Wednesday, 16 November 2016
HEEDAYAH!
8⃣2⃣
written by miemiebee👄
Washegary! Da safe around 9:30AM su heedayah suka kuma komawa gdan alhj lawal me gadi be masan sun shiga ba kasancewar yana bayi windown'n parlour kamar jiya ta leqa bata ga kowa ba dan haka ta karisa zuwa windown wata daki inda taji alhj lawal na waya; "mallam what rubbish kake fadi? Kadena aikin bokanci ynxu?" On the other side bokan yace "eh lawal Allah ya ganar dani tun kafin in mutu na dena aikin sulbu da makamancinsu," tsuka alhj lawal ya ja "mtsw toh ni ban damu ba dan Allah ka kara hado min maganin daka taba hada mun, ynxu alhj ismail kwata kwata bai tsoro na sosai kamar da kaga inason insake amfani dashy ne in turasa gdansu heedayah yadda zasuta suspecting nasa shikadai banda ni," malam yace "nide na gaya maka lawal baran iya maka aikin da kake tambaya ba right now in shaa Allah yau zanshigo unguwarku innemi gafar shi wannan alhj ismail inkuma basa mgn da zeyi curing dinsa," "toh wallahi kayi qarya malam" inji alhj lawal da fadi "karyanka duk yadda kayi bara'a taba kamani ba" nan yyi hanging call din se huci yakeyi. Heedayah data gama saurarensa ashe duk tayi recording wayar da yagamayi ynxu acikin wayarta nan ta juya zata tafi sede ashe akoi wata basket agun wanda bata lura dashy ba, mistakenly ta buge, alhj lawal dake dakinsa ya jiyo karan dagudu tayi bakin gate daidai ta fita knan alhj lawal yaga bayanta, "whhaat?" Yafadi "iliya! Iliya!" Yana kiran me gadi "na'am alhj" ya amsa tareda isowa gaban alhj lawal "gani alhj," alhj lawal yace "wa tashigo gdan nan ynxu?" Iliya ya juya ya kalli gate din sannan yace 'ba kowa fa alhj," alhj lawal yace "wato aikin ka ma sena koya maka ko? Ynxun nan naga wata tafita da gudu kana cemin bawanda ta shigo wlh ko ka koyi yin aikinka da kyau kokuma ka rasa aikinka, hkr malam ilya ya basa sannan yashige ciki a fusace. Bayan ya kai dakinsa yace "what if heedayah ce tashigo gdan nan daxu? What if taji abinda na fada a waya, gosh! For sure zatasan for all the while being ni nake controlling mind na alhj ismail, damn it!" Zamana a garin kano ya kare dole infita inbar nan in bahaka ba zasu zo suyi arresting dina" nan yashiga tattara kayakinsa koda matarsa ta tambayesa lfya, ce mata yayi tafiya zeyi aiki ne ya taso a abuja.
Heedayah kuwa isarsu gda da rayyan tayi gathering kowa a parlour'n sannan ta kunna recording dinda tayi kowa was shocked bayan sun gama ji daddy yace "amman alhj lawal kanin shaitan ne ynxu fisabilillahi asirce alhj ismail yayi? Then yakamata muyi finding way mu karya asirin kunga munsamu eye witness knan," heedayah tace "yes daddy," daddy yace "you did a very good job my princess, Allah taimakeki, rayyan welldone yau tutor naka yazo ma baka nan, se gbe in shaa Allah."
Don moha na zaune a dakinsa da CCTV coverage din a hannunsa yakasa sawa a syatem nasa ya kalla, yarasa meke masa dadi, shin ya tona ma daddy'nsa a siri ne? Gani yake kamar bare iya ba wata zuciyan tace amman kuma ai is for the best, bayan yadanyi spendn some time a jail zaisa ya soya duk wani evil halayensa ya dawo mutumin arziki kamar na da. Bathroom ya fada yayi wanka yasa T-shirt me longsleeves dinnan da jeans trousers nasa wanda suka masa kyau sosai dauko CCTV'n yayi yasa a aljihunsa sannan yafito bakin gate da motarsa a daidai 2:50PM lokacin, motar heedayah ya hango daidai tana parking a gaban gdan alhj lawal da police turum acikin motartan can seyaga wata motar police dinma nan fa hankalin don moha yakuma tashi yace "daddy am doing this bcuz I love you, am so sorry for betraying you, inason kazama changed man ne daddy" yana kaiwa nan yafito daga motarsa ya kariso inda su heedayah dasu rayyan suke tsaye, ganin yadda yake matsowa kusa da heedayah yasa rayyan shiga tsakaninsu kasancewar be taba ganin don moha ba bema san sa shi daukama yayi kowani stranger ne yakeson harming heedayah "stay back why u still can young man" abinda rayyan ya fda ma don moha knan. Cak don moha ya tsaya heedayah de na kallon ikon Allah hannu yasa a aljihu yaciro CCTV'n tare da miqa ma heedayah "I know you've been looking for this gashy," hannu ta miqa ta amsa taga CCTV'n ne kuwa wata hamdala tayi, don moha ya cigaba; "now that nasan my dad is guilty of the crime kke accusing dinshi of, zaki iya kamashi ynxu gashy can yana gda" yana kaiwa nan ya juya. Duk se yabama heedayah tausayi so don moha can sacrifice his father sbd love dayake min, ni kaina masan kana sona don moha nd nima I can't deny it duk sanda na ganka se zuciyata tamin radadi, but dole mu hakura da juna cuz we are not meant for each other. Rayyan dake gefenta duk yana ganin irin kallon datake ma don moha daga bisani heedayah tace "don moha wait! Ka tsaya there is somethng you need to know," don moha na jinta sarai amman ko waigawa beyi ba yana kaiwa gun motarsa ya shige yabar gun a 360. Rayyan yace a zuci so wannan ne don moha din? I should have known daga yadda heedayah ke kallonsa
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment