Monday, 7 November 2016
HEEDAYAH!
5⃣9⃣
written by miemiebee👄
Rayyan yasha gabanta, ba tareda ta kallesa ba tace "excuse me AZUKA"(igbo name na rayyan) rayyan yace "heedayah am sorry, I was just trying to help wlh bansan ze bata miki rai ba" tayi banxa dashi ta gwada bin ta dama dan ta wuce sa shima yayi dama, tayi hagu shima yakuma yin hagu ta tsaya cak tana kallonsa sannan tace "who was she?" Rayyan yace "who?" Tace "the gurl," rayyan yace "she's my sister," cikin rashin fahimta heedayah tace ai thought kace 3 years ne tsakaninka da sister inka," rayyan ya soma sosa keya daga bisani yace "sorry, I lied to you" heedayah tace "ure too much" ta watsa masa harara sannan tabi ta gefensa ta cigaba da tafiyan ta da sauri ya kariso yayi joining nata suka soma tafiyan tare bata ce masa komi ba haka shima sanda suka iso gun hut nasu heedayah sannan ya riqo hannunta ta tsaya tana kallonsa yace "heedayah pls say something nace miki am sorry," heedayah tace "wait here in dauko maka kudinka," yakuma riqe hannunta gam sannan yace "I don't know where this is going but I like you heedayah, I really do," kasa daukanta kafafunta sukayi ta sulale qasa atake ta soma kuka, rayyan yarasa me zeyi daga fada mata I like her se ta fara kuka omg! Tsugunawa yayi shima heedayah "pls mesa kke kuka, is it bcuz I said I like you? Pls stop ya isa haka i'll take it back stop crying dan Allah kar baba tafito ta ganki haka ta dau ni na miki wani abu, stand up kinji?" Sabon kuka heedayah ta fara, rayyan yarasa ina ze sa kansa dakyar ta iya tayi shiru tafara kamar haka "I can't like you rayyan, I can't duk maza halinsu daya, I don't know what you are capable of doing, koda wasa ban dau don moha ze iya kasheni ba, all men are cruel so plz dan Allah stay out of my life insamu inyi revenging wa daddy na, u staying beside me only make me weak pls rayyan" rayyan da jikinsa yayi sanyi yace "I know why you are saying all these amman kisani not all men are thesame nd cruel am not don moha I'll never hurt you heedayah kibani chance in yi proving kaina"..heedayah ta katse sa "in baka chance? Ai na riga na baka nd kayi watsi dashy by lying to me about your sister, how could you?" rayyan yace "nd thats why am sorry pls give me another chance," ta miqe tareda goge hawayenta "no" ta fadi sannan ta shige ciki, da kyar rayyan ya iya tattara kansa ya fice shima. Tun shigar heedayah ciki kuka takeyi aleesha naganinta amman bata ce mata komi ba haka ta tayi har sanda bacci barawo ya sace ta can bayan azahar ta tashy tayi sallah bataga aleesha aciki ba dan haka ta fito waje can taganta gaban murhu tana dafa musu abinci taje ta zauna kan wata kujera tace "sannu da aiki baba," aleesha tace "sannu har kin tashy?" Heedayah ta gyada mata kai, aleesha tace "sallah fa kinyi?" Nan ma ta kuma gyada kai aleesha tace "yayi kyau" ta miqe tashiga ciki fitowarta ta taho da wani leather ta miqa ma heedayah, heedayah tace "meh aciki baba?" Aleesha tace "duba kiga ko sun miki" nan heedayah ta shiga dubawa kayakine masu kyaun gaske duda basui kallan masu tsadan cancan ba amman gaskia sunyi kyau yawancin top da highwaist skirt ne kusan guda uku sekuma da dogon riga guda daya bawanda yazo kanta se don moha exactky erin wadannan kayakin yake siya mata saidai nasa designers ne murmushi tayi aleesha tace "sun miki knan?" Heedayah tace "sunyi sosai baba thank you so much amman ina kka samu kudi haka?" Aleesha tayi murmishi bayan ta gwarwaya miyan sannan tace "u dont have to thank me cuz bani na siyo miki suba," cikin rashin fahimta heedayah tace "bake ba? To waye?" Aleesha tace "think 'yata" can heedayah tace "rayyan?" Aleesha ta gyada kai "shi ya siyo miki daxu ya bukaceni da kar in gaya miki shi ya kawo amman ya na iya? I have to tell u sbd ki canza ways naki kuma kibasa 2nd chance kamar yadda ya bukaceki daxu," heedayah ta sake shiga duhu "so baba for all that while duk kina jinmu?" Aleesha tace "sosai ma heedayah," ta sauke abincin tare da sa musu a tray tace "muje muci ko?" Heedayah ta maida kayakin duka cikin leather din tabi bayan aleesha suka shige ciki suka soma cin abincin aleesha tace
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment