Monday, 7 November 2016

HEEDAYAH!


                6⃣0⃣
   written by miemiebee

       "Heedayah, rayyan is not like don moha, atleast kibasa 2nd chance" heedayah tace 'no baba I can't, I just can't," baba tace "can't what?" Heedayah tace "can't do it, I can't fall inlove kin tuna promise danayi ma daddy na? Inhar nabary san wani yashiga zuciya na it will only weaken me nd I can't fulfil my promise again so pls baba be on my side" aleesha ta dafa kafadarta "you're right my child, you must be having a hard time now amman bayan kin samu kinyi fulfiling promise naki bakison kiyi aure? Kema ki haifi yaran da zasuyi protecting naki?" Heedayah ta gyada kai "inaso baba," aleesha tace "then give rayyan another chance, yaron yanada hankali sosai yace min he'll be by your side, tare dashy xakiyi revenging wa daddy'nki nd koba haka ba rayyan nasonki so kuma na tsakani da Allah, he'll make a wonderful husband and father, ni baranyi forcing naki ba take your time kiyi considering abinda na gaya miki kinji 'yata?" Gyada mata kai kawai heedayah tayi amman itakam she've made up her mind da jimawa kan ba ruwanta da d'a da miji har se sanda tayi revenging wa daddy'nta. Suna gama cin abincin heedayah tafita waje ta wanke kwanukan sannan tazo ta samu aleesha tace "gashi, bana son kayansa when nxt kuka hadu kibasa nd tell him banaso, tareda ajiye ma aleesha leather din, aleesha ta sa mata leathern a hannu "a'a heedayah kar kiyi haka ki amsa kuma kisa bakida kaya fa, daga na jikinki se lifayan dana baki haka zaki kare zamanki anan da kayaki biyu kawai? I insist ki sa kayan nan in bahaka ba zanyi fushi," heedayah da takeji kamar tasa hannu aka tayi ihu ta wuce inda take ajiye kayanta ta ajiye leathern gun sannan tafito waje ta zauna tana kallon sama yadda garin yake cloudy kamar za'ayi ruwa, iska me dadi yana hurawa ahaka tasoma tunanin mummy da daddy'nta tana hawaye***
     KANO STATE; Daidai 1:55PM bayan don moha yagama shiri ya fice daga gda be tsaya ko inaba se gdan alhj lawal (gdansu mutspaha knan) me gadi ya bude masa gate ya nufa parlour inda ya tarar da mustapha na kallon ball bayan sun gaisa erin tasu ta maza don moha yace "ina abba da umma?" Muatapha yace "sun fita daxu, ni kadai ke gda so nake na qare kallon ball dinnan nayi wanka na fita nima" don moha yace "ohh i see, banda schedule yau so why not muyi hanging out tare?" Mustpha yace "tam bari ball dinnan ya qare" haka suka cigaba da kallon ball din bayan sun gama mustapha ya shiga toilet danyin wanka nan don moha yasamu daman shiga dakin alhj lawal yafara bincike, yana ta dube dube ko zai samu wani abinda ze tozarta alhj lawal da daddy'nsa can hannun sa yakai gun da alhj lawal ke ajiye files nasa, yafara dubawa one-by-one duk na alhj lawal dinne daga can qarshe ne yaga daya wanda ba nasa ba na alhj suleiman umar amman kuma anyi signing kan sunan alhj ismail, don moha ya zaro idanunsa sannan yace "so its true amman daddy am embarrased, how could you possibly do this to your friend?" Ya mayar da komi kamar yadda ya samu sannan yafice zuwa parlour bayan 'yan mintuna mustapha yafito tare da "fadin lets go?" Don moha ya amsa da "yes" suka fice***    3days later*
     EDO STATE; Heedayah tayi wanka tsaf abinta tasa daya daga cikin kayakin da rayyan ya siya mata wata red highwaist skirt da black top ta dau baqar gyalenta ta yafa tayi kyau sosai duda ba ko digon kwalya a fuskarta daga vaseline data shafa a fuska da baki shikenan ta fito ta sami aleesha zaune kan wata bench tace "baba barin dan fita nagaji da zaman cikin," aleesha tace "toh 'yata Allah kare" ta amsa da "ameen" sannan ta fice tafiya takeyi ita kadai cikin nishadi har ta wuce evil forest can inda ake diban ruwa taje ta nemi gu ta zauna tana ta kallon inyamuran se harkan gabansu sukeyi can ta hango yarinyan data siye fruits nata ranan (qanwar rayyan) tayi tayi ta tuna sunan da rayyan yagaymata kan sunan qanwar sa amman takasa can tace "amarachi? Yawwa amarachi ne" tafara kolla mata kira yarinyan najin sunanta ta juya ta juya bata ga mekirantan ba har data cigba da abinda takeyi seta hango heedayah na mata hannu da alaman tazo takama hanya taje tasamu heedayah ta gaishe ta heedayah ta amsa tare da fadin "come, sit!" Amarachi ta zauna heedayah tace "u're suprised about how I knew ur name, huh?" Amarachi ta gyada kai heedayah tace "your brother told me, wow! I like your hairstyle," amarachi tayi murmushi tare da fadin "thank you, you are friendly just as how my brother told me," heedayah tamata murmushin itama "really? What did he told you?" Amarachi tace "chaii he told me not to tell you oo," heedayah tayi dariya sosai sannan ta jawo amarachi jikinta "come on trust me I wont tell him a thing," amarachi ta fara kamar haka "he told me you are slim, beautiful, kind, generous, fun to be with nd most of all he likes you," har tsakiyar kanta sanda taji wannan kalma ta daure ta qirqiro murmushin dole "nd so you are amarachi" kamar daga sama suka jiyo muryan rayyan se kolla ma amarachi kira yake da islamic name nata *AALIYA* yana ganinta yace "there you are" se ynxu ya ga heedayah ma, tsayuwa yayi yana kallonta kusan na 2mins dan yadda kayan suka amshe jikinta daga bisani heedayah tace "you should go ur brother is looking for you" amarachi tamata ba-bye sannan ta karisa gun rayyan da har ynxu kallon heedayah yake, yaceda amarachi "go home mami is looking for you" dan haka ta fice shikuma ya kariso kusa da heedayah ya zauna tare da fadin...
           

2 comments:

Unknown said...

Thanks Dear

Anonymous said...

thanks a lot maryama