Monday, 24 October 2016
HEEDAYAH!
4⃣0⃣
written by miemiebee👄
Can bayan la'asar erin around 4:30 dinnan don moha ya shirya tsaf cikin shirinsa na kullum ya dau motarsa ya fita be tsaya ko inaba sewata eatry inda ya siya wa heedayah abinci me rai da lfya, yana isa gdan ya bude gate yyi parking motarsa kusa da nata sannan ya fito ya ciro key'n motar heedayah ya budeta ya ciro wayarta dubawanda zeyi yaga 30missed calls frm angelic mum ya shige ciki, kofar dakinta ya bude ya sameta zaune se raba ido takeyi dagani tasha kuka ya kariso ya ajiye abincin kan side drawer sannan yaciro hanky a aljihunsa ya soma goge mata hawayen fuskarta bata ce masa komi ba kuma bata gwada kwatar kanta ba yana gamawa yaje ya dau plate da spoon sannan da cold bottled water ya ajiye ya bude abincin yyi serving nata sannan ya kwance mata hannun da kafan tare da fadin "go nd wash up urself kizo kici abinci" tayi banza dashy, don moha yace "please my baby banason kiyi starving ga abinci kici" still bata ce masa komi ba, ganin haka yasa don moha fadin "ko in tafi ne u don't want me here ko? Dama nazo ne mutafi gda" nanne heedayah ta miqe ta nufa toilet tasamu new brush ta yi brushing ta wanke fuskarta tare da dauro alwala tana fitowa ta dau hijabinta akan rug na dakin ta yi sallarta azahar da la'asar duka ta idar ta tofa addu'o'inta don moha ya tsaya kallonta kamar TV ganin bata da niyan tashy daga inda tayi sallan yasa ya dauko mata abincin ya kawo mata gabanta tare da fadin "eat pls, ko kinason in baki?" Harara ta watsa masa sannan ta daga plate din tafara cin abincinta a hankali kamar yadda ta saba ba abunda don moha ke tunawa illa time da heedayah ke primary 3 yadda takecin abincinta be canza ba shikadai yake murmushi wa kansa ahaka har ta gama ci yayi excusing kansa, yana fita ya nufa wata daki ya kira shams tare da gayamata ta kira heedayah bayan 5mins frm now munafukar tace "angama don moha" be dawo dakinba instead seya zagaya ta window daga waje yana kallonta a boye 5mins dinnan na cika shams ta kira heedayah, heedayah na zaune ta soma jin karar wayarta frm nowhere ta xabura tafara searching can tajiyo karan cikin wata drawer takarasa ta bude tadaga wayar "hello shams?" Shams tace "heedayah? Lfya kuwa inata jiranki tun daxu baki zoba?" Heedayah tarasa na fadi shin ta gayawa shams don moha yyi kidnapping nata ne? Kokuma kar ta fada mata dan batasan mesa ba har yau takasa trusting shams ji take kamar shams betrayer ce zata iya cin amananta sesa tun farko bata gayamata metake nemaba a gdansu don moha, shams ce ta katse mata tunani tare da fadin "hello heedayah kinajina?" Heedayah tace "aww sorry I was carried away by something eh wlh kinji ni shiru harkoki ne suka min yawa," (tana wayan ne tana leqan kofa) shams tace "ayya to gbe fa zaki shigo cuz gbe ma duk zasu fita," heedayah tace "a'a zan dan daga kafa kwana biyu" shams tace "toh inade lfy?" Heedayah tace "eh lfya kawai kar megadi yafara suspecting dina ne," shams tace "ayya toh ai seki gayamun abinda kke neman in nema miki tunda we are working as a team," heedayah tadan yi shiru sannan tace "karki damu aikin min me yawan wannan ni zan nema da kaina i don't wanna be a burden thank you so much tana jin karar kofa ta ce da shams se nakiraki ta katse wayar ta ajiye inda ta dauka tadawo ta zauna a kasa inda ya barota. Don moha yayi gyaran murya ta juya batareda tace masa komi ba don moha yace "so are u ready to tell me now? Meke kawoki gdanmu? Heedayah tace "wai nikam don moha me kakeson in fada maka ne? I've told u times widout number gun shams nake zuwa inhar kaganni a gdanku nd faith ne yakesa duk sanda zanje gdanku baku gda if not we could have met so plzz dan Allah ka kaini gdah" don moha yayi murmushi sannan yace "still not ready ni zan tafi gda ga abincin ki acan incase u get hungry again oops wait spoon din yaje ya dauko karta gwada balla wani abu dashy har ta samu ta gudu yakuma dauko wayarta yace da ita "seda safe my baby" sannan ya fice ya sa lock daga waje, kuka heedayah ta fashe da abin tausayi.
GIDANSU HEEDAYAH. Hankalin mummy in yayi dubu be tashy ba ynxu kuwa ko tayi trying nunber'n heedayah bai shiga wai switched off tarasa ina zata sa kanta kai ba ita kadai ba har daddy da nanny dasu mal musa da idi to ina heedayah zata shiga haka har bayan isha mummy na jiran dawowan heedayah amman ko inuwarta babu to talk more of ita kanta heedayahn kuka mummy tafarayi nanny na bata hkr. Alhj lawal mummy ta kira ta sanarda shy abinda yake faruwa salati yayi sannan ya tambayi mummy ko tanada idea inda heedayahn taje? Mummy tace "a'a amman de kullum in zata fita cemin take zata gdan frnd dinta," alhj lawal yace "toh ko kinsan wace qawartan?" Mummy tace "gaskia a'a amman de inaga kamar zainab ce," alhj lawal yace "toh ki kwantar da hankalinki Allah kaimu gbe in shaa Allah heedayah na nan somwhere safe karki damu ki gaishe da dan uwa na se anjima ya katse wayar.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
2 comments:
Allah ya kara basira muna jiran nxt post plzzzzzz.
Allah ya kara basira muna jiran nxt post plzzzzzz.
Post a Comment