Monday, 24 October 2016
HEEDAYAH!
3⃣7⃣
written by miemiebee👄
Driving don moha yake kamar ze fire sama, yana gudu yana kallon heedayah ta mirror wanda niqaf nata har ynxu na fuskarta be since ba ahaka har suka isa sharada phase 2 a daidai gabar gdan wata flat gda ya tsaya ya fita ya bude gate sannan ya kuma dawowa ya shiga da motar cikin gdan ya rufo gate din yasa lock ta ciki harda datsewa da kwado, direct kofar entrance ya wuce ya bude sannan ya nufa gun motar ya bude kofar bayan ya dauko heedayah kamar baby a hannu yashige da ita cikin gdan ya kaita wata daki ya kwantar da ita akan gado. Kujerar da ke gefen gadon ya jawo kusa da inda ya kwantar da heedayah sannan ya miqa hannu ya since niqab din waro idanunsa yayi sosai kamar ze ciresu sanda yakusan cin tuntube a kan kujerar dayake kai da kyar ya iya ya dawo kan kujerar da hannunsa bibbiyu akan bakinsa cuz he can't believe what his eyes are seeing da ihu yace "HEEDAYAH! Is this really you?" Yasa hannu ya murmurza idanunsa still heedayah yake gani a gabansa ya miqa hannu ya soma shafa fuskarta "you are real heedayah, its really you!" besan sanda yayi hugging nata ba yakusan 2mins rungume da ita sannan ya sakota ya cire mata hijabin dake jikinta mistakenly ribbon data kama gashinta dashy ya since gashin nan suka zuzzubo kan kaykkayawar fuskarta kyanta ya sake bayyana ya matso da kujerarsa kusa da ita sosai yasa hannu yana daga loop of hair da ke kan fuskarta sannan ya zura mata ido sekace yau ya soma ganinta ko kyakkawar kyafta ido baiyi. 20mins later heedayah tadan lumshe ido don moha ya gyara xamansa, a hankula ta bude idanta fuskar don moha ta soma gani ta tsala wata erin ihu sannan ta miqe a zaune, don moha yace "shhhhh calm down am not gonna hurt you my baby" heedayah tace "don moha? Is this really you? Ko kuma mafarki nake?" Don moha yace "am surely the one" ya miqa hannu ya riqo hannun heedayah itako takasa kwace hannunta ta tsaya kallonsa kawai dan bata san meh ba se ji take kamar tana son don moha, don moha ne ya katse mata tunani tare da fadin "let me get u something to drink" ya miqe heedayah ta riqo hannunsa "no pls ina muke dan Allah? Ka kaini gda" don moha yamata murmushi sannan yace "don't worry zakije gda ina zuwa" ya fice ya taho mata da drink da ruwa ya ajiye mata ya bude bottled water din da kyar ta amsa tadan kurba ynxu nema ta ji ba hijabinta a jikinta gashy daman bawata kayan kirki bane a jikinta, wata top ce matsatse wanda ya bayyana dukiyar fulaninta, nan tashiga lalimo hijabin nata don moha ya gano hakan, hannu yasa a qasa ya dauko hijabin nata sannan ya miqa mata nan da nan ta amsa ta rufe kirjinta dashy sannan tace "don moha take me home pls" don moha yace "don't worry u'll go home bayan kin amsamun wasu tambayoyin danakeson miki" acikin rashin fahimta heedayah tace "wasu questions kuma?" Don moha yace "first of all meh hadinki da shams?" Heedayah tayi kamar bata ji sa ba, yace "hello?" Heedayah tace "what? Babu komi tsakani na da ita shes just my friend okay? So take me home pls" don moha yace "really! Just a frnd? Then mesa baki tashi visiting nata se in har ba kowa a gda?" Heedayah tace "common don moha dnt be silly I don't know what you are talking about ka kaini gda or else in maka ihu" murnushinsa yayi sannan yace "that attitude of urs har ynxu is in you huh? Back to business ina jinki tell me, me hadinki da shams cuz am sure shams ba friend inki bace u guys must be upto somethng ki gayamun in har u wanna go home." Heedayah ta daka masa tsawa "nace maka shes my frnd what else do u want me to tell you?" Don moha yayi shiru for a while sannan yace " you really are cute in kina masifa my baby, so baraki fadamun bah? Heedayah ta gyada masa kai yasoma xancen xuciya "you think you are smart huh? Lol kar ki damu I'll find out myself shams" yayi wata murmushin mugunta. Miqewa yayi nufa gun kofa ya bude, heedayah tace "and where do u think u r going?"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment