Saturday, 29 October 2016

HEEDAYAH!


                4⃣7⃣
   written by miemiebee👄

        Nan fa mutanen suka fara gudu kamin su isa bakin gate already friend na don moha ya riga ya sa lock "kwartaye ko? Me kuka zomin a gda?" Dayan guy din yace "dan Allah kayi hkr yalloboi munyi batan kai ne yi hkr dan Allah" frnd na don moha yace "batan kai shine zakuxo kuna leqa min mata ta window?" Hkr suke ta basa ya bude gate din tare da fadin "oya kuzo ku tafi" godia suka soma masa suna kai bakin gate din daidai neighbours na frnd na don moha suka shigo wasu kati katin maza guda uku da makamai a hannunsu nan suka soma dukan mutanen alhj lawal, sanda suka nada masu na jaki sannan suka barsu dakyar suka tashy suka gudu suka buga motarsu suka bar unguwan daidai bakin wata shago sukayi parking se maida numfashi sukeyi suna "awwchh" dayan yace "amman wlh sena karya don moha" dan uwan nasa yace "ko ka manta me oga sir yace? Yace kar mu kuskura mu taba sa," dan uwan nasa yace "dan banza wlh yaci sa'a wayyo baya na"***friend  na don moha ne ya kira don moha a daidai lokacin da yake rufo kofar gdan daya ajiye heedayah knan  bayan ya bata abincinta da kayan daya siya mata, frnd nasan ya labarta masa komi don moha se dariya yakeyi kamar ba gbe ya katse wayar tare da fadin "'yan banza kawai, koma wa ya turo ku nafi karfinku all."**
          7:30PM  don moha yaje ya siyo wa heedayah dinner yanxu kam bega mutanen alhj lawal masu binsa ba dagani suna fama da jiki ne daga dukan da suka sha daxu. Yana isa gdan yayi parking a waje ya shige yasamu heedayah zaune kan gado tahada kai da guiwa ya ajiye mata abincin, hannunsa ta riqo har tsakiyar kansa sanda yajiyo shock din tace "don moha dan Allah take me home nagaji da zama a nan u are ruining my future" don moha ya zauna kusa da ita sannan yace "ko kadan my baby you are the one forcing me to, ki gayamun answers danike nema nd i'll set u free," heedayah tace "what answers?" Don moha yace "me kke nema a dakin daddy?" Heedayah tace "nothing ba abinda nike nema a gdanku," don moha yace "you are lying dole akoi abnda kke nema" heedayah tace "fine! Inde se ka san me nake nema a gdanku sannan zakayi setting dina free na gommaci incigaba da zama a gdan nan" don yace "fine then" ya tashy ya fice tare da rufe ko ina kuka heedayah ta soma sanda tayi me isarta ko cin abincin batayi ba ahaka ta soma jin ciwin ciki daga can mararta tsoronta Allah sa ba period nata bane ahaka har bacci yayi awon gaba da ita.
     Washegari! As usual don moha yafice 8:30AM daidai corner'n dake kusa da gdansu ya ga wata kamar shams dan haka ya fita daga motar yana yin kanta shams kuwa na ganin don moha ta soma washe hakora, mari don moha ya sake mata tas! Ta riqe kumatun ta "don moha kayi hkr dan Allah zan maka bayani wallahi ba haka bane" don moha yace "what explanations? Ni xaki zuba ma kasa a ido? Muna aiki dake amman a bayan ido na kuma kinayi da heedayah?" Shams ta zaro ido "heedayah fa kace wallah tunda muka fara aiki dakai nabar aiki da heedayah" wata marin don moha ya kara mata "rufa min baki makaryaciya kawai ai kinyi wa kanki kisani daga yau ko akan hanya kka ganni u shud change ur path dan babbalaki zanyi dump ass bitch kawai mstww" ya fice motarsa ya shige ya zarce restaurant yana cikin siya wa heedayah abinci ya hango mutanen alhj lawal irin yau sunyi wayo dinnan tun kafin don moha ya iso restaurant din suke tsaye suna jiransa bayan ya fito ne ya tabbata sudinne, murmushi yayi sannan ya shige motarsa ya soma tafiya suna biye dashy can ta baya baya a daidai gaban wata office yayi parking suma mutanen sukayi parking motarsu daga dan nesa suka ga don moha ya shige cikin office din da abincin a hannunsa sude suna nan suna jiran fitowarsa 10mins, 20mins later duk don moha be fito ba har dayan yace "dan uwa anya ba wani aikin yazo yi anan ba? Mu tafi kawai da kyar yau zeje ganin yarinyan fa," dayan yace "kuma da kamar haka mutafi kawai" suka buga mota suka fice** don moha kuwa ashe da yashige office din ta back door ya fice ya tsari taxi ya na isa gdan ya duba ya duba yaga ba me binsa sannan ya shige ya tarar da heedayah kwance kan tiles se faman birgima takeyi nan ya rikice yayi kanta "heedayah? Whats wrong?" Ya juyo da fuskarta yaga du ya jike da hawaye tambayoyi yahau jero mata wanda bata amsa ko daya ba daga ciki ba, dagota da zeyi yaga kasan ta du jini waro ido yayi tare da fadin "eww!" Da kyar ya kwantar da ita kan gado "sorry kinji ina zuwa" heedayah ta riqo hannunsa "don moha pls dan Allah ka kaini gda I need my mum wayyo zan mutu!" Don moha yace "shh stop saying that baraki mutu ba am coming" ya fice da sauri wata chemist ya nufa ya siyo mata magani da pad sannan ya dawo ya miqa mata tare da fadin go nd wash urself up ina jiranki a parlour, bata ce masa komi ba ya ajiye ya fice da fuskarsa cike da tausayin heedayah. Da kyar ta miqe tashiga toilet tayi wanka ta kimtsa ko ina ta shafa mai tasa daya daga cikin rigunan ta sannan ta kwanta, bayan some minutes don moha ya shigo dakin yayi kanta tare da ballo mata maganin da dauko mata ruwa yace "here, take this" heedayah bata ce masa komi ba, yace "pls kiyi hkr kisha kinga u are sick.." da kyar yata lalashinta tasha daga karshe se da yyi 2hrs a gdan sannan ya tafi nanma sanda ya tabbata tayi bacci taxi din yakuma tsara ya saukesa a office din yaga mutanen basu nan yayi mrmushi "harkun kaji da jira knan lol" ya shige motarsa ya dawo gdah

No comments: