Monday, 24 October 2016
HEEDAYAH!
3⃣9⃣
written by miemiebee👄
Don moha yaso yin dariya da kyar ya hade sannan yace "black beauty karki damu zamu dawo nxt time" ya miqe suka nufa gun biya akayi totaling abinda ta siya ya tashy N25,550 haka don moha ya biya harda siya mata ice cream aka samusu kayan cikin leather sannan suka nufo gun motar, suna shiga don moha yace "nikam ina qawarki aysha?" Shams tace "ai munyi waya da ita kan zatazo yau amman batazo ba" don moha yace "ashe heedayah ce ba aysha ba kka min qarya ko black beauty?" Shams tayi shiru zuciyarta tafara bugu ita bama sanin gaskian da don moha yyi bane ke damunta kar yace ze rabu da ita dan tamasa karya ne, nace "ji jaka, bahuwa" can tace "yi hakuri dan Allah don moha kar kayi fushi dani wlh ita tace.."sekuma tayi shiru, don moha yace "well? Ita tace meh? Tell me, ko kinason indena miki mgn ne?" Shams tace "a'a dan Allah kabar fadin haka zan iya yin komi dan kai" don moha yace "yawwa yar garin so ina jinki gayamun me tace miki?" Shams tace "amman fa kar ka gaya mata wlh kawai dan kai ka tambaya sesa zan gaya maka" don moha yyi murmushi sannan yace haba black beauty harki gayamun abu sannan inje inyi gulmarki? Never! So ki kwantar da hankalinki nd tell me" shams taja numfashy sannan tace "heedayah ne true identity nata kamar yadda ka fada cemin tayi kar na kuskura na gaya maka true identity nata dake akoi wani abunda take nema a gdanku wanda har yau nima taqi gayamun" don moha yace "abu? Wani abu kuma take nema?" Shams tace "nima ban sani ba amman dakin daddy'nku take shiga" don moha yace "wow! sure black beauty bata gaya miki ba? Anya ba ke kikeson boye min ba ai tayarda dake mesa barata gaya miki ba?" Shams tace "Allah fa don moha ba karya nike ma ba nayi nayi da ita nima ta gayamun metake nema amman taqi." Don moha yayi taking sharp turn sannan yace "kin san menakeso dake black beauty?" Shams tace "a'a" atakaice, don moha yace "bani phone number inki" ya miqa mata wayarsa nan ta zuba masa yayi saving. Yace "heedayah tana guna," acikin rashin fahimta shams tace "kamar ya?" Don moha yace "na kaita guest house na daddy tana can" shams dake shan ice cream nata sanda tadan shaqe sannan tace "eh? Ka saceta fa knan?" Don moha yace "kamar haka but karki damu inason kawai insan meke kawota gdan mu kema ba kinason kisani ba?" Shams data shiga cikin tsoro tace "eh" a tsorace, don moha yace "ya naga yanayinki du ya canza bakison na sake kaiki shopping?" Shams tace "a'a inaso mana niko ba shopping ba inason in riga kasancewa tare da kai always," sanda don moha ya shake shi kadansa shams da ta rude bisa tarin da don moha keyi tace kayi parking mana sannu ita a ganinta abinda tafada ne yasa sa nishadi har ya shaqe shikuwa maganarta kamar zagi tashiga kunnensa se ja mata Allah ya isa yake, da kyar yabar tarin har suka iso gda yayi parking ta bude kofar zata fita knan yace mata "wait" ta tsaya yace "inason in fara aiki dake shams can I trust u?" Shams tace "sosai ma anythng for you," don moha yace "sure bara kiyi betraying dina ba?" Shams tace "ina ni? Wallahi baranyi ba," don moha yace "fine ynxu for a start zuwa anjima like bayan la'asar zan koma gun heedayah so zan miki mgn seki kirata..." haka de yata fadamata yadda plan nasu zeyi working daga karshe yace "nd inhar bata gaya miki nayi kidnapping nata ba karki nuna mata kinsani" shams tace "toh don moha naji nagode sosai daka yarda dani haka nd also for the shopping nagode sosai sosai" don moha yace is the least I could do for u black beauty inhar kka min abunda na bukace ki dashy am telling u wataran zamu fita cin abinci tare" yana kaiwa nan ya kashe mata ido shams se washe hakwara take nan tafito da kayakin daya siya mata ta fice gdan ubanta dashy shiko don moha yana shigewa side nasa ya cire kayan jikinsa yasa cikin washing machine yafada toilet yata watsa ruwa sannan yafito yana shinshina jikinsa ko yana warin turaren shams har ynxu.
Toh masu karatu shin ya wannan abu yake kasancewa? Don moha nazuwa ya gano gaskiar zancen? Yana zuwa ya gane dalilin zuwan heedayah gdansu? Heedayah kuma fa, tana zuwa tagane shams munafuka ce nd suna aiki tare da don moha? Wat of alhj lawal nd isma'il yasuke reacting bayan sunji bacewar heedayah shin wayake suspecting wani a tsakaninsu na kidnapping heedayah nd taya suke zuwa su gane don moha ne ya saceta???
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment