Friday, 11 November 2016
HEEDAYAH!
7⃣0⃣
written by miemiebee👄
Da kyar ya iya ya taka gun motarsa ya koma gda, dakinsa direct ya nufa zuciyarsa tana kona tana me masa radadi idanunsa duk sun kada sunyi ja zir! "daddy this is all ur fault, now heedayah is blaming me for crime dakayi committing, dole inyi putting an end to this, I love you so much daddy sesa duk sanda heedayah tazo arresting naka zan barta tayi bcuz i want you to be a changed man inason daddy na nada ya dawo"*** "Heedayah ina don moha din?" Nanny ta tambaya, "ya tafi" ta amsa a takaice, hannunta nanny taja zo muyi wata mgn, bayan sun zauna nanny tace "heedayah mesa bakiya caring about feelings na don moha kin san yadda yakeson ki kuwa?" "Nanny nifa na gayamiki, bana son don moha, ban taba son don moha ba nd baran taba son sa ba," "heedayah we both know thats a lie har mummy tasan kina son don moha, heedayah ure just pretendn nd putting on an act but a rubuce take a face naki kinason don moha why denying it?" "Enough of this nanny i've made up my mind rayyan zan aura ko kinaso ko bakiso, i thought we are a team but mesa kke siding da don moha? mubar mgn nan ki tayani shirya kayakina kinsan gbe zan tafi" nanny bata kuma cewa komi ba suka haura sama suka soma hada mata kayakinta can da yamma bayan la'asar mummy suka dawo bayan takai daddy dakinsa ta nufa dakin heedayah, sannu da zuwa suka mata sannan ta qariso "har kin fara parking ne princess?" "A mummy kinsan flight dina na safe ne," mummy tace "haka ne to kiyi kigama seki dan huta in kuma akoi abinda kke buqata sekuje ku siyo miki da nanny," "ahh bama komi mummy, i've got all i'll need thank you," shafa kanta mummy tayi sannan ta fice nan da nan suka gama hada kayakin, heedayah ta sauqo ta sami daddy'nta se labari take basa kamar yadda ta saba shikuwa yana ta mata murmushi, dan jikin daddy da saiki sosai ynxu yana iya moving hannayensa freely sedai tafiya da mgn ne har ynxu bai iya yi.
Washegary! Tun 6:00AM heedayah tagama shirinta kasancewar flight na 7:00AM ne duk suka fice airport 6:30AM jirginsu ya iso, heedayah da mummy kam ansha kuka sekace tafiya heedayah zatayi barata kuma dawowa ba, da kyar mummy tayi shiru tace "in shaa Allah zamu kai miki visit kinji my princess, bar kuka" tana goge mata hawaye "you should go kun kusan fara boarding" da kyar heedayah ta tafi se rusa kuka takeyi sanda jirginsu ya tashy su mummy suka dawo gda within an hour su heedayah suka isa abuja, taxi ta tsara yakaita daidai gaban makarantansu da map dake hannunta ta iya tayi tracing hostel nasu dakuma dakinta, kwata kwata mutane biyu ne per room ata gefen gadonta ta ajiye akwatunanta bada jimawa ba wata ajebor ta iso dakin itama dagani student ce, bed dake nxt dana heedayah ta ajiye luggage nata tace da heedayah "you must be a student, am Aesha" tare da miqa ma heedayah hannu, itama heedayah ta miqa mata "yes, am heedayah" aesha tace "nice meeting you," suka deyi formal introduction, girma da tashin abuja aesha tayi tana kuma da hankali sedai yanga kam ta iya first class ce nd haka kawai taji tana son heedayah, atare suka shirya kayakinsu cikin wardrobe nasu, shakuwa me qarfi ne ya soma shiga tsakaninsu, nan da nan sukaji kamar sun san juna da jimawa aesha is so open komi datake ciki ta gaya ma heedayah. Washegary suka shirya suka wuce lecture room tare erin ajebo abuja guys dinnan se kallonsu suke, aesha kuwa in akoi abinda takeso shine maza suna feeling nata tace da heedayah "roomie kinga matsalan abj din knan, maza suta kallon mutum aiko basu kallemu ba munsan mun hadu ko?" Heedayah tayi murmushi sosai "sosai ma frndy" bayan sunfito daga lectures heedayah taga missed calls na mummy dan haka ta kirata bayan sun gaisa heedayah ta soma bama mummy lbr aciki harda new frnd da tayi aesha, mummy tace "hadamu da ita in tana kusa," nan ta miqa ma aesha wayan cikin ladabi da biyayya aesha ta gaishe da mummy, heedayah tasha mamaki ashede aesha nada tarbiyya kawai de ita akoi san feeling ne nd daman duk wanda yayi girman abuja dole ya tashy haka. Bayan sunyi sallama da mummy aesha tace "muje cafeteria muci abinci," suka fice suna cikin cin abincin aesha tace "roomie keda mummy'nki seems to be so close to each other, how I wish haka nake da mum dina," cikin rashin fahimta heedayah tace "what exactly do u mean?" Aesha tace "I don't get time to spend with my mum kasancewar medical doctor ce kuma ynxu ba'a Nigeria take da aiki ba tana yemen so daya take visiting dina a month we only spend one week da ita kowani month," heedayah tace "ayyah, its for the best frndy, daddy'nki fa?" Aesha tace "his is even worse a shekara befi mu hadu sau 6 ba da nanny na na girma," heedayah tace "I see your parents must be so hardworking," aesha tace "yes sesa a kullum nake missing dinsu tell me roomie mesa kke karanta criminal law?"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
1 comment:
Masha Allah..Allah ya kara basira
Post a Comment