Friday, 11 November 2016

HEEDAYAH!


                6⃣5⃣
   written by miemie👄

         3days later da dare around 9:30PM Heedayah se rubutu takeyi kan wata farar takarda dawata feather'n da take danqolawa cikin wata baqar abu kamar ink aciki tana rubutu kasancewar ba paper nd biro. Bayan da ta gama ta ninke ta adana sa sannan ta  kwanta. Washegary da safe around 9:30AM heedayah tafita bata tsaya ko ina ba se gdansu rayyan inda ta samu aaliya a bakin kofa bayan sun gaisa ta miqa ma aaliya wasiqar tare da fada mata "ki ajiye agunki se gbe da safe ki kai dakinsa ki ajiye masa ba tare da yaganki ba, nd pls karki bude karki ma gaya ma rayyan nazo nan yau kinji?" Aaliya tace "why anty heedayah? What ia going on?" Heedayah ta qirqiro murmushin dole "ba komi little sister just do as I say kinji?" Aaliya ta gyada kai heedayah tamata godiya sannan ta fice sanda ta isa gda sannan tafara rusa kuka ita kanta tasan zatayi missing rayyan har na fitan hankali da yammacin ranan rayyan ya iso kamar yadda ya saba always saidai da ya lura da ita yau yaga bata cikin walwala dan haka ya tambayeta cemasa tayi "ba komai kai na ke ciwo yau" rayyan duk ya kidime "kanki? Ohh sorry, kinsha magani? If no baranje in karbo miki gun mami sorry kinji, wait for me here" har ya tashy heedayah ta riqo hannunsa tare da masa murmushi "come on relax baba ta bani nasha da sauki sosai yanzu so stop worrying yourself" rayyan yace "ohh sannu ko a hankali suka fara hira saidai ya lura da wani erin kallon da heedayah ke masa yau wanda bata saba yi masa ba, rayyan da baya ganin abu yyi shiru sanda ya tambayeta "my princess ya haka yau? U've been starring at me is something wrong?" Murmushi tamasa sannan tace "Is because I don't wanna loose you my king I love you," rayyan ya riqo fuskarta "I love you too my princess," tace "rayyan promise me this, that you'll wait for me koda for 100years ne," murmushi yayi "ofcourse heedayah I promise baran taba aurar wata mace ba a duniyannan inba ke ba so worry not, but wait, mesa kke tambayana is something going on that you are not willing to tell me?" "Ko kadan my king, na tambayake ne sbd inasonka bana son wata mace ta mallakeka inba ni ba"...hka sukata hira se can sukayi sallama bayan tamasa rakiya har ta juyo sannan ta kira sunan sa, dan haka ya tsaya tare da juyo wa, gudu tayi tafada jikinsa cikin kuka tace "rayyan I know this is unlawful, bekamata inyi hugging naka ba but I can't help it I want you to know that no matter what I love you so much," rayyan dayake cikin duhu yayi hugging nata back sannan ya sakota "whats going on heedayah? Tell me, gashinan rubuce a fuskarki kan kina boye min wani abu, what is it?" Hawayenta ta goge tare dayin murmushi "ba komi rayyan kawai inason kasan I love you ne nd no matter what I'll never leave you" yace "same here my princess nima I'll never leave you, this I promise you" ahaka sukayi sallama kowa yabi seperate hanyanshi still heedayah kallonsa takeyi har sanda ya bace sannan ta dawo gda ta fada kan matress nata se zuba kuka takeyi aleesha na bata hkr "to heedayah kema ki yarda ku tafi mana, kefa kin cika sa ma kanki damuwa wlh, yaron nan is willing ku tafi tare kece bakiso nd kinzo kinata min kuka anan sekace shine yace bare biki ba in the first place," cikin kuka tace "I'm doing this only because I love him baba" takuma fashewa dawata matsanancin kuka haka tata kuka a daren ranan.
      Daidai 11:45PM suka rufo gdansu suka kama hanya, kasancewar yau heedayh zata bar EDO STATE, bata dauko komi ba dan kar agane barin garin zatayi daga kudinta se ita, sunyi tafiya me nisan bala'i a daidai kofar barin garin aka ajiye wasu manyan qattin da suke spying gun dan karkowa ya bar garin, magic aleesha tayi using sannan tayi distracting nasu ahaka suka samu suka wuce nanma sanda suka taka sosai sannan suka ga signboard heedayah ta karanta "welcome to UHUNMWONDE" aka rubuta tace da aleesha "baba gashi nan mun shigo qauyen," "alhamdulillah" tace sannan tayi casting spell na protection (tsafi) kan heedayah "now you are protected bawani sharrin daze sameki daga nan har sanda kka isa kano be strong heedayah 'yata, Allah sa ki isa lfya, ya baki nasara kan du wani abinda zakiyi yakuma rabaki da sharrin maqiya da shaitan," heedayah da idanunta suka cike da hawaye tun daxu ta amsa da "ameen baba" tayi hugging nata "nagode sosai sosai ure like a mother to me in shaa Allahu in na kammala karatu na zan dawo in daukeki mutafi kano mu cigaba da zama dake bcuz u are already a part of me baba I love you morethn u can imagine nd thank you for everything, am forever indepted to you," sanda aleesha ta zubda hawaye itama sannan ta sako heedayah "I love xoxo much too heedayah 'yata i'll be waiting for your return," tasa hannu t goge ma heedayah hawayen fuskarta "oya go, kinemi gu ki kwana gbe seki shiga mota zuwa Edo state daga can ki nemi motar kano karki manta kici abinci sosai kinji?" Tare da mata murmushi ni zan koma ta juya har ta soma tafiya heedayah ta kira sunanta ta yi gudu ta fada jikinta "baba mu tafi tare dan Allah, I can't loose you wallahi dan Allah karki tafi," cikin kuka aleesha tace "aikema kinsan bareyi inbiki ba 'yata kudin gunki bare ishemu ba, karki damu i'll wait for your return maza kije ki nemi gu ki kwana kar aka ma mu anan" dakyar da kokuwa heedayah ta saki aleesha tayi sauri ta fice, tafiya kadan heedayah tayi ta samu gun kwanciya kuka ta tayi har sanda bacci yayi awon gaba da ita. Cikin ikon Allah aleesha ta isa gda lfya itama kukan ta tayi har sanda bacci barawo ya saceta.
    Washehary!...

No comments: