Sunday, 23 October 2016

HEEDAYAH!


                  2⃣5⃣
   written by miemiebee👄

 Sannan ya daga "hello?" Meshi yace "oga sir! Gashy nan mun gama komi motocin suna inda kace muyi parking nasu, anyi kamar yadda kace honda accord V8 kawai muga ragar musu" alhj lawal yace "aikin ku yayi kyau bari ynxunnan zakaji alert" meshi ya amsa da "toh oga sir godiya muke" yayi hanging. Yace ga alhj ismail "the did is done! Komi is in place ynxu acikin motoci guda shidan nan zamu siyar da duka amman zan baka guda daya" alhj ismail yace "kaifa? Baka so ne? Baraka dau dayan ba kaima" alhj lawal yace nafison ka ne dan uwa na, zan baka *TOYOTA PRADO* (masu karatu ko zaku iya tuna toyota prado'n da alhj lawal ke son bama alhj ismail itace motar heedayah?) Alhj ismail yace "toh  nagode dan uwa", kallonsa kawai alhj lawal keyi yana murmushi yafara maganan zuciya "Allah sarki dan uwa na, motan nan ba abinda zata kara maka illa tsana dan na tabbata duk sanda hjy hafsa da 'yarta heedayah suka ganka da motan, se sunji kamar su kasheka"****
      Dr yace "toh alhamdulillah nasamu nayi stopping bleeding din nd Allah yaso ba internal bleeding ga magungunan nan se yana sha in shaa Allah shknan, Allah sawaqa" mummy tace "toh dr mungode" ta dawo da kallonta kan mal musa tace "Allah sawwaka sannu" yace "ameen" da kyar. Sannan suka fice masa daga daki sukayi site nasu ita da heedayah. Ciwon cikin nannay yadanyi sauki kadan so takoma kitchen tana girki a yayinda mummy ke zaune a parlour tayi tagumi da hawaye nabin kan kumatunta heedayah na share mata, shigowar matar alhj lawal sukajiyo atake suka jiyo tace "hjy hafsa! Dan Allah kar ki gayamun dagaske ne, barayi sun shigo sun muku aika aika?" Daga idanta da tayi taga ba TV' a parlourn taga kuma an tattara kayaki cikin kwalaye dayawa kamar ana packing nanfa ta sake kidimewa. Ta kira sunan mummy, mummy ta amsa, tace "wai hjy hafsa meke faruwa? Yana ganki haka?" Mummy tace "barayi ne suka shigo mana da safen nan suka tattara motocin gdannan kap daya suka rage sannan suka sassace duk wani abu me kyau da kkasani agidannan, bayan nan suka ma musa da idi duka" "innalilliahi wa inna ilaihi raji'un" abinda umman mustapha keta fadi knan "shine kuma kke zaune a nan baraki kira police suzo ba?" mummy tayi dariyan takaici sannan tace "suzo suyi me? Zasu iya maido min da motoci nane? Ba abibda zasu iya illa investigation na qarya" umman mustpha ta matuqan tausayawa mumy sosai ta taso tayi hugging nata tana bata hkr ta kuma ce mata ta kwantar da hankalinta zatayi wa mijinta mgn in shaa Allah zai  taimaketa, mummy tace ba seta fda ba masa bama tabary kawai umman mustapha tayi insisting sannan ta tambayi mummy "wannan kayaki kuma danaga anata shiryasu cikin kwalaye fa? Lafya?" Mummy tace "packing mukeyi..." kafin ta karasa umman mustapha ta katse ta "Pa...meh? Packing kuje ina? Mesa zaku tashy?" Mummy bataso gaya mata gaskiyar zancen ba tace mata kawai zata canza gda ne tunda barayi sun gano nan din, ba yadda umman mustapha batayi da  mummy data hakura su cigaba da zaman su ba amma taqi seda azahar sannan tama mummy sallama ta fice. Isarta gda ta zarce dakin mijinta alhj lawal ta irga masa komi takuma buqacesa daya taimaka wa mummy, alhj lawal kamar dagaske yace wa umman mustapha karta damu he'll try his possible best harda wai dagani wannan barayi turosu akayi, ki gaya ma kawar taki karta damu za'a kai kara police station ayi invedtigation sosai har se an gano waye master mind dake behind all these mess, umma tamasa godiya sosai nan da nan ta kira mummy ta irga mata yadda sukayi da me gidan ta, mummy tadanji sanyi a ranta sannan ta mata godiya ta ajiye wayar ta cigaba da packing kayakinta dake heedayah na karatu, nanny kuwa cikinta na ciwo. Kiran maman don moha umma tayi ta labarta mata abinda ya faru itama ta tausaya wa mummy matuqa atake ta shirya tazo tamata jaje itama ta roki mummy da tayi hkr ta cigaba da zama kar ta tashy amman mummy taki nd itama bata gaya mata mesa zata bar gdan ba dan tasan muddin tagaya mata auren maman don moha da alhj ismail ze iya samun matasala dan cewa zatayi barata zauna da maci amana kamarsa ba wanda ita mummy barata so hakan ya faru ba, ahaka maman don moha ta taya mummy sukata packing kayakin se bayan la'asar ta koma gda taje tasamu mijinta ta gaya masa meke faruwa be wani nuna mata damuwarsa ba kawai de yace mata "Allah kiyaye aukuwan na gaba" itade mama batasan mesa alhj ismail ke behaving haka ba sekace alhj s.u ba amininsa bane (batasan duk ba a hankalinsa yakeyin abinda yakeyi ba, asiri alhj lawal ya masa)

No comments: