Wednesday, 16 November 2016

HEEDAYAH!


                8⃣1⃣
   written by miemiebee👄

        "How is this even possible? Didn't I made it clear to u guys kan kar kubar kowa yayi visiting nasu?" "Sorry ma'am" ya fadi "abinda yasa muka barta dan tace mana qawar matarsa ce ita," tsaki heedayah taja ta ja motar ta a fusace takoma gda. Daddy dasu mummy da suke jiran great news suka ga fuskar heedayah all sad ba walwala, "my princess yahaka? Basu gaya mikin bane?" Inji mummy da tambaya, waje ta nema ta zauna da idanunta a qasa "a tsakanin alhj lawal ko ismail daya daga cikinsu ya tura wata mace wacce tayi poisoning nasu a ynxu haka duk sun mutu,"  "whaaat?" Dady ya fadi "how can this be possible?"  mummy ta matso kusa da ita "don't worry kinji my princess in shaa Allahu there will be a better plan nd way da zaki kama su yanzu kije ki huta" nan heedayah ta fice dakinta kowa a gun yayi dakinsa, bayan kamar 10mins rayyan yafito daga dakinsa ya haura izuwa dakin heedayah knocking sau biyu yayi tace "come in" still be shigo ba knocking din yakuma dan haka ta taso ta bude masa, "are you okay?" Ya tambayeta, tace "ofcourse am not rayyan, I couldn't find justice for you, I failed again," hannunta rayyan ya riko "dont talk like that as the saying goes 9 days for the thieve nd 1 day for the owner, yanzu time nasu ne but believe me wen d right time comes su da kansu zasu bayyana kansu so worry less kinji my princess?" Murmushi tamasa tana shafa fuskarsa "ure like an angel to me rayyan I love you so much," "I love you too barin barki ki huta," yana kaiwa nan ya fice.****
       One week later hannun rayyan da sauki sosai abu kadan ya rage yagama warkewa tatas, da daddare around 11:20PM heedayah se shiri take bayan tagama har ta fito parlour ba tareda kowa yasani ba tajiyo hannu kan kafadarta abinku da prosecutor me training nan ta riqo hannun meshi ta matse ta baya "awwch" rayyan ya fadi "my princess ure hurting me" nan ta sako sa tana murmushi "sorry, ban zata kai bane so me kakeyi baka kwanta ba har ynxu?" Rayyan dayake jan hannunsa har ynxu yace "kede ina zakije?" Kamar barata gaya masa ba sekuma tace "gdan alhj lawal zanje in nemo files na daddy da CCTV'n tunda basu gdan alhj ismail," rayyan yace "okay then lets go," heedayah tace "no rayyan ka zauna a gda banason kasake jin ciwo sbd ni," rayyan yamata murmushi "i rather get injured 100 times da ke kiji ciwo so banason muyi musu mu tafi kawai" bata kuma fadin komi ba suka fice a tare daidai gaban gdan alhj lawal tayi parking knocking heedayah tayi me gadi ya taso yana "waye?" Rayyan yace "don moha ne," megadi yace "don moha da wannan dare ina dai lfya?" yana bude gate din rayyan ya pincikosa zesa ihu rayyan yace shhh in ka kuskura" nan yayi tsit heedayah ta nuna masa ID'nta tare da fadin "in ka gaya ma wani kan nazo gdan nan seka nemi iyalenka ka rasasu" kasancewar yaga fuskarta, rayyan yace "hurry kishiga leave him to me" nan tashige ta window ta hango alhj lawal da matarsa suna hira suna kallo, windown taja a hankali ta wurga wata abu me fitar da hayaki wanda da an shaka sumewa mutum yake kuma koda ya farfado bai iya tuna abinda yafaru ko cikakken minti daya abin beyi ba alhj lawal da matarsa suka sume, da wata karfe ta bude kofar parlourn ta shige da hancinta a rufe gudun karta shaqa hayakin itama, dakin farkon tafara shiga cikin ikon Allah ya kasance dakin alhj lawal dube dube ta fara ba inda bata duba ba harta karkashin gadon da nike tsammani zata samu a gun bata samu ba nace shege alhj lawal ko ina yakai briefcase daya tara files na daddy kuma oho, nan tagama da dakin tashiga dakin umma shima duk news din daya ne ba alamun files din. Abinda ta ajiyen ta daga tare da sawa a jaka sannan tarufo musu kofar a bakin gate tasamu rayyan da me gadi yace "lets go?" Ta gyada masa kai kamar, irin warining dayayi ma megadin alhj ismail haka yayi ma na alhj lawal ma sannan suka fice, a waje ta jefar da abin hayakin. Acikin mota rayyan yace da heedayah "so how was it? Kinsamu wani evidence?" Heedayah tace "noo but am sure akoi evidence a gdan alhj lawal i'll come back tomorrow during the day i will not rest sena samu evidence in tunkuda sa jail dashy da accomplice nasa," rayyan yace "just know that i'll be by ur side wen ever u need any help" ahaka har suka isa gda su mummy du basu sani ba.

No comments: