Sunday, 13 November 2016

HEEDAYAH!


                7⃣8⃣
   written by miemiebee👄

        Wayar alhj lawal ce tayi qara ya daga "hello dan uwa," alhj ismail yace "kaga news kuwa?" Alhj lawal yace "a'a wani abu ne?" Alhj ismail yace "ai mutanenda kasa aikin sun kuma failing namu, gashi nan a news basu ma iya sun kasheta ba wani suka harba ba ita ba," alhj lawal yace "whatt? How could they? Gosh wannan mutane anyi sokaye wlh mstw" nan ya kashe wayar yana nazarin abunyi***
    2 days su rayyan sukayi a asibiti sannan aka sallamosu hannun nasa da dan sauki amman an daure masa, bayan sun dawo gda aka sa nanny gyara ma rayyan daki se tura baki take dan haka kawai jininta be hadu da rayyan ba dalilinta kuwa shine batta son ya auri heedayah tafison heedayah da don moha tana cikin gyara kan gadon dakin rayyan ya shigo "sannu anty" yace mata, nanny ta sako baki, bawanda ya taba ce mata anty se nanny, sosa keya ta soma "ba sekace min anty ba, nanny ma yayi," murmushi rayyan ya mata ya dago pillow ya aza kan gadon "a'a ai ba nanny ta bace ke, mesa zance miki nanny? Nide anty zanna ce miki," ze kuma daga dayan pillown nanny tace "a'a kabary hannunka na ciwo kar ka fama" ta amsa ta ajiye, "thank you" yace mata, tace "what for?" Yace "for preparing my room," nanny tace "ba komi" tana goge TV'n dake dakin rayyan yace "anty I love heedayah so much this bullet was suppose to penetrate into her body amman dan yadda nakeson ta delibrately nasa hannu na yasameni a shoulder na," nanny tace "dagaske rayyan?" Kai ya gyada mata "kai! Allah sarki rayyan gaskia kai jarumi ne nd you deserve to be heedayah's husband dan tun ynxu ka nuna cewa zaka iya kareta koda it'll take you ur life ne, Allah saka ma da alheri," "ameen" yace yana mata murmushi ta cigaba; "baran boye maka ba rayyan at first kwata kwata banson ka sbd agani na zaka kwace ma don moha heedayah sbd tun tana 'yar qarama yakesonta amman within dan time da mukayi spendn dakai ynxu naga there is something special about you no wonder kayi stealing heart na heedayah da wuri haka, kasan meh?" Rayyan dake murmushi yace "a'a anty," nanny tace "ai tun dawowan heedayah daga Edo ta canza completely kullum cikin kiran sunanka take" dariya sosai rayyan yakeyi nanny tace "amman fa kar ka gaya mata i told you so," yace "in shaa Allah anty, amman kinyi wata mgn a nan wacce ta daure min kai," nanny tace "what is it?" Rayyan yace "naji kince kinason heedayah ta auri don moha," nanny tace "eh a da kafin nasan who u truely are ba," yacigaba; "ko bakisan meya mata bane?" Cikin rashin fahimta nanny tace "kamar ya? meya mata?" Rayyan yace "shknan it seems bata gaya miki ba," nanny tace "what is it pls tell me," rayyan yace "when the right time comes zaki sani," haka nanny tata insisting har sanda rayyan ya fda mata abinda yasani, "rayyan are u sure of what u just said to me? No wonder heedayah ta canza attitude nata game da don moha amman gaskia ban yarda don moha ne yasa a kasheta ba zan iya yarda shi yayi kidnpping nata for the while da take zama a kano amman kam don moha bare iya kashe heedayah ba koyasa a kashe ta ba"*** heedayah na kwance a dakinta nanny tashigo bayan ta zauna akan gadon tace "heedayah shin me ya hadaki da don moha? I know there must be somethng da kke boyemun,"  "nanny na gaya miki ba komi kawai bana son shi ne, rayyan nikeso"  "qarya ne dole akoi nafa sanki heedayah tun haihuwarki, gayamun pls heedayah ta," heedayah tace "tunda kinyi insisting kan sekinji fine"... nan ta irga mata komi exactly haka rayyan ma ya gaya mata daxu. Nanny tace "mummy fa tasani?" Heedayah ta kada mata kai da alaman "a'a," nanny ta cigaba "heedayah come to think of it don moha na sonki ba yadda za'ayi ace ya tura mutane su kasheki,"... heedayah ta katse ta "nanny knan da yyi kidnapping dina nan a kano kuma fa?" Nanny tace "yes anan dinma sbd yana son yasan me kke nema a gdansu ned ai keda bakinki kin fada kan har kaya yna siya miki be taba barin ki da yunwa ba so tell me taya ze sa a kasheki?" Heedayah tayi shiru daga bisani tace "toh na yarda bashi yasa a kasheni ba amman kuma da nasan da hannunsa aciki waya sani ko da daddy'nsa yake aiki," maybe daddy'nsa yayi manipulating nasa so kinga is all thesame to me nothng will change." Nanny tace "ni bawai mace sekin auri don moha bane a'a rayyan is a very cool nd gentleman amman atleast kidena blaming don moha for the crime beyi committing ba," heedayah tace only "time will tell inhar he has somethng to do with what happened to me kokuma he is innocent as how u say it.
       Alhj lawal na xaune a dakinsa can ya tashy ya dauko wata brief case ya tattara duka files na alhj s.u gu daya acikin brirfcase din yasa lock sannan ya rufe ya daga katifar dakinsa ya ajiye a gun. Yanata expecting call frm Andrew da Joseph amman shiru, mgn yasoma yi wlh inhar heedayah baki mutu ba toh kisani baraki taba iya kamani ba dan nafi karfin a kamani kisani "I'll always be one step ahead of you" ya kare maganar tare da yin wata shu'umar dariya. Wayarsa ce ta hau ruri number'n Joseph yagani ba tare da bata lokaci ba ya daga...
     Toh masu karatu meh wannan mugun mutumin yake shirin yi?? Shin yaya daukan revenge dinnan yake kasancewa? Heedayah na iya ta kama alhj lawal? If yes how?

No comments: