Sunday, 13 November 2016

HEEDAYAH!


                7⃣9⃣
   written by miemiebee👄

         "Aikin dana saku yin kenan? Mace nace ku kashe ko na miji?" Joseph yace "bahaka bane boss they were together acikin car din bullet din was meant for ita yarinyan se saurayin yasa kafadarsa ya samesa but karka damu duk inda take se mun kasheta kuma ba wanda ze kamamu, this I promise you," alhj lawal yace "yawwa karfa kuyi aka ma ku, ku kashemin yarinyan nan," Joseph yace "kar ka damu boss" nan yayi yanging call din.
       Heedayah na zaune a dakinta tana tunanin yadda incident na ranan ya faru, daga bisani tace "for sure ranan da muka fita daga gda naga wata mota ta mirror amman ai bare yu motar mutanen bane," wata zuciyartace mata "why not?" Tace "in har motarsu ne I have to find out" wayarta ta dauko takira prosecutir's office "hello its prosecutor Heedayah S.u due to attacking dina da akayi days back inason inyi investigation dan gano waye mastermind din, so I need one bullet proove car da 3 police amman inason kar susa kayan aiki su taho da kayan gda, I need them in the nxt 1 hour"..."recorded miss Heedayah they will arrive soon" abinda comp ya fadi knan. An hour later suka kariso heedayah na bakin kofar parlour tana jiransu, drinks tayi serving nasu, kasancewar dukan su maza ne heedayah ta wurga ma dayan key'n motarta "gashy i want u guys to ride in this nikuma zan shiga bullet proove din am sure wanda aka turosu su kasheni still suna nan somwer suna jiran infito su bini su kasheni so bayan na fita kuma seku biyo ni amman ba bumper to bumper zakuyi follwing dina ba when ever wannan mutane suka fara shooting dina u guys shud try ur very best kui shooting tayar motarsu inda they cant escape anymore kunga daga nan se muyi arresting nasu," police din yace "great idea amman baki ganin is a little bit risky?" Heedayah tace "don't worry." Yadda ta fada haka sukayi bayan tafito daga gda ta leqa dama da hagu bata ga motarsu ba dan haka ta sa kai ta cigaba da tafiya can wajen junction na barin unguwarsu su Joseph sukayi parking, Andrew yace "Joseph gata can fa lalle yarinyan nan batta da tsoro yau ko wanda ze kare tanma bata fito dashy ba lol, goodbye baby" nan sukayi pulling trigger suka saukar da windows nasu suka fara shooting motar sede to their suprise sukaga bullet bai iya penetrating ta cikin motar "damn it!" Joseph ya fadi "wato tayi wayo yau da bullet proove tafito" kafin su hankara suka fara jin wee-wee karar motan police reverse andrew yayi kasancewar shine me driving din amman ina kafin su hankara sukaji tyre'n bayan su duka biyu sun sace due to gunshot da aka musu steering motar ya buga "damn it!" Joseph yace "what do we do now? Mufita mu gudu kawai" nan suka fiffito suka soma gudu mgn acikin headphone dayan police din yake "stop right there one more step nd I'll shoot u to death" atake joseph ya tsaya andrew daya ki tsaywa karan harbin bindiga yaji a sama atake shima ya tsaya nan police da heedayah suka kariso akayi arresting nasu aka sa musu handcuffs a hannu tabaya aka tura kansu cikin wata mota se police station inda aka daura hannyensu da wata chain a bayan kujera haka kafafunsu ma yadda barasu taba iya guduwa ba dan an datse chains din da kwado, heedayah na tambayarsu "waya turoku ku kasheni?" Shuru suka mata, "am talking to you ko baraku answer bane?" Andrew yace "what are u talking about miss? Ba wanda ya turo mu kawai mu mukayi deciding mu kasheki," heedayah tace "lie, liar kawai" tayi ido ma wanda suke tsaye a gefenta wasu kattin police guda 2 shocking aka samusu nakusan minti biyu sannan tace "ya isa," se faman "awchh" joseph da andrew sukeyi, heedayah tace "what? Are u ready to tell me now? Andrew yace ba wanda yace mu kasheki kawai mu mukayi deciding dan ke prosecutor ce," heedayah data fusata bata san sanda ta daga hannu zata kai masa punch ba, mazan gefentan ne suka rikota tace "ure both lying was it alhj lawal or alhj ismail that ordered you, huh? Answer me nawa ya biyaku yace kar ku fada? Tell me am ready to double his payment, tell me!" Dayan police din yace "kibarsu zuwa gbe in suka sha azaba da kansu zasu fada" da kyar aka tura heedayah waje sukuma aka fara basu azaba iri iri nakusan 1 hour, da Joseph yaga haza yace "zamu fada zamu fada," nan aka shigo da heedayah tace "yes? Waya saku?" Joseph yace "zan gya miki ne only if zakiyi doubling kudin da boss ya bamu," heedayah tace "zanyi, nawane?" Joseph yace "2million yace ze bamu," dan karya. Heedayah tace "then nikuma zan baku 4 million Just tell me,"  joseph yace "zan gaya miki gbe nagaji ynxu," "noo sekun fada min ynxu," police dake gefentan yce "prosecutor tunda sunce zasu gaya miki gbe se mu jira ai"... Badan tanaso ba ta fice tare da gaya ma police din kar abar kowa yayi visiting nasu, "okay ma!" Ya ce sannan ta fice zuwa gda, mummy dasu rayyan ta tarar a parlour duk sunyi tagumu, mummy ce ta taso tayi kanta "heedayah my princess ina kkaje? We were all worried sick about you kinsan fa sarai nemanki ake a kasheki taya zaki fita ke kadai?" Heedayah tace "mun samu mun kama wanda suka harbe rayyan, ynxu haka suna holding cell a police station," daddy yace "alhamdulillah so?" Heedayah tace "sunki gayamun waya turosu wai sam se nayi doubling kudin da boss nasu yabasu, I can feel it alhj lawal ne ko alhj ismail suka turosu nd sunbasu 2million kan kar su gaya, ynxu I need  4 million, the moment namasu presenting kudin zasu fada nd kunga suna fada shknan zamu iya kama  alhj lawal" daddy yace karki damu ina Tundra dincan da ba a hawarta? Zamu siyar da ita a hada musu kudin i'll do whatever it takes to see alhj lawal nd ismail behind bars

No comments: