Monday, 7 November 2016

HEEDAYAH!


                5⃣6⃣
   written by miemiebee👄

    "Shekaru dayawa da suka wuce there was a time grandfather na da father na suka jesu yola neman wani magani da zeyi healing rashin lfyar grandmother na wanda a yola kawai ake samun maganin bayan sun iso wata qauye mesuna FUFORE, duk fulanin garin suka ki accepting nasu, kinsan fulani da kishin addini da al'ada sanda grandpa ya musu bayani kan muslims ne su amman daga kudu can, still wadannan mutane sunqi basu mazauni, da kyar sukka sami wani fulani me mutunci wanda ya kaisu gdansa inda suka sauka for the meantime, acan ne father na ya hadu da lovely daughtern wannan fulani wanda soyayya me karfi ya shiga tsakaninsu within just one week, sunyi sati sannan suka samu abinda suke nema akan washegary zasu koma nan igbo land, daddy na yasamu mahaifinsa ya gaya masa what is on his mind, mahaifinsa ya masa bayanin komi kan fulanies basu aura ma 'ya''yansu bare wanda ba fulani ba so tun wuri daddy na yacire soyayyan wannan budurwa, amman ina my dad was blinded with her love yace ma mahaifinsa in har bara a daura musu aure ba ze kashe kansa, mahaifinsa kuwa na bala'in sansa he cant lose his only child dan haka yaje yasamu baban mami na ya gaya masa halin da ake ciki, granpa yace masa hakan bame yuwa bane sbd kaga har miji hajjo(mum din rayyan) tanada nd ko ba dan haka ba elders namu sun haramta mana aurar da 'ya'yayenmu ma bare, grandfather na yayi yayi dashy amman ina wannan fulani yaki yarda haka yaje yasamu daddy na ya irga masa yadda sukayi da abban hajjo, jinsa kawai daddy na yayi amman shikam sun riga sunyi planning abinsu da hajjo kan zasu gudu, acikin daren ranan suka gudu da mami, da safe aka nemesu aka rasa su haka grandfather na yakoma igbo land shi kadai a yayinda daddy na da hajjo kuma suka bar garin yola to yobe state acan suka nemi imam da waliyinsu da shaidu wanda basu fi 4 ba aka daura musu aure kan sadaki N500 ko gdan da zasu zauna babu, acikin ikon Allah daddy na ya fara sana'a Allah yata masa budi har suka gina gdan kansu amman na qasa" heedayah tace "how cute ina jinka," yacigaba "a shekaransu na biyu da aure ne Allah ya albarkacesu da angel like me," heedayah tace "lol kai dinne angel? Comot frm here," yayi dariya sannn ya cigaba, "shekaruna uku aka min qanwa igbo name nata AMARACHI whereas islamic name nata ALEEYA," heedayah tayi interrupting nasa "so kanada sister?" Ya gyada mata kai sannan ya cigaba "bayan shekaru biyu da haifan aleeya parents dina sukyi deciding komawa gun parents nasu for thier blessings, yola suka fara zuwa inda fulanin garin su mum dina suka masu koran kare aciki harda abbanta, they've got only one hope ynxu shine su je igbo land, daddy na was sure bara a koresu ba cuz babansa qanin sarkin garin ne, motan kasuwa suka shiga ,sukayi tafiya me nisa sannan suka iso Edo state," heedayah tace "Edo state? Kace bakasan sunan inda muke ba, nd just now kace nan Edo state," rayyan yace "we are nomore leaving in Edo state before ne muke can kafin aka sami misunderstanding btw elders namu muka bar garin Edo batareda munsan inda muke zuwa ba har Allah ya kawomu nan," heedayah tace "but still ai zaku iya komawa Edo'n?" Rayyan yace "we are forbidden to, duk wanda yakoma penalty din is death!" Heedayah taja baki tayi shiru, rayyan ya cigaba; "daddy na yakawo mu family house nasu inda kowa ya ganmu seya sha mamaki, dakin mahaifinsa ya shige damu mahaifinsa yaji dadin ganinsa yayi blessing marriage nasu ya daddauke mu yakai mu gaban Igwe(sarki) shima yabamu blessings nasa, mutane sunajin mami ba igbo bace fulani ce suka fara qananun maganganu su basu so, haka mgn yazama big talk har ya kaiga dole muda king namu mu bar garin EDO state hakan kuwa akayi muka tattara komin mu muka dawo nan inda bawanda yasan sunan wajen sede aji rumor cewa igwe yasani amman yace bare fada ma kowa ba..., kinji history dinmu knan tare da ma heedayah murmushi, heedayah tace "wow kunyi experiencing alot so u've never attended sch?" Rayyan ya gyada mata kai tace "but how come..." kafin ta gama rayya  ya katse ta "how comes na iya turenci?" Heedayah ta gyada kai yace "my dad taught me well, nida sister na," heedayah tace "thats sweet" nanne ta tuna aleesha ta aike ta dibo ruwa ta zabura "ina bucket din? Baba zatayi pepper soup dani," rayyan yace "whats going on?" Heedayah tace "I need to go now, baba nata jiran ruwan," rayyan yace "lets go" suna tafiya suna hira har suka isa hut nasu heedayah ya ajiye mata bucket din sannan yamata ba baye itama ta masa sannan ya fice, ta bude kofar tana "baba ga ruwan nan" da dubanta kan inda baba ta kwanta taga ba kowa dan haka tafito can taga baba kamar ba ita ke kwance daxu ba lfya ba, ta jira ta iso sannan tace "baba ya haka? Kin warke knan? Ga ruwa fa nakowo," aleesha tadan bugeta da karan hannunta "naughty girl xan jira ki ne? Kinje kina hira da prince charming kin barni anan, na iya nayi using magic nayi curing kaina," heedayah ta soma sosa keya taya aleesha tasani? Can ta tuna ashe tanada magic, tace "baba! Bafa prince charming bane he's not even my frnd, wanda yasayi apples N400 dincan nefa..." aleeaha tayi dariya irin tasu ta tsofi sannan tace "we'll soon find out koba prince charming din bane" ta wuce ciki heedayah tabi bayanta suka soma cin abinci

No comments: