Friday, 11 November 2016
HEEDAYAH!
6⃣2⃣
written by miemiebee👄
Hawayen takaici ne suke gangarowa kan kumatun ta ga wani erin zoqin da kafarta ke mata kuka takeyi sosai, duk wanda yaganta a erin halin da take ciki seya tausaya mata haka ta ta kuka har sanda su aleesha suka dawo daga yar fitar da sukayi da aaliya, daga can aaliya ta zarce gda aleesha kuwa a hanya ta hadu da heedayah na kukan cire rai da sauri ta qarisa gunta tare da jero mata tambayoyi "heedayah meya faru haka? Me kkeyi anan? Mesa kke kuka haka? So kke ki kashe kanki ne kome?" Heedayah bata ce mata komi ba illa kara volume na kukan datayi aleesha tasake shiga rudani "tashy muje gda kuma ina rayyan din?" Girgiza mata kai kawai heedayah keyi, alaman barata iya tashy ba, tsugunawa aleesha tayi taga yadda kafar heedayah ya kumburo tam kamar bashi yafara wassakewa daxu ba "me kuma kkayi ma kafarkin, fama ciwon kkayi?" Gyada kai heedayah tayi hannu aleesha tasa ta miqa kafar, mumunar qara heedayah ta sakar "wayyo Allah zan mutu, baba dan Allah kibary haka ya isa" a sannu sannu aleesha tayi casting spell kan ciwon atake gun ya dawo normal zafin kuma ya dena aleesha tace mu tafi suka kama hanyar tafiya saidai har ynxu heedayah bata bar kuka ba duk sanda aleesha ta tambayeta kuma setaqi fadin komi ahaka har suka isa gda aleesha ta zaunar da heedayah "oya tell me, me kke ta kuka haka tun daxu sekace wanda aka ma rasuwa," shiru tayi for a while sannan cikin kuka tace "baba rayyan...sekuma tayi shiru." Aleesha tace "Rayyan kuma? Meya sami rayyan din?" Kukan takeyi har ynxu "I sent him away baba, na kori rayyan baba" tafashe cikin wata erin matsanancin kuka, aleesha tace "toh da waya saki koransa din? Ke kka jawo ma kanki da kinji mgn na da hakan duk be faru ba, sanda na gaya miki give him a 2nd chance kika ki gashy ynxu ai kinsa yayi fushi da ke kinzo kina zubda min hawayen banza anan" tana kaiwa nan ta fice daga dakin, yini ranan heedayah tayi a daki tana aikinta na kuka ko abinci taqi ci sallah ne kawai ke dagata aleesha kuwa bata ce mata komi ba. A bangarensu rayyan kuwa yanayinsa duk ya canza da an gansa ansan bai tare da walwala sistersa ce tashigo dakin tare da rungumosa ta baya "brother look, looj what baba gave me" tana mgnan ne tana miqa masa ledar fruit da aleesha ta bata, murmushin dole ya qirqiro thats good" ya fadi a takaice aaliya tace "why whats wrong, u dont seem happy at all," rayyan ya dawo da kallonsa kar sisternsa "its heedayah, amarachi she said no to me she told me she don't like me," aaliya tace "eyya don't worry, i'll find u another girlfriend okay brother?" Ya gyada mata kai tareda mata murmushi "thank you baby" ta fice tare da fadin "lemmi go nd show mami," tafara kolla ma mami kira "Mami! Mami!"***
Washegary! Da safe around 9:09AM heedayah ta tashy, bayan ta gaishe da aleesha ta aza musu breakfast. Suna gama ci ta dauraye kwanukan sannan ta zo tasami aleesha "baba, ruwa nakeso zanyi wanka" ko kallonta aleesha batai ba dan har ynxu she's mad kan abinda heedayah tayi ma rayyan jiya tace "bakinsan gun diban ruwan ba? Kije ki diba" cikin rashin fahimta heedayah tace "baba na dau zaki ban ruwan ne kamar yadda kka saba" aleesha tace "yau am not in the mood of using magic jeki jido da kanki"
Heedayah bata kuma fadin komi ba ta tashy ta dau mayafinta da bucket ta fice gun diban ruwa takusan isowa gun ta hango rayyan shikuma yana barin gun yana qarisowa ta inda take, tana matsowa yana matsowa, ita a zatonta ze mata mgna suyi sorting out komi abin mamaki sukayi clashing da juna har kayansu ya taba juna amman rayyan bece mata ko uffan ba hakan ba qaramin kona mata zuciya yayi ba cuz she cant hide it anymore ynxu ta riga da tasan son rayyan ya shiga zuciyarta nd ba yadda ta iya yanxu dole tayi accepting gaskia da kyar ta iya ta qarisa layin ta ajiye bucket dinta ta zauna daga gefe tana jiran turn nata yazo.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment