Sunday, 13 November 2016

HEEDAYAH!


                7⃣2⃣
   written by miemiebee👄

         Se can 6:15PM suka dawo gdah anyi shopping kam ba dama, dakin aesha suka wuce suka sassauke kayan heedayah tashiga ta watsa ruwa haka aesha ma, "excuse me frndy baranje inga mummy," aesha dake chatting ta amsa da "okay sauran kice da mummy zaki kwana yau," heedayah tayi murmushi "haba ina ni inar frndy na ita kadai, i'll be back soon" ta fice dakin da su daddy suka sauqa ta nufa tayi knocking munmy tace "come in" sannan ta shiga, "ina daddy?" Ta tambaya mummy tace "sun fita masallaci" heedayah tace "ayyah," mummy "I can't tell you how happy I am indeed wannan shine biggest suprise nd gift da ban taba accepting ba, thank you mummy," mummy tace "mu gode ma Allah heedayah da ya bama daddy'nki lfy," murmushi heedayah tayi sekuma tayi shiru, mummy data gano shirun heedayah ta tambaya ko lfy, heedayah tace "mummy akoi wata maganar dana keson muyi" tana meh rufe fuskarta da gyalen dake kanta, mummy ta jawota jiki "come on my princess kunyan mummy kkeji? Gayamun kinji mene?" Heedayah tace "mummy ina..ina..inada sssaurayi," mummy tace "wow great news, news danake expecting tunba yau ba, so tell me waye ne? A nan abuja yake?" Heedayah tace "no mum, baya nan yana Edo state," mummy tace "toh heedayah har can Edo? 'inyamuri fa knan,"  "noo mummy ba 'inyamuri bane kodashike he's sort of kinga daddy'nsa ne 'inyamurin amman fa muslim ne mum nasa kuma fulani ce ta yola ma kuwa nd kinga bayya kama da 'inyamurai ko kadan yanada siririn fuska dogo ne kuma siriri daidai.." mummy ce ta tabata "princess meh haka? Duk acikin san yaron ne haka, ya  sunansa toh?" "Rayyan mummy,"  mummy tace "toh bari in daddy ya dawo se muyi mgn muji opinion nasa,"  "yawwa mumny ta take kiss *muah* after that munmy inason bayan anyi graduation namu mu wuce Edo sbd nayi promising rayyan zan dawo in daukesa," "...wait heedayah ban gane ba dama ba anan abuja kuka hadu ba?"  "Eh mummy..." nan ta labarta wa mummy komi, bayan da ta gama mummy tace "at first I was against this union heedayah amman tunda naji irin halaccin da rayyan ya miki am ready to accept him as my son-in-law ko sbd hapiness na princess dina," hugging nata heedayah tayi "thank you xoxo much mummy,"  "ba komi princess bari in dady yazo muyi mgn am sure shima ze yarda so karki damu kinji dear?" Gyada mata kai heedayah tayi sannan ta fice zuwa dakin aesha. Bayan da daddy ya dawo mummy ta zaunar dashy, "habibi akoi wata mgnar da nikson muyi akan princess," daddy yace "toh inaji," nan mummy tabasa labarain komi daddy yace "ai ba komi dama shi so haka yake, Allah sa hakan shi yafi alheri, kice mata nabata concent dina duk abinda takeso muddin be saba ma addinin muslunci ba zan mata," mummy taji dadi sosai tamasa godiya sannan tafice zuwa dakin aesha ta gayama heedayah, heedayah harda rawa soon she'll be with her rayyan.
     Washegary! Da safe around 10:00AM acikin hall na NIGERIAN LAW SCH, iyayene, malamai, dalibai, dangi da special guests of honour ne zaune akan various seats nasu bayan opening prayer VIP'n wajen ya bada speech bayan praising makarantan daya farayi, 5 daga cikin best students na sch din aka kira suka bada speech aciki harda aesha da heedayah bayan an kammala aka raba ma kowa certificate da sauran credentials, nasa heedayah da aesha duk second class upper sukeda, iyayensu ba qaramin murna suka musu ba ana gama taron parents nasu suka tafi su heedayah kuwa an tsaya daukan pictures da sauran frnds da coursemates basu suka dawo gda ba se can bayan maghrib duka agajiye toilet suka fada sukayi wanka sannan suka fito one by one, suna cikin cin abinci a dining, daddy daya fito daga dakinsa da mummy yace "graduates harkun dawo ne?" Dariya duka sukayi sannan sukace "eh daddy" a tare, daddy yace "toh masha Allah, my princess I have a suprise for you," cikin zumudi heedayah tace "yes daddy what is it?" Daddy ya kariso ticket ya miqa mata, "here, we will be leaving for Edo state jibi in shaa Allah seki shirya," tsalle ta daka sannan tayi hugging nasa "thank you so much daddy" peck yamata a goshi yakoma daki, a daren ranan kam heedayah takasa zama gu daya se safa da marwa takeyi she cant keep calm a jibi zata ga rayyan nata da baba aleesha. 2days later daidai 9:30AM a airport heedayah da aesha se rapka kuka sukeyi a dole wai su zasu rabu, mama da mummy ne ke lalashinsu da kyar suka rabu da juna su mummy suka fice 11:00AM daidai suka iso EDO state taxi suka tsara suka sauka a wata htl kasancewar yamma batayi ba heedayah ta matsu sam se sun karisa UHUNMWONDE taga rayyan nata, abinku da princess nan da nan suka amince da qudurinta bayan sun watsa ruwa duka sunci abinci suka fita basu tsaya ko inaba se wata babbar mall inda sukayi shopping wa family'n rayyan kamar ba gobe food items ne kayan sakawa ne ba abunda babu heedayah kuwa kayan data hada ma rayyan ko kayan lefen amarya albarka, takalma ne turaruka, wrist watches ba abinda ba ta saya masa ba harda inner wears, taxi din tam suka cika da kayaki sanda suka tsari wani taxi'n daban suka shiga suka kama hanyar UHUNMWONDE. Tafiyar 3 hours da 'yan mintoci sukayi sannan suka iso daidai gabar lungun gdansu rayyan, sam heedayah bata manta kwatancen gdansu rayyan in ta ba. Tace da mummy da daddy "baran shiga inga ko suna gda first" suka amsa da "toh" ta shige ciki, tana shiga a daidai bakin kofar shiga sukayi bumping into each other ita da rayyan yana kokarin fita, d'aga idan da zasui kowanne daga cikin su yakira sunan juna "Heedayah!" "Rayyan!" Hugging juna sukayi ba tare da sun sani ba sunfi 3mins a haka sannan rayyan ya sakota yace...

1 comment:

Unknown said...

Rayyan again? Pls karki bataa mana novel da wani Rayyan plssss miemie