayah tace "come on mom lets not talk about this again, am home right?" Mummy tace sure dear, baba aleesha datakula dake kuma Allah ya biya ta da gdan aljannah, yanzu me kke da niyan yi?" Heedayah ta kalli daddy'nta sannan tace "meh date yau mummy?" Mummy tace "20/12/2016" heedayah tace "alhamdulillah right in time 01/01/2017 zamu yi resuming sch a abuja NIGERIAN LAW SCH karatun 4yrs zanyi se in zama prosecutor kinga daga nan se in kama alhj ismail, but bana san kowa yasan am back koda don moha ne" ta dawo da kallonta kan nanny, "nanny ko don moha ne karki gaya masa, kinji nanny?" Nanny tace "in shaa Allah heeedayah." Mummy tace "heedayah inaga bara kibar zancen zama prosecutor dinnan ba? Kinga fa rayuwarki was in danger recently baraki hakura haka ba, mu tura masa aniyansa kawai heedayah," heedayah tace "no mummy, its my destiny, justice must be served, alhj ismail bare gudu da abinda yayi ma daddy na ba" ta qare mgnan tana ma daddy murmushi***
Washegary da safe mummy ta tada ita tayi sallah bayan ta idar ta koma bacci se around 11:30AM ta tashy tayi wanka tasa wata baqar lace nata da stonework ja ya bala'in mata kyau tazo gaban dressing mirror ta zauna tana kallon kanta can takai dubanta kan cosmetics dake kan dressing mirror din "i miss these babies" nan ta dau daya daga cin lipsticks din ta sa taga wani erin kyan da tayi, "rayyan wherever you are today know that I love you"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment