Sunday, 13 November 2016

HEEDAYAH!


                7⃣7⃣
   written by miemiebee👄

          Ya saita daidai kan heedayah yayi shooting sede fortunately bullet nasa ya qare, Andrew yace "what are u waiting for se police sun iso ne?" Joseph yace "damn it! bullet na ya qare," Andrew yaja tsaki sannan shima ya seta daide kan heedayah da ta manta ma so ake a kasheta duk hankalinta yabi kan rayyan  yadda jini yake bulbula daga gun da aka harbesa kamar lalaceccen famfo," saidai shima nasa bullet din yaqare, a daidai lokacin suka jiyo qarar motocin police a 360 suka ja motar su suka bace a gun, ba abinda heedayah takeyi se ihu da kuka ga hannunta da jikinta duk ya baci da jinin rayyan, "rayyan pls don't die, am here u have to be strong pls for me," da kyar ya mata murmushi "don't worry I'll...awch...i'll be fine" yana magananne idanunsa suna kafewa a hankali har suka gama kafuwa, "nooo rayyan nooo you can't die pls open your eyes dan Allah rayyan pls dont go nd leave me," wata female police aka ce ta ciro heedayah daga motar datayi rugu rugu bara a zata mutum xe fito a raye cikin motar ba kowace inch ajikin motar bullet ta shige, da kyar ta iya ta ciro heedayah dan yadda ta kankame jikin rayyan tana ihu tana kuka tana cewa police din "ki sake ni pls, rayyan needs me, let go off me." Nan da nan ambulance yataho aka dau unconcious rayyan akasa acikin ambulance din heedayah tana gefensa ta riqo hannunsa tana ta rusa kuka, motarsu kuwa police da investigators ne suketa daukan picture din ana uploading a news, nanny na a parlour tana dusting TV mistakenly hannunta ya danna power button har zata kashe setaga breaking news dan haka ta tsaya tana kallo can taga S63'n daddy tace "Allah sarki wannan sak motan alhj"  can setaji me casting news din tana fadin "saurayi da budurwa aka samu acikin motar wanda a ynxu haka suna Ameenu Kano kasancewar gunshot da saurayin ya samu a hannu, cikin ikon Allah budurwan tafito daga cikin motar ba tare da ciwo ba..."Hajiya! Hajiya! Kizo da sauri" mummy dake daki ta fito a gigice "ya lfy?"  "Hajya da wace mota su heedayah suka fita?" Mummy tace "am not so sure amman inaga kamar da s63'n habibi ne," nanny tahau salati, "lfya?" mummy ke tambayarta,  "Hajiya su heedayah, heedayah da rayyan..." sekuma ta fashe da kuka mummy da ta shiga cikin duhu tace "meya samesu nanny? Tell me" Nan aka sake fara nanata news din again salati mummy keyi itama, da gudu ta karisa daki "habibi su heedayah anyi attacking nasu" tafada jikinshi tana kuka  "what? Ina suke ynxu?"  "Ameenu kano" ta fada a takaice nan da nan suka duru a mota se aminu kano*** ynxu akayi da rayyan O.R(operation room) heedayah sekuka take ta rusawa tana ihu ita sam seta shiga. Zama tayi a bakin kofar a qasa tana rusa kukanta, daddy, mummy da nanny tagani kamar daga sama da gudu tayi hugging mummy tana kuka "mummy rayyan kar ya mutu pls, daddy do something to save him pls" hugging nata duk sukayi suna kwantar mata da hankali. Idanta na kafe kan red bulb na O.R din duk addu'an dayazo bakinta yi takeyi ita de Allah sa rayyan nata yayi surviving operation din. An hour later; red bulb na O.R din mutu kofar ya budu da sauri heedayah ta qarisa "doctor how is he? Did he made it?" Dr'n yace "kune family'nsa?" Daddy yace "eh how is he?" "Alhamdulillah" dr'n ya fadi "the operation was a succes mun samu mun cire bullet din he will be fine in shaa Allah," heedayah tace "alhamdulillah" tana ma mummy murmushi "dr can we see him?" Dr yace "eh amman one at a time" yana kaiwa nan ya fice mummy tace da heedayah "kishiga kigansa heedayah" tana me mata murmushi nan heedayah tashige ciki ta nufa kan gadonsa hannunsa ta riqo atake idanunta suka cike da hawaye "u made it rayyan! Am so relieved" tana shafa gashin kansa a hankali ya soma bude idansa har ya gama budewa hawayenta ne ya diga bisa kumatunsa murmushi tamasa sannan tasa hannu ta goge hawayen nata "u made it rayyan! Am so sorry this is all my fault," a hankali yake magana "no heedayah this is not ur fault haka Allah ya kaddara, am happy tunda ba ke suka samu sukayi shooting ba, atleast na iya nayi protecting naki my princess" heedayah da idanunta suka ciko tam da hawaye tace am so sorry rayyan haka Allah ya kaddara amman somethng smells fishy, nasani ko ba a gaya mun ba alhj lawal da alhj ismail are behind this mess, nd nayi promising naka se sunyi regretting hurting king dina," zeyi mgn ta aza hannunta bisa lips nasa "try not to talk ka huta kaji su mummy suna waje dey are all happy you are alive!" Murmushi yamata nan ta miqe kan zata fita hannunta ya riqo "don't go my princess" dan haka ta ja kujera tazauna a gefensa tare da riqe hannunsa ahaka ha yayi bacci sannan ta fito "mummy daddy, rayyan is fine alhj lawal da alhj ismail must pay for this," mummy tace "me kke nufi heedayah?" Nan heedaya ta kwashe labarin komi tabasu, daddy yace "they have cross the line this time, they have to pay police station zamu wuce muyi filing criminal case akansu," heedayah tace "no daddy calm down nd leave this to me in shaa Allah nida hannuna zan kamasu in kaisu jail where they belong"

No comments: