Friday, 11 November 2016

HEEDAYAH!


                6⃣9⃣
   written by miemiebee👄

         "Don moha kayi hkr ka tsaya kaji abinda zan fada maka batun..." Don moha yace "lallai yarinyan nan baki tsoron mutuwarki," hannunta yaja yakama hanyan waje da ita "don moha dan Allah ka tsaya kaji batun heedayah ne," cak! Don moha ya tsaya "heedayah? What about her?" Shams tace "ka kwantar da hankalinka xan zazzage maka komi mushiga daga ciki," site nasu don moha suka koma suka zauna kan seperate kujera don moha yace "ehen ina jinki what about heedayah?" Shams tace "heedayah na raye don moha bata mutu ba," "nd how do u expect me to believe a liar like you? if this is part of ur games tashy kibar gdannan kafin raina ya baci in miki abinda baki expecting," inji don moha da fadi, "believe me don moha wallahi ba qarya nake maka ba," yace "nd how do u expect me to believe you?" "Saboda na ganta" tafadi a takaice, ya zabura "kin ganta fa kkace? When? Where? Nd How?," shams tayi wata shu'umar murmushi ka zauna zan bayyana maka komi gu yanema ya zauna nan ta irga masa komi, bayan data gama don moha yace "are you serious? Kinga this is a serious matter," rantsuwa shams tayi sannan ya yarda  "toh naji thank you, xaki iya tafiya." Shams data dau bayan ta gayama don moha sugar gist kamar wannan zasu shirya evrythng will be back to normal taga ashede abun bahaka take ba. Cewa tayi "don moha baraka gdansu heedayah'n bane?" Ya amsa "da zani man, mind ur own business," tayi tsit sannan tace "nima inason in bika kasan bamu wani gaisawan kirki da ita ba ta tafi sbd tana cikin sauri" wani erin kallo ya watsa mata sanda ta diga fitsari a panties nata "bance ki tafi ba?" Jiki na kyrama ta miqe "ka fada" tabar dakin a 360 bayan data isa gda ne ta soma mgn zuci "wlh don moha seka koyi sona, am doing duk abinda yakamata dan ka soni amman ka kasa, ko dashike nasan ko da mutuwa zakayi heedayah bara ta taba sanka ba nasan at the end zaka zo ka gano nice true love naka frm heaven ka fara sona, so goodluck. Gate me gadi ya bude ma don moha ya fita a 360 be tsaya ko inaba se gdansu heedayah bayan yayi parking yafito ya danna doorbell nanny ta bude masa "don moha sannu da zuwa bismilallah" suka kariso parlourn hankalin nanny duk ya tashy sbd kar heedayah tafito su hadu da don moha, "ina mummy?" Nanny tace "ai daxu suka fita da daddy medical check up," "ayyah" ya fadi "daman nazo ne in gaisheta," heedayah da ta fito daga wanka da towel ajikinta iya tsakiar cinyarta daya kuma ta nade gashinta dashy, kofar dakinta ta budo "nanny ina kka kaimin comb dina?" tana maganan ne tana qarisowa gun stairs na parlourn, don moha yace "nanny muryan wace ce kamar na heedayah? Ta dawo ne?" Kafin nanny tace meh heedayah ta qariso kan stairs din ido hudu suka hada da don moha sanda sukayi 2mins suna kallon juna sannan heedayah ta tuna ba kaya a jikinta da gudu ta koma daki "innalillahi! shit! Taya don moha ze ganni? Wat if yakuma trying to kidnap me again fa? Dole in tafi abuja gobe before yasake kidnapping dina, Oh damn it! Yaganni ba kaya mstww naci amanan rayyan bekamata don moha yaganni haka ba, am so sorry rayyan my king" nan ta shiga shafa mai*** don moha yace "kinyi shiru nanny yaushe kuka samu heedayah shine baki gayamun ba? I thought we were a team," nanny tace "we're don moha baraka gane bane, kasancewar ba a san suwa sukayi kidnapping heedayah bane saisa muka yanke hukuncin kin fada ma kowa kan an sameta kaga ko danginta basu sani ba don't think otherwise pls," "but nanny kinsan how much I love heedayah bekamata ki boye min ba", ras mgn ya fada kunnen heedayah sauqowa take daga kan stairs din cikin taqama da isa "nanny leave us two to talk pls," ba tareda nanny tace komi ba ta fice heedayah kuwa tayi bakin kofa ta fita dan haka don moha ya bita bata tsaya ko inaba se garden acan ya sameta yana fuskantar bayanta, ta juyo tare da fadin "well well well" tana tafa hannu "u must be morethan suprised ganina a raye ko? Well sekaje ka kama mutanen da kayi hiring nasu bcuz dey spared my life muhammad!" Cikin rashin fahimta don moha yace "what are u saying heedayah?" Tace "really? Are u kidding me? You can fool my parents amman kasani u can never fool me Allah ya riga ya nuna min true side naka, how could you don moha? Me namaka a duniyan nan daka gommaci kaji na mutu," don moha da yayi mutuwan tsaye yace "my baby ko ke abinda kke fada ya kama miki hankali? if not nasanki for so long da se ince wani abu yasami brain naki ne to think that way," hannu ta daga masa "dakata don moha dont u ever call me ur baby again sbd am not, not before, not now nd not ever nd zancen kana sona ko ka sanni should end right here right now danni baran auri murderer (me kashe mutum) ba, mark this, daga kai har daddy'nka days naku sun kusa karewa sbd d moment nayi gathering evidence akan ka da daddy'nka i will send both of you to jail, the place where u belong nd u won't be able to stop me," tagama mgnan tare da watsa masa harara, taku dai dai yakeyi da kafafunsa suna rawa kamar wanda yasoma tafiya yau ya kariso gabanta yana kallonta tana kallonsa "what? Zaka kasheni ne agdan ubana Kokuma kidnapping dina zaka kuma yi?" Hannunta ya riqo tana kokarin kwacewa amman takasa don moha yace "I can't stop u frm believing what u choose to believe heedayah, sbd its not ur fault anyways, but know that bani nayi kidnapping naki ba I'll never do such a thing to someone I love," dariya sosai tayi harda tafi "lalle fa oga sir! Ure such a drama king, kasan koda ba kai kayi kidnapping dina ba as how u say it, it won't change a thing btw us cuz ni inada boifrnd wanda nayi making up mind dina zanyi spendn the rest of my life with him bayan na dau revenge dina against u n ur dad so the door is open don moha kaje ka gayama daddy'nka am alive ban mutu ba nd that the little 8 years old heedayah is about to take her revenge, ya shirya cuz there is going to be a war btw the weak nd powerful" ta watsa masa harara sannan ta bi ta gefensa ta shige ciki

No comments: