Friday, 11 November 2016
HEEDAYAH!
6⃣6⃣
written by miemiebee👄
Da asussuban fari heedayah ta tashy tayi alwalar tayamum kasancewar bata san ina zata samu ruwa ba haka ta idar da sallah tata addu'o'i sannan ta kama tafiya har ta ci karo da tasha saidai ba mutane sosai drivers din motocin tabi tana tambayarsu ko akoi motar Edo state cikin ikon Allah tasamu N1800 haka ta biya tashiga ta zauna har sanda motan ze cike sannan su tafi, tana cikin jira ta hango masu saida abinci ta qarisa ta siya duda bata iya cin abincin ba amman dan koran yunwa takeci adaidai 7:30AM motarsu ta tashy. Rayyan kuwa se 9:00AM ya tashy frm sleep bayan yayi wanka ya shafa mai yasa kaya yana gaban dressing mirror yana taje gashinkansa seya ci karo dawata paper sanda ya gama taje kan sannan ya dau takardan sunan "HEEDAYAH" ya gani da sauri ya shiga budewa ya nemi gu yazauna yafara karantawa kamar haka;
"Dear, rayyan I musn't ask nasan you're doing perfectly okay, I want u to calm urself down nd understand what am about telling, nayi hakan ne bcuz I love you rayyan, I love you so very much da baran iya ganinka kayi wasting life naka for 4 years ba sbd ni, I might be the one you love rayyan but am not ur family, a duk inda muke dakuma duk inda zamuje a duniyannan we need our family beside us nd baran iya rabaka da family dinka ba bcuz I love you, you've done morethan enough for me nd sesa nayi deciding in tafi ba tare da na sanar da kai ba, aynxu haka in Allah ya yarda ina EDO STATE, pls koda ka karanta wannan letter don't try to look for me or kace xaka bini kaima pls for the sake of the love you have for me don't, I promise u this that zan dawo in daukeka mutafi kano tare, u'll be beside me when i'll take revenge for my daddy. I hope zaka ajiye alqawarin daka dauka min sbd nima zan ajiye nawa you'll in shaa Allah be my husband rayyan, I love you. Your princess heedayah♠
"Nooooo, nooo, nooo" abinda rayyan yake tafadi knan da karfi "this cant be happening noo heedayah u can't do this to me, bahaka mukayi dake ba, nooo pls karki min haka don't go nd leave me" tundaga waje mami tajiyo ihun da rayyan keyi a dakinsa da sauri ta shigo tayi ta kansa "rayyan ya haka meke faruwa?" Hawaye kawai yakeyi kamar dan yaro ya miqa mata wasiqar tana qarisa karantawa tayi hugging danta "is okay rayyan, ya isa haka bar kuka kaji? Zata dawo ai tayi promising naka kaji son bar kukan haka ko so kake se daddy'nka yajimu ne kokuma aaliya taga big brother'nta na kuka kamar baby?" Rayyan dake kuka har ynxu kamar dan yaro yace "noo mami i'll follow her tana Edo state warhaka I have to reach her" nan ya tashy yashiga hada kayakinsa da kudade kallonsa kawai mami keyi daga bisani ta miqe ta riko hannunsa "stop this rayyan, stop it already" juyosa tayi tayi hugging dinsa "ya isa haka kaji? Kasan de we are not allowed to leave this place heedayah zata dawo this I promise you," haka tayi calming rayyan down har se sanda yayi bacci. Aleesha ma duk kanwan ja ce itama inbanda kuka ba abinda takeyi tun ba a je ko ina ba tafara missing heedayah, da heedayah na nan da warhaka tana karkashin murhu tana masu breakfast.
Tafiyan 2 hours sukayi suka iso garin Edo, acikin sa'a heedayah ta samu mota direct to kano a N5000 nan tabiya kasancewar vectra ce passengers dududu guda biyar ake nima nan da nan suka cike suka hau hanyan kano*** daidai 5:00PM rayyan yafito daga dakinsa ko breakfast da lunch beci ba, ba yadda mami batai dashy ba aman sam yaqi aaliya ya kira, tana ganin yanayinsa ta gano yana tattare da matsala, "btother whats wrong wid you? Haven't you eaten?" Kai ya gyada mata tace "but why?" Yace "heedayah is gone, ta koma kano nd she left me behind," aaliya tace "so that is what she wrote inside the letter", rayyan yace "so u knew about the letter?" Ta gyada masa kai "she gave me to keep it inside ur room amman tace kar in fada maka, if only nasan tafiya zatayi widout u dana fada maka brother am sorry," rayyan yace "how could you aaliya? Mesa baki fada minba, ban hanaki keeping secrets frm me ba?" Brother "I said am sorry anty heedayah ce tace kar in fada maka thats why but kar ka damu am sure zatadawo she loves you alot" bece mata komi ba ya fice gdan aleesha ya zarce straight yayi sallama ta bude masa kofa bayan gaisuwa rayyan yace "baba is it true heedayah ta tafi?" Aleesha bata san sanda idanubta suka cike da hawaye ba, "eh rayyan, jiya ta tafi" duk suka fashe da kuka sekace mutuwa aka cemusu heedayah tayi, rayyan yace "da duka kayakinta ta tafi?" Aleesha tace "noo bata tafi da ko daya ba sbd kasan zata dawo" tanuna masa inda heedayah ke ajiye kayakinta ya nufa gun yana daga kayakin one by one can yaga wata handkerchirf an rubuta "rayyan" ajiki ya daga yakai hanci se shunshuna wa yake sannan yasa a aljihu, "i can feel it heedayah zata dawo baba nd I don't care koda it'll take me 100years I will wait for her," baba tace "in shaa Allah rayyan bcuz heedayah loves you so much"****
Alhamdulillah daidai 7:00PM su heedayah suka iso cikin garin kano adaidaita sahu ta tsara har gaban gdansu ya kaita taga ba abinda ya canza kuwa gate din tafara shafawa "am home, am really home" ta daga hannu tagodewa Allah nan tayi knocking mal musa yafito yana "waye ne?" Tana jin muryarsa idanunta suka cike da hawaye seta bude baki zatace "heedayah ne" se kuka yafi karfinta daga karshe gajiya mal musa yayi da tambaya ya bude kofar kawai ganin heedayah ba qaramin tsinka masa zuciya yayi ba baki na bari yace "hee..hee..heedayah? Kece" kai kawai take gyada masa da idanunta cike da hawaye tana murmushi yace "ashe baki mutu ba heedayah Allah me iko sannu dazuwa shigo shigo" nan tashigo suka karisa entrance door ya danna doorbell bayan yan secs nanny tafito itama tana tambayar "waye ne?" Mal idi yace "idi ne bude" nan ta bude bataga heedayah ba kasancewar heedayah ta buya bayan mal idi sanda ya matsa gefe sannan nanny taga heedayah, ihu ta tsala "HEEDAYAH!" tayi hugging nata tightly, "heedayah baki mutu ba alhamdulillah se shafa fuskar heedayah takeyi," ta shiga kolla ma mummy kira "hajiya! Hajiya! Hajiya! Mummy dake daki ta amsa "nanny lafya da wannan kira ina zuwa habibi," sannan ta fice "ina kke ne nanny" tana yin hanyan parlour...
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment