Monday, 7 November 2016

HEEDAYAH!


                5⃣8⃣
   written by miemiebee👄

      Wshegari! EDO STATE;
  Heedayah da aleesha ne ke tafiya bayan sun fito from evil forest da basket of fruits a hannun heedayah sun dan taka sannan suka iso gda, isarsu suka ga rayyan zaune kan wata dutse, yana ganinsu ya miqe ya gaishe da aleesha ta amsa da fara'arta sannan tace da heedayah "shigo ki amso masa fruits din" ta shige heedayah na biye da ita bayan 'yan mintuna heedayah ta fito dawata saucer full of fruits ta qariso inda rayyan yake ta tsaya ba tare da ta cemasa komi ba, hannunta ya jawo fruits din suka zube itakuma ta fado jikinsa, sunkusan minti daya a haka sannan heedayah ta dago jikinta zata fara masifa ya aza hannunsa kan lips nata dan haka tayi shiru ya tsaya yana kallonta eye-to-eye daga bisani heedayah tace "whats up with the strange act today?" Ta tsuguna ta fara tsintar fruits din, rayyan ya tsuguna yayi joining nata suna gamawa ta dau saucer din tare da fadin "u shud go home" rayyan ya riqo hannunta "haba princess what is wrong? U weren't like this yestarday" heedayah takasa fadin komi dan tun jiya da aleesha takira rayyan da prince charming taji ta tsanesa kawai, "I can't fall in love anymore, revenge ne agabana ba love ba, all men are cruel ace yadda don moha ke sona ada har  yakeson ya kasheni balle rayyan, I can't trust anyone" rayyan ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da take tare da fadin "heedayah? Are u alright?" Tace "bana jin dadi sosai u shud go home" tareda kirkiro murmushin dole bata tsaya jin me zai fadi ba ta shige ciki, rayyan kuwa sanda yayi tsayuwan 2 good mins agun sannan ya fice, cike da mamakin why is heedayah acting strange? Yace da kansa I don't know where this is going but heedayah I like you"***. 5days later; bayan heedayah da aleesha sun gama shirin zuwa saturday market suka rufo gdansu sannan suka kama tafiya bayan sun isa aleesha ta ce da heedayah 'gacan gunmu na ranan muje ko?" Heedayah taqi sam dan kar ta sake haduwa da rayyan tace da aleesha "baba can gun rana yayi yawa ga can" tana nuni da yatsa aleesha tace "tam muje," suka zauna tareda basket na fruit nasu a gabansu, yauma kamar  ranan befi 4-6 pple bane suka dan siye ayaba da lemo, can wata kyakkyawar yarinya wacce barata fi 16years old ba, fara tas da anganta anga igbo harda fadin fuskar nan tasu tana da gata 'yar duma duma ta kariso gun su heedayah, bayan ta gaishesu cikin yaren turenci tace "how much does this basket cost?" Cikin rashin fahimta heedayah tace "are u going to buy all of it?" Yarinyan ta gyada mata kai heedayah ta dawo da kallonta kan aleesha da itama kallonta take, bayan taqare ma basket din kallo sannan tace "1k," yarinyan tace "like he knew!" Heedayah tace "Eh..what?" Yarinyan tace "no not u" tareda mika ma heedayah kudin, nan heedayah ta zuba mata fruits din tas cikin wasu manyan ledoji guda biyu tare da mata godiya sannan yarinyan ta fice heedayah na binta da kallo, daidai wata corner yarinyan ta tsaya can se rayyan ya bullo daga corner din duk heedayah na ganinsu, ko me yace ma yarinyan oho? Se ta fara daka tsalle yashafa kanta sannan ta fice shikuma ya kariso gunsu heedayah ya gaishe da aleesha, bayan sun gaisa aleesha tace "tunda an siye fruits din duka ni zan wuce sekin iso," heedayah tace "baba ba tare zamu tafi ba?" Aleesha tayi murmushi "naga kinyi baqo ne ai bye sekin iso" ta fice rayyan na jiran heedayah ta dawo da kallonta kansa seyaga taqi se harkan gabanta take tana tattare ledojin gu daya sanda ya jira tagama sannan yace "wow! Da alama yau anci kauswa knan I can see ur basket is empty, I didn't get the chance in siya apple yau" (dan shi be zata heedayah ta gansa ba daxu) heedayah tayi murmushi ta gefe sannan tace "really? Ai na dau yau zakaci apples har se ka kaji bama apples kadai ba harda su orange da saura," takama tafiya rayyan ya riko hannunta "what are u saying heedayah?" Ta fisge hannunta sannan tace "I saw u," rayyan yace "what did u see?" Tace, "kai ka turo wata yarinya ta siye basket din tas follow me ka amso kudinka gun baba" ta cigaba da tafiya

No comments: