Friday, 11 November 2016

HEEDAYAH!


                6⃣4⃣
   written by miemiebee👄

         Dawowa tayi ta zauna kan wata kujera tana sharban kukanta hannu kawai taji kan kafadarta da idanta da sukayi ja zir cike kuma da hawaye ta dago tana kallon ko waye ne, rayyan tagani yana mata murmushi kallonsa ta tsaya yi sannan tace "go back to ur girlfriend" rayyan yace "if at all inada girlfriend it will be you heedayah bcuz I love you" zata kuma yin mgn ya aza hannunsa bisa lips nata dan haka tayi shiru ya zauna ta gefenta "what u saw earlier was just an act, ba girlfriend ita bace cousin sister ta ce, i did what u saw only to make sure ko kina sona da gsk nd nayi confirming," ya riko hannunta "am sorry for hurting your feelings heedayah forgive me pls," hannunta ta wabje "so ka maida ni joking matter knan da zakana playing da feelings dina" kunnuwansa ya riqe "I said am sorry" murmushi tamasa sannan ya dawo kan kujeran da zama "I love you my princess heedayah," ta amsa da "I love you too rayyan my king"***kamar dawasa soyayya me qarfi yashiga zuqatan rayyan da heedayah, soyayya sukeyi tsaftacacciya kuma gwanin sha'awa, suna a tare koda yaushe, har gda sanda rayyan ya kai heedayah amman maminsa ce kawai tasan suna soyayya as for daddy'nsa ya dau frnd na rayyan ce kawai. Heedayah da aleesha kuwa basu fasa zuwa saturday market ba duda rayyan yayi yayi da su da su bar amman heedayah ta ki, kan shi da kansa ze hada musu kudin mota cuz yayi promising nata he will be by her side when she'll revenge for her daddy.
 Kwanaki da dama sun ja haka satuka ma, ayau qimanin wata uku knan heedayah da rayyan suna soyayya, suna zaune akan bench dake kusa da bakin kofar gdansu heedayah, rayyan yace "no my princess I insist sena biki kano, I can't go a day without u so pls ki yarda mu tafi tare," heedayah ta riko hannunsa a tsakiyan nata tace "ba haka bane my king, u've done morethan enough for me, kaga fa ynxu in nakoma gda sena koma sch for four years sannan inyi revenging wa daddy I promise before then zan dawo mutafi tare da kai" tare da masa murmushi  ta cigba kaga "ko kudin mota zeyi yawa in nida kai ne, I promise i'll come back for u kasan I love you nd I also can't live without you nd not even that kai fa ka fadi min kan anyi forbiding dinku ku koma Edo state nd kasan dole seta Edo zamu iya zuwa kano"...shide rayyan jinta kawai yake har ynxu sanda tagama fadin abinda zata fada sannan yce "final discussion princess am going with you lets not argue about this again okay? I don't care about meh elders namu sukace I can do everything for you" Badan tana so ba ta gyada masa kai, mgn zuci tafara rayyan ba wai bana san ka bini bane for sure ina so but you'll be waiting for so long acan inda bakasan kowa ba for 4 years ai ban kyauta maka ba knan, u've already done morethan enough for me,"*** hira suka dan taba yammaci tayi sukayi sallama tamasa rakiya sannan ta shigo ciki tasamu aleesha na nade kayakinta ta karisa gunta "baba can I ask u something?" Aleesha tace "sure 'yata" heedayah tayi gyaran murya sannan tace "baba tell me pls akoi time da kka taba cemin soyayya tsakani na da rayyan rubutacciya ce ko?" Aleesha ta gyada mata kai heedayah tacigaba "amman kuma kkace akoi wani abu sekuma kkayi shiru, tell me pls meye abun?" Aleesha tayi murmushi "ba komi 'yata karki damu when the right time comes zaki sani," ba yadda heedayah batai da aleesha ta gaya mata ba amman sam aleesha taqi a zuciya tace ('yata banason insaki cikin damuwa saisa baran gaya miki ba amman when the right time comes you'll know). Karkashin inda take ajiye kayakinta taje ta dauko kudaden da suke gun tas ta irga su agaban aleesha yakama dubu goma ciki harda biyar da rayyan ya bata, sannan tace "baba I think wannan will be enough for me," cikin rashin fahimta  aleesha tace "enough for only you? Rayyan kuma fa? Ba tare zaku tafi ba?" Heedayah tayi shiru sannan tace "ba tare zamu tafi ba baba, rayyan nason mu tafi tare amman baran barsa yabini ba, baran barsa yayi ruining life nasa sbd ni ba," hr ynxu aleesha bata gano bakin zaren ba, heedayah ta cigaba "baba come to see this, ynxu in natafi sena je na qarisa karatu na na tsawon shekara hudu shin haka rayyan ze zauna doing nothing a can kano without his family, I might be the one he loves but am not his family, we need our family beside us baba I can't allow him to leave his family behind so pls try to understand me nd give me your support" hannunta aleesha ta riqo "na goyi bayan shawararki 'yata dari bisa dari kinyi tunani me kyau amman abinda yake damuna taya zaki fahimtar da rayyan?" Heedayah tace "i tried telling him daxu amman sam yaqi, nakega tafiya zanyi ba tare da yasani ba kinga inna kammala karatu na se in zo in daukesa mu tafi kano tare harda kema baba ta ko?" Ta qare maganan da murmushi a fuskarta, aleesha tace "in shaa Allah 'yata Allah baki nasara" sukayi hugging juna***

No comments: