Saturday, 29 October 2016

HEEDAYAH!


                4⃣4⃣
   written by miemiebee👄

       Nan da nan ya kira mutanensa wanda yasa suka taba robbing gdan alhj s.u bayan sun gaisa ya gayamusu aikin dayakeson suyi tare da gayamusu ze masu sendn picture'n wanda yakeson subin, guy din yace "ba matsala oga sir! Wannan ai qaramar aikine" alhj lawal yayi making it clear to them da kar su kuskura su taba lafyar don moha koda kuwa wani abun yazo ya faru, ya amsa "da karka damu oga sir yadda kace kakeso haka za'ayi" alhj lawal yace "good gben seku zo unguwan namu anytime ya fita seku bisa to his destination," ya ce "toh oga sir" alhj lawal ya katse wayar na da na ya masu sendn picture in don moha***
      Exactly 7:30PM, bayan don moha yagama shirinsa ya dau motarsa ya fita ba tareda kowa yayi noticing nasa ba restaurant ya tsaya ya siyo ma heedayah abinci sannan ya nufa gdan as usual seyayi locking ko ina sannan yake shiga dakin heedayah ya sameta tana kwance kamar me bacci yana matsowa kusa da ita ta zabura don moha yace "evening my lady," ko kallonsa heedayah batai ba ya je ya dau mata plate a kitchen ya bude mata abincin tareda fadin "eat my baby" nan ma heedayah bata ce komi ba haka yata rokarta can tace "don moha untill when zaka kaini gda pls? Am tired of staying here all by my self" don moha yace "ure not alone my baby, in kinaso I can move here muna kwana tare," heedayah taja tsaki "mtsw niba abinda nake nufi ba knan, ka kaini gda pls," don moha yace "not untill kin gayamun me kke nema a gdanmu" heedayah tayi shiru zuciyarta na bugawa "taya don moha ze san ina neman abu a gdansu? Ai bawanda yasan wannan mgn daga ni se shams omg! This means that shams tayi betraying dina, Allah ya isa shams thank goodness daman banyi trusting naki ba," don moha ya katse mata tunani tareda fadin "yes? Are u ready to tell me?" Heedayah tace "shams data gayamaka ina neman abu a gdanku seta gaya maka abinda nake neman," don moha yayi murmushi 'so u've finally accepted keda shams aiki kukeyi tare," heedayah tace "ni banyi admitting komi ba cuz ina kan bakata har ynxu baraka taba jin komi daga bakina ba, ita shams din ai tasan menake nema a gdan naku mesa bata gaya maka ba?" Don moha yace "ure lying bata sani ba cuz data sani am sure zata gaya mun" heedayah tayi murmushi "then I guess tayi decieving naka kaima just as expected" can kasa kasa tace "shams aikinki na kyau" don moha yaji metace yace "what? Me kka ce?" Heedayah tace "nothing" tare da yin murmushi, don moha ya kulu sosai wato shams har ynxu tana aiki da heedayah? Lalle ma ta maidani dan iska zanko yi maganinki no one messes with don moha nd get away with it yatashy fuskar nan a tamke ya fice. Heedayah tayi murmushi "finally my plan has worked ynxu nasaka believing cewa shams tayi decieving naka kan kuna aiki da ita nd a bayan eyes naka nima tana aiki dani," ta na murmushi ta jawo abincinta ta soma ci sanda ta koshi ta idar da isha ta miqe kan gado tana tunani ya za'ayi tayi ta gudu ahaka har bacci yayi awon gaba da ita.
      Washegari! Da safe around 8:30AM don moha ya shirya tsaf daidai yazo shiga motarsa daddy ya kwala masa kira sanda ya duba agogo sannan ya jesa ya samu daddy zaune kan sofa  ya zauna a qasa tare da gaishe da alhj ismail, daddy ya amsa da fuskar nan tasa ba yabo ba fallasa yace "ina zaka?" Don moha yace "fili xanje induba akoi wani mutumin dakeso in zana masa gda so zanje inga topography'n filin" daddy yace "ayya toh yayi kyau yawwa daman number wani abokina nake ta trying tun daxu yaqi shiga dan ban wayarka in gwada ko ze shiga" don moha beyi gardama ba ya miqa wa daddy wayarsa tare da ficewa daga parlourn scrolling kan contact list din don moha yayi har sanda yakai kan shams yayi deleting number din sannan ya wuce gallery ya danna folder'n camera pictures na heedayah ne suka bayyana wanda yawancinsu tana bacci aka dau kasu baki ya tabe yana salati sanda yagama viewing ya tabbatar da hakan sannan ya kira don moha "gashi nikega daga wayar abokin nawa ne gashy kaima yaki shiga ta naka don moha" yace "ayya" tare da amsar wayarsa ya fice nan mutanen alhj lawal suka fara binsa hanyar restaurant ya nufa bayan yaa siyo abincin yakama hanya sharada se feeling yake kamar he's been followed kamar ana binsa a baya yadaga ido ya kalli mirror bede yi noticing komi ba amman jikinsa na gaya masa ana following nasa dan haka yayi taking u turn yafasa xuwa ganin heedayahn, mutanen alhj lawal da suke binsa abun ya mugun qulad dasu harda buga sterring motar inda Allah yasa don moha be gane shi suke bi ba u turn da basu shiga bane had it been suma sun bisa sukayi u turn din da tabbas don moha zegane shi suke bi ahaka de yata bin lungu lungu har ya bace musu yana isa bakin gate na gdan daya ajiye heedayah ya duba ya duba yaga ba me kallonsa sannan ya bude gate yashige da sauri yasake rufo gate din ya shige yasami heedayah tayi wanka tana shafa mai ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta domin har ynxu batai noticing nasa ba, ta dago santaleliyar kafarta tana shafa masa mai knan tare da kwaye zanin cinyanta ya bayyana shar! Don moha besan sanda yasoma tari ba tareda jawo kofar yayi ya nufa parlour nanne heedayah ta gansa ta rufo cinyartan da wuri ta leqa taga yana palour taja tsuka sannan ta koma tagama shirinta tasa riga bayan 'yan mintuna don moha yadawo mata da breakfast din ya ajiye kan dressing mirror ba tareda yace mata komi ba haka itama heedayah, ta kai gun abincin ta bude tafara ci a hankali a yayinda don moha yake kallonta kamar TV heedayah tace "so you've finally realised shams was betraying you?" Don moha yace "what are u talking about?" Heedayah takuma yin wata murmushi sannan tace "stop behaving as if baka sani ba nevertheless, so ita shams din ta gaya maka me nake nema a gdan naku? No cuz tare muke aiki da ita," Don moha yace "ban sani ba," dariya tayi sosai sannan tace "stop fooling urself  nd let me out of here cuz duk yadda kayi baraka taba sanin menake nema a gdanku ba shams is my girl tun ran farkon da kuka soma aiki tare da ita ta gayamun komi, see u are on the losing side" don moha yace "for now ba amman I assure zanyi whatever it takes har sanda zan san gaskiyar wannan al'amari" heedayah tace "ok we'll see to it then" ahaka har tagama cin abincinta bayan don moha yafita da plates din yarufo kofar da kwado ta waje sannan ya yi tafiyarsa

No comments: