Saturday, 29 October 2016
HEEDAYAH!
4⃣8⃣
written by miemiebee👄
Be kuma leqa heedayah ba kuma se dare cuz he's sure masu binsan basu binsa da dare, bayan tagama cin abincin tasha maganinta sannan ta kwanta shikuma ya dawo gdah. Har na tsawon kwana uku don moha yajera yana ma masu binsan nan wasa da hankali, sun rasa gane ina yakai heedayah, alhj lawal ya masifesu sosai harda threatening dinsu cewa in basu samo heedayah ba se xaman kano seya gagaresu.
Yau ta kama tuesday around 1:40PM don moha ya shirya tsaf yajesa restaurant bayan ya siya mata lunch ya wuce office daya saba zuwa as ususal yayi parking motarsa sannan yafito ya duba ya duba yau bega motar masu binsan ba ya shige cikin office din yana fita ta back door din wa 'yannan mutane suka fiti daga gun buyarsu suka bisa taxi suka ga ya tsare ya shiga suma suka tsara wani tare da gaya wa driver'n "follow that taxi" hakan kuwa akayi suna biye dashy, can unguwar dakata kawaji a gabar wata flat gda taxin don moha ya tsiya suma sukayi parking daga nesa, nan don moha ya sallemi driver din ya waiga yaga bame binsa sannan ya shige gdan tareda rufewa bayan kamar 40mins yafito yakuma tsarar taxi ya fice nan ne suka fito daga gun buyarsun dayan yace "wato wannan don moha yake kome nada wayo kut! Shegen yaro wato kullum seya ajiye mu abakin office din can mudau aiki yakeyi ashe dan banza ta kofar baya yakebi ya tsari taxi yazo nan toh yau dubun ka ya cika," dan uwan nasa yace "kai ka gode Allah ma mun gano inda take, mushiga ko?" Dan uwan nasa yace "yes" suka zarce gdan suka ga an datse da kwado dayan yayi murmushi sannan yaciro wata karfe daga pocket nasa ya bude suka shige windows din gdan suka fara bibiya basu ga kowa aciki ba can sukaji qara daga bathroom na daya daga cikin dakin dan haka sukayi saurin zuwa suka ga heedayah ce ta kariso ta miqe akan gado dayan ya masa body sign da lets go, heedayah na daki tajiyo karar bude kofa bata wani damu ba a zatonta don moha ne duda betaba tafiya yadawo da sauri haka ba, kwadon kofar dakinta mutanen suka ballo kawai suwa xata gani? Kattin maza biyu ai se tasa ihu, ihu takeyi sosai "wayyo mummy na dan Allah kizo ki taimkeni xasu kasheni don moha dan Allah kar kamin haka wlh zan gaya maka me nike nema a gdanku dan Allah kar ka bari su kasheni" da kyar dayan ya iya ya kamota se shure shure takeyi da yaguni yaba ta yayi a kan kafadarsa se shure shure takeyi ahaka har suka iso parlour still bata bar shure shuren ba dayan yace "dan uwa dole fa mu kashe mata jiki duda oga sir yace kar muyi hurting nata amman yarinyannan akoi qiriniya," heedayah najin ance "oga sir" hankalinta ya sake bata don moha ne knan ya turo su, cikin kuka tace "dan Allah karku min haka dan Allah" still bata bar shure shiren da takeyin ba, sauqe ta yayi daga kafadarsa heedayah ta dibi qafa zata sa gudu ya kamo hannunta juyowanda zatayi ya manna mata hanky a hanci atake ta sume ajikinsa ya kuma dagata ya yabata kan kafadarsa suka rufo gdan taxi suka tsara me taxi yace sam shi bare daukesu ba kar satota sukayi dayan yace "ya kake mgn haka ne malam? Kanwarmu ce fa ta sume bata da lfya dan Allah kamana rai ka daukemu," still me taxi yatsaya yana kallonsu dayan yace "wlh ba qarya muke ba ko mu kira maka babarta ne?" Nanne me taxi yace "to shiga" dayan ya shiga gaba dayan kuma na baya da heedayah daidan office din aka saukesu drivern yace "nanne asibitin?" Bindiga daya daga cikin mutanen ya cire yace "not a word kokuma in bindige ka nd in har ka kuskura ka gaya ma wani abinda ka gani wallahi sena kashe ka dan na riqe fuskrka," driver yace "nayi shiru, banga komi ba kuma," suka sallami drivern ko kudin be karba ba yabar gun a 360, motarsu suka shige daya na driving daya na zaune a baya da heedayah, can bayan gari suka tsaya dayan ya dau waya ya kira alhj lawal bugu daya biyu ya daga "hello?" Guy din yace "oga sir gashy mun sameta atlast ynxu haka tana tare damu acikin mota" alhj lawal yace "...
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment