Friday, 11 November 2016

HEEDAYAH!


                6⃣1⃣
   written by miemiebee👄

          "Hi" tana dan wasa da mayafinta tace "oh hey" rayyan yace "kinyi kyau" tayi kamar bata jisa ba daga bisani ta miqe tare da fadin "zan tafi" rayyan yace "let me walk you" heedayah tace "no I can manage" ta soma tafiya kallonta rayyan kawai yake sanda ta danyi nisa sannan ya fara binta ba tare da tasani ba tafiya takeyi kamar yadda ta saba can taci tuntube da dutse jinta kawai tayi a qasa se faman *awcch* takeyi atake ta soma kuka dan wani zafin da kafarta ke mata rayyan yayi sauri ya kariso "heedayah ina ke miki zafi?" Cikin kuka tace "so u still followed me after telling you not to," rayyan yace "sbd nasan somethng bad will happen to you, zaki iya tashi?" Tace "leave, I don't need ur help zan iya tashy," rayyan ko yasan sarai bara ta iya tashy ba dan daga yadda yaga kafar tan har ta kumbura atake ta gun ankle dinta, yace "really? Toh shknan" ya tashy ya soma tafiya heedayah tayi tayi ta tashy amman takasa anytime ta gwada motsa kafar seta mata zafi ,zafi sosai nan tahau kuka tana kiran sunan rayyan, "Rayyan! Rayyan! Dan Allah come nd help me wlh kafana na zafi sosai I can't move it" rayyan daya labe na jinta yana dariya "pls rayyan nasan baka tfi ba  help me pls awwchh kafana" nan yafito daga gun buyarsa ya kariso gabanta yana kallon ta yadda take ta zubda hawaye tana kallon kafarta murmushi yayi sannan ya dagata kamar baby da hannunsa bibbiyu zatayi magana yace "shhh" dan haka tayi shiru tana kallonsa har ya kaita gda aleesha ta bufe musu kofa ya ajiyeta kan matress nata yama aleesha bayanin abinda yafaru aleesha tamasa godiya sosai sannan ta fice dan dafo magani tabarsu su biyu a dakin, har ynxu heedayah bata bar kuka ba rayyan yace "come on stop crying haka ya isa, zakisa fuskarki ta kumbura fa," heedayah tace "toh semeh dan ya kumbura ni ka barni inji da zafin da kafana kemin," rayyan yayi kamar ze taba kafar aiko ta make hannunsa "awch" yace "muga dame akayi hannunki, halan da karfe ne dan xafin yayi yawa" heedayah bata san sanda tafara dariya ba harta manta da ciwon dake kafarta ana cikin haka aleesha tashigo da maganin ta fara shafa ma heedayah a gun se ihu takeyi kamar wadda akae cire ma rai, rayyan kuwa dariya take basa yadda take abu sekace 'yar yarinya haka aleesha tagama shafa mata ta fita, heedayah na faman goge hawaye rayyan yace "roguwa kawai" tayi kamar bata jisa ba ta gyara yar pillown'ta ta kwanta tare da juya masa baya, rayyan yakirata sau uku tayi shiru bawai kuma bata jinsa bane tana ji sarai dan haka ya leqo fuskarta atake ta rufe kamar me bacci murmushi yayi sannan ya jawo wata 'yar bargo ya rufeta yayi sallama da aleesha dake waje sannan yayi tafiyarsa. Yana fita heedayah ta tashy ta zauna tana nazarin wani abu hannu kawai taji kan kafadarta, a razane ta kai dubanta gun aleesha tagani, aleesha tace "'yata nazarin me kke haka? Nd ba bacci dama kike ba?" Heedayah tace "eh baba i was just pretending  sbd rayyan ya tafi..." aleesha tace "heedayah stop giving urslef a hardtime" ta aza hannunta kan heedayah tare da rufe idanta tana budewa tayi murnushi, heedayah tace "baba lfya?" Aleesha tace "lafya 'yata kibar wahalar da kanki its already written soyayya tsakaninki da rayyan saidai akoi..." sekuma tayi shiru heedayah tace "akoi meh baba?" Aleesha tace "bakomai 'yata barin dan fita samo mana abinci ko?" Heedayah tamata Allah kare sannan ta fice da qingishi ta iya ta fito waje ta zauna kan bench inda ta saba zama ta shiga duniyar tunani "what if abinda baba tafadi gaskia ne? What if its true nida rayyan will end up loving each other? A'a maybe bata gane bane I can't love koda zanyi bada rayyan ba cuz we are frm diffrent background iyayensa barasu yarda ya aure ni ba" wata zuciyan tace mata "why not? Tsab zasu yarda mana, ai ko maminsa ma ba igbo bace gashy kuma anyi blessing marriage inta***
     Washegary around 10:35AM na safe rayyan yayi sallama aleesha ta taso ta bude masa bayan ya gaisheta kanwarsa aaliya ma ta gaishe ta, aleesha tace "ohh kode qanwarka ce?" Rayyan ya gyada kai aleesha tace "aikuwa ranan ita ta siye mana fruits namu tas sannu ko 'yan mata ya sunanki?" "Aaliya" ta fadi, aleesha tace "nice name ku shigo" nan tabasu hanya suka shigo heedayah na zaune kan matress nata tana ganin amarachi ta kira sunanta, ta iso ta zauna kusa da ita bayan sun gaisa aaliya tace "ga wannan brother yace min bakida lfya shine na hado miki," heedayah ta amsa "nagode ko aaliya" tare da mata murmushi, rayyan yace "ya kafan?" Da kamar bara ta amsa ba se kuma tace "da sauqi" batareda ta nuna damuwa ba, aleesha tace "barin dan fita ko?" Aaliya tace "xan biki baba," rayyan ya kwade keyarta "shegen san yawo ba inda xaki sit here yanzu zamu tafi," aleesha tace "haba barta mana taho muje 'yata" tama rayyan gwalo sannan suka fice. Shiru ne yabiyo baya rayyan de kallon heedayah yake yi duk sanda suka hada ido kuma a maimakon ya danji kunya takamasa yana kallonta a'a murmushi yakeyi yacigaba da kallon nata daga bisani tace "are u just going to be starring at me like this?" Tana kokarin miqewa bece mata komi ba illa kallo dayake binta da, ahaka takai bakin kofa da qingishinta ta fice rayyan yabi bayanta ba tare da tasani ba, tafiya tafarayi a hankali duk rayyan na biye da ita ba tare da ta sani ba, yauma kamar jiya ta kuma cin tuntube rayyan yyi saurin riqota kafin ta fadi suka tsaya suna kallon juna nakusan 2mins sannan ta dago jikinta tare da fadin "bance ka daina bi na ba?" Yamata shiru tace "go home now" ta juya zata kama hanyan gda hannunta ya riqo tayi qoqarin kwacewa amman takasa dan haka ta tsaya, cikin masifa yake maganar "why heedayah? Why are u giving us a hardtime?" ya jawota da hannu sanda ta fama kafarta kara ta sakar atake idanta suka cike da hawaye yana kallonta tana kallonsa, "answer me why heedayah? Its written all over your face that you love me, then why wont u accept me? Answer me" hannunta ta wabje "No rayyan ure mistaking bana sonka I dont love you!"... Har tsakiyan kansa yaji wannan mgn ta cigaba "kana yaudaran kanka ne," rayyan yace "no heedayah nasan u don't mean what u just said now, tell me wasa kike, allow me to protect you heedayah kidena hanani," hannu tasa ta share hawayen dakeson fito mata sannan tace "kaga dama ka dauka a matsayin wasa but to me ba wasa nike ba I don't love you nd banason protection naka, just protect yourself excuse me" kasa fadin komi rayyan yyi hannu tasa ta bugesa ta wuce binta yyi da kallo da idanunsa cike da hawaye sannan yyi tafiyarsa shima, juyawa tayi taga rayyan na tafiya kuka takeyi sosai ga wani zugin da kafarta ke mata daga karshe ma kasa taka kafar tayi ta nemi gu ta zauna se kuka takeyi kamar wadda keson kashe kanta dakuma nadamar mesa tayi haka ma rayyan

No comments: