Friday, 11 November 2016
HEEDAYAH!
6⃣8⃣
written by miemiebee👄
GDAN ALHJ ISMAIL; "Daddy don't push me na gaya maka baran auri wannan Aneesa'n ba bana sonta kuma barin auri wanda bana so ba," "toh muhammad wa kakeso ka aura?" inji alhj ismail da fadi, "heedayah daddy, I'll do whatever it takes insamo heedayah cuz i can feel it tana raye har ynxu bata mutu ba," alhj ismail yace "muhammad ni bansan matsalarka ba wlh kalli mustapha fa abbansa ya gaya min yanada tsayayyiya gaisuwa kawai ya rage sukai", don moha yayi murmushi sannan yace "lol daddy knan to waye baida tsayayyiyan? nima inada, banason muna mgn daya kullum na gaya maka inba heedayah ba baran auri kowa ba ya tashy ya fice. Heedayah na zaune a dakinta bisa gado nanny kuwa nakan sofa heedayah tace "nanny can I still trust you like before?" Nanny tace "eh mana heedayah ta am still the nanny you know," heedayah ta matso kusa da nanny ta rada mata wata mgn a kunne, cikin zumudi nanny tace "ke dan Allah! Dagaske? Am so so happy for you, ina yake toh?" Heedayah tadan mari nanny a baya "kiyi mgn a hankali banson mummy taji," nanny tace "toh ina rayyan din yake?" Heedayah tace yana "Edo state," nanny tace "Edo kuma? Kina nufin inyamuri ne knan?" Heedayah tace "half way, kinga dad nasa ne inyamurin mum nasa kuma fulani in gayamiki kuma bayya kamada igbo ko kadan fari ne tas, kyakkyawa, ga siririn fuska, ga muscles nanny inyana pumping ruwa kinga yadda muscles na hannunsa suke going up nd down.." nanny ce ta bugeta "ke meh haka? Duk san d'an 'inyamurin ne haka?" Heedayah ta maraice fuska "wlh nanny in baki dena gaya masa inyamuri ba zamuyi fada to tell you bantaba ganin handsome dude kaman rayyan ba," nanny tayi gatsine "chab bawanin nan nasan bare kai don moha ba," heedayah tayi kamar batajita ba, nanny tace "ko bakijini ba? Heedayah is like kin manta da don moha how could you? Kinsan kuwa ko da kka b'ata don moha ya zo gdan nan?" Cikin rashin fahimta heedayah tace "yazo nan? Yin meh?" Nanny tace "wace erin tambayace haka heedayah? Of course visiting namu mana yakuma tabbatar mana cewa zeyi everythng in his power yasamo ki, heedayah don moha is ur one nd true love tunda kke karama yakeson ki kema kin sani," mgn zuci heedayah ta soma, "so ka iya playing games haka don moha? Trying to fool my parents kan ba kai kasa ayi kidnapping dina ba lol ur days are about to end too daga kai har daddy'nka a jail zaku qare tunda you tried to kill me, you can fool my parents but not me," nan tabar mgn zuci tace "enough nanny I thought u'll always be on my side ina san kisani don moha is not my one nd true love nd banason in sakejin kina hada ni da don moha clear?" Nanny data rasa wat has gotten into heedayah tace "naji baran sake hada ki dashy ba but pls tell me mesa kkayi changing attitude naki all of a sudden akan son moha ya miki wani abu ne?" Shiru heedayah ta mata nanny tace "tell me kinji heedayah," tace "you'll know when the right time comes nanny."
2 weeks later heedayah da nanny sun fita unguwa, kasancewar jibi heedayah zata koma makarantar ta dake ABUJA dan haka take bankwana da frnds nata, heedayah ce ke driving din adaidai gaban gdansu zainab bestienta tayi parking, xainab tayi murnan ganin heedayah matuqa dan itama ta dau heedayah ta mutu sunyi hira sosai sannan heedayah tace zasu tafi, sunzo fita knan heedayah taci karo da shams, shams ta zaro ido "heedayah? Kece kuwa? Baki mutu ba?" Mari heedayah ta sake mata tas! zainab zatayi mgn heedayah ta dakatar da ita "nice shams are u suprised that keda accomplice naki baku samu kunci nasara akaina ba? Baran ce miki komi ba shams amman kisani u are a disgrace to all women, kinyi betraying yar uwarki mace sbd na miji? Allah wadar dinki amman thank god ba son sa nake ba so u can have him all to urself," taja tsaki sanann suka fice da nanny, zainab dake cikin duhu tace "shams? Me heedayah take fadi? Dagaske kinyi betraying dinta akan don moha? Amman kinji kunya shams how can you do this to my bestfriend? From now on karki sake tako kafarki nan gdan" taja kofar ta tufe shams da idanunta suka cike da hawaye tasa hannu ta goge "karyanki heedayah, nasan har ila yau don moha na sanki if I can't have don moha then no one will bcuz don moha is mine nd mine alone." Ta fice daga gdan adaidaita sahu ta tsara bata tsaya ko inaba se gdan su don moha adaidai bakin gate din ta tsaya "alhj yace kar in sake matsowa kusa da kofar gdansa amman yazama dole ynxu sbd don moha yakamata kasani heedayah na raye, yakamata kasani cewa she's fooling you also bata mutu ba tana raye" kofar taja taga abude tayi sneaking ta shige gdan side nasu don moha direct ta nufa tayi knocking ba a bude ba kasancewar safyan baya gda don moha kuwa na kwance a dakinsa yana jin cool music a headphone nasa yana bacci, dan haka bayya jin knocking din se can yajiyo knocking kamar a mafarki dakyar ya iya ya tashy yaje ya bude yana ta dura ashar ganin shams ba qaramin tsoratasa yayi ba "ke shams kke ko meh me kke min a gda? Ban hanaki crossing path dina ba? U really want to die huh?" Shams tace...
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment