Sunday, 13 November 2016
HEEDAYAH!
7⃣6⃣
written by miemiebee👄
"Joseph da Andrew ko?" "Yes boss" suka amsa a tare, alhj lawal yacigaba "aiki nakeson in saku" yasa hannu a aljihu ya ciro wata photo'n heedayah "kunga wannan yarinya dake kan hoton nan?" Tare da mika musu photo din, suka amsa da "yes boss" "ita nakeson ku kashe min ita" ya kuma ciro wata paper containing address na gdan alhj s.u "ga address nata nan amman banso ku bita har gda ku kashe ta kubari acikin gari yadda da kun harbeta seku gudu nikuma sena turo maku kudinku 1million, banason aikin wasa tun ynxu in baraku iya ba tell me," Joseph yace "haba boss me acikin kashe rai? Abu ba sau daya ba sau biyu ba, consider wannan aikin done!" Alhj lawal yace "haka nakeso ga wannan" ya miqa musu dubu biyar biyar ga wannan "kusha ruwa suka" amsa tare da mai godiya sannan suka fice***
11:30AM business class na rayyan ya kare bayan ya shigo ciki yana zaune a dakinsa mummy tayi knocking yatashy ya bude mata waya ta mika masa gashy mummy na son maka mgn, ya amsa tare da mata godiya "hello mummy, ya kke?" Ta amsa da "fine Azuka ya kake ya kano? I miss you," "I miss you too" ya ce, "ya daddy da Amarachi?" Mummy tace "suna lfya," rayyan yace "bata mu gaisa" nan takira Aaliya ta mika mata bayan sun gama gaisawa da Rayyan tace "brother yaushe zaka dawo i miss you kaga frnd na chika dincan daxu yamin pumping ruwa yaki," tana maganar ne kamar zatayi kuka rayyan yace "laaa don't worry very soon zan dawo kinji worry less sister nd zan taho miki da tsaraba dayawa kinji?" Tace "yawwa brother sesa nake sonka, where is anty heedayah?" Rayyan yace "she's not here tana dakinta dont worry I'll convey ur greetings to her," tace "tom bye" yayi hanging yafito parlour inda ya tarar da mummy yace "gashy mummy na gode Aaliya na gaisheki," mummy tace "ina amsawa" yana me miqa mata wayar, mummy tace "ai wayar takace," Rayyan yace "haba mummy you've done morethan enough for me ai wannan waya yamin girma," mummy tayi murmushi "ko ka manta ka kusan zama business man ne?" Dariya yayi "toh nagode mummy Allah saka da alheri," ba komai ta fadi sannan ta fice komowa daki yayi ya zauna yana ta kallon wayar "if am not mistaking ai erin wayar TUTOR AHMAD ne wannan, erinsa ne fa, gaskia mummy da daddy kunmin halacci dayawa i'm forever indepted to you," yana cikin mgnar akayi knocking bisa kofar dakinsa "heedayah ce open!" Nan ya taso ya bude mata ta jawo hannunsa ixuwa parlour kafin tayi mgn rayyan yace "my princess munmy taban waya" yana me nuna mata wayar, heedayah tace "wow! 6s irin tawa sede tawa pink ce yeyy! Nida king charming dina munyi ankon waya," dariya sosai rayyan yayi "sure my princess so teach me how to operate it," nan ta fara nuna masa uses na each nd every app dake cikin wayar abinku da fast learner take ya iya komi, shi da kansa ya bude whatsapp acct ma bayan da suka gama heedayah tace "yau inaso mu zagaye garin kano my king tunda kazo bamu fita yawo ba so ka shirya bayan kun dawo frm masjid da azahar se mu fita" rayyan yace "okay then"*** 1:30PM heedayah ta fito daga wanka bayan tagama shafeshafenta tasha heavy makeup wanda ya bala'in mata kyau closet nata ta nufa ta ciro wata lace nata green nd red riga da skirt ya bala'in mata kyau shima tasa, bata daura kai ba instead seta yafa gyalen akanta tayi rolling a wuyanta jakarta da takalmi ta dauko colour'n gyalenta ta feffeshe da turare ita kanta tasan tayi kyau sannan ta dauko wayarta bayan cika hannayenta da tayi da zobuna da bracelets da agogo taku d'ai-d'ai kamar yadda ta saba takeyi ta sauko adaidai lokacin rayyan shima yafito daga dakinsa yana sanyaye da wata pencil trouser da top seya daura blazer brown akai, kayan ba qaramin amsar body figure nasa sukayi ba da wata babbar Rolex a hannunsa, atare sukace da juna "wow!" Sekuma sukayi dariya heedayah tace "barin fada wa daddy zamu fita," rayyan yace "i've already told him" heedayah tace "oh okay lets ride then," benz S63 na daddy ta dauka suka fice nan take mutanen alhj lawal da aka aiko su kasheta suka fara binsu saffa saffa, basu tsaya ko inaba se wata eatery inda suka dan ci abinci kowa yagansu seyaji sha'awar kasancewada bf ko gf dan yadda sukayi wani matching bayan sun gamaci heedayah tace "my king are u interested in animals? Muje zoo?" Rayyan yace "that will be my pleasure" nan suka shiga mota Andrew da Joseph still suna biye dasu ko ya akayi sekuma heedayah ta bace musu can awajen go slow kasancewar motar su heedayah ce a farko, mutanen alhj lawal nemansu suke har ynxu opposite su heedayah Joseph yace "Andrew thats them gasu can" yana nuni da motar heedayah wacce take fuskartansu dake suna opposite da juna bindiga duka biyunsu suka ciro sukayi pulling trigger sanda suka bari aka bama su heedayah hannu sannan Andrew yace "now!" nan suka fara shooting motar su heedayah ko ta ina bullet shiga yake rayyan yace "get down heedayah," duk suka lumshe cikn kujerar rayyan ya k'are heedayah yasata cikin jikinshi kamar wata baby, har ynxu harbi mutanen sukeyi can rayyan yayi wata erin k'ara kasancewar bullet data samesa a shoulder a birkice heedayah dake jikinshi ta taso idanunta atake suka cike da hawaye baki na rawa tace "ra..rra...rayyann! Nooooo" daidai nan Andrew yace "shoot Joseph gata nan ta taso shoot, now!"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment