Sunday, 13 November 2016

HEEDAYAH!


                7⃣1⃣
   written by miemiebee👄

       Heedayah tace "long story, can I trust you?" Aesha tace "sure roomie ni na daukeki a matsayin sister na haka kawai naji inasonki dearly nd thats why kka ga am so open to you," nan heedayah ta zazzage ma aesha everythng behind her life bata bar komi ba, aesha tace "gaskia roomie u've gone through so much, ba'a iya trusting mutum a duniya cuz baraka san wat he or she is capable of doing ba, but abinda ban ganeba har ynxu shine mesa don moha ze kasheki?" Heedayah tace "nd that I still dont know, I hope bayan na kamasa ze iya gaya min mesa," aesha tace "toh Allah baki nasara roomie," heedayah ta amsa da "ameen kefa mesa kkeson xama prosecutor?" Aesha tayi murmushi sannan tace "akoi wani film da na kalla *city hunter,* yadda prosecutor kim yayi tracing Dr lee as city hunter ba qaramin burgeni yyi ba naga kuma a erin situation da muke ciki yau a qasarmu prosecutors will be needed dan akama criminals erin su former president namu goodluck jonathan thats why," heedayah tace "wow gaskia erinku ake nema a erin wannan rayuwa tamu ta yau Allah bamu sa'a all, ure intentions are so clean," aesha tamata murmushi "lets go ko?" Nan suka biya kudin abincin suka fice.
         Kwanaki, satuka, haka shekaru ma da dama sunja.
       **4 YEARS LATER**
 Heedayah is now 26 years old.
 Su heedayah suna final year exams nasu wanda zasu gama gobe, mummy da daddy kuwa a kowani semester se sunyi visiting nata sau biyu in akayi hutu kuma heedayah na dawowa gda saidai har yau alhj lawal da alhj ismail basu san heedayah na raye ba. Mustapha dan alhj lawal kuwa har yyi aure abinsa dan haka alhj ismail yasa don moha a gaba kan seya masa aure shima da taimakon mummy ne in bahaka ba da tuni an aura ma don moha cousin dinsa aneesa, shide har ila yau yana jiran dawowan heedayah dan inba itaba bare iya auran wata mahaluki ba. Haka rayyan ma, daddy'nsa yayi yayi dashy yayi aure amman sam yaqi kan yana jiran heedayah ta dawo, tayi promising dinsa zata dawo garesa.    Heedayah da aesha karatu sukeyi sosai ba wasa.
    Washegary sukayi taking last exams nasu, murna gun heedayah da aesha da sauran course mates nasu bayya misantuwa, mummy takira ta gaya mata mummy ma tamata murna sosai, "so yaushe ne graduation nakun?" Heedayah tace "next week mummy", mummy tace "tam muma zamu taho miki da biggest suprise of ur life,"  "really mummy?" Mummy tace "yes my little princess,"  "tam mummy i have to go now aesha tana jirana" nan tayi hanging call din.
        One week later su mummy ne suka sauqo daga jirgin su heedayah da aesha ne suka taresu bayan sunyi hugging da mummy sukayi da nanny, se bataga daddy ba dan haka ta ce "mummy ina daddy?" Mummy ta juya ta maida kallonta gun kofar jirgin haka heedayah ma daddy tagani yana takowa without cruches da kafafunsa yana tafiya kamar wanda be taba paralyising ba, ihu heedayah ta daka "DADDY!" kafin ya sauko ta haura sukayi hugging juna, "daddy you can walk!" Daddy yace "yes my little princess," heedayah tace "nd you can talk also?"Am so happy for you daddy" takuma hugging nasa tightly bata san sanda ta fara zubda hawayen joy ba, "alhamdulillah now is the right time to take revenge daddy," murmushi yamata "Allah miki albarka my little princess in shaa Allah ynxu dana samu sauki no one will ever hurt you I'll do whatever it takes nayi protecting naki da munmy'nki" yasa hannu ya goge ma heedayah yar kwallarta aesha datayi mutuwan tsaye tana hawaye, hannu kawai taji bisa kumatunta mummy na mata murmushi, mummy tace "mesa kke kuka 'yata?" Aesha ta goge hawayenta "ba komai mummy, yadda kuke one big happy family ne kawai ya burgeni how I wish nima parents dina can make it suyi witnessing graduation dina" kamar daga sama ta jiyo muryan daddy'nta yana fadin "who's that crying angel" tana kai dubanta gun kofar jirgin taga papa'nta da mama a tsaye dagudun ta ta karisa tayi hugging dinsu "papa, mama u made it" sukayi hugging nata back, "taya zamui missing graduation na only daughter'nmu, is it possible?"  Mama tace "no its not" tare da goge ma aesha hawayenta, aesha tace "but how comes? Daman kunsan parents na heedayah ne?" Papa yace "ai daddy'nta friend dina ne back then damuke university," aesha tace "how cute saisa tun time dana hadu da heedayah naji kamar na santa ashe daddies dinmu frnds ne" kowa yayi dariya agun, papa yace "oya oya mu karisa gda am hungry already" nan da nan suka shiga wata range rover'n da aesha ta taho dashy papa ne yake driving har suka isa gida sukayi having lunch akan dining table, ayshr da heedayah sukayi sallama da parents nasu kan zasuje su siyo gown dazasu sa gbe a graduation nasu.
    Masu karatu tighten ur belts, the war has just begun!!!

No comments: