Monday, 24 October 2016
HEEDAYAH!
3⃣3⃣
written by miemiebee👄
5 days later, shams na gdan alhj ismail se aikinta takeyi me kyau, mamansu don moha ta fito cikin shirinta da gani fita zatayi tace da shams "bari zan dan fita, in kka gama goge gogen akoi lunch nasu muhammad a kitchen seki dauka ki kaimu" shams ta amsa da "toh Allah kare hjy" mama tace "ameen" sannan ta fice bayan fitarta da like 5mins shams ta kammala goge gogen da takeyi takai wasu don moha lunch nasu taga basu dakinsun daga shi har qaninsa ta ajiye ta dawo site nasu mama nan ma taga ba alhj ismail nan da nan tajeta bangda ta kira heedayah bugu daya heedayah ta daga "hello shams?" Shams tace "heedayah kifito ynxu duk basu gda" heedayah tace "to gani nan zuwa ynxunnan" tayi hanging call din dama fitowarta daga wanka knan nan da nan ta shafa mai tasa kaya ta dau keyn motarta da jakarta ta sauko kasa tadan taba abinci kadan, dama mummy bata gda ko sallama da daddy bataiba tafita gudu takeyi sosai nan da nan ta isa unguwar zoo road, tayi parking motarta daga wata corner sannan ta taka da qafa, zuwa bakin gate din ta hadu da mai gadi nan da nan tasako wasu manyan sunglasses nata wanda suka sake batar mata da kamanninta tace masa tazo gun shams ne me aikin gdan ba gardama ya barta ta shige tayi waya wa shams, shams ta fito suka shiga tare heedayah tace "ina dakin daddy'n nasu?" Shams ta nuna mata suka shiga a tare saidai shams ta tsaya a bakin kofa da tsintsiya a hannu kamar tana shara duk sanda taga sauran masu aikin sun zo wucewa seta qiqqiro sharan karya heedayah kuwa na cikin dakin se dube dube takeyi da side drawers na dakin tafara kap bata ga abinda take nema aciki ba, ta duba karkashin gado nan ma babu, tahau saman wardrobe still babu, can ta bude cikin wardrobe din tana dubawa bata gano komi ba har ta rufe se wata zuciyartace mata ta duba ta qasan wardrobe din tana sa hannu ta jiyo wata jaka tana cirowa naga jakar da alhj ismail yasa cctv dinne kuwa, nan da nan ta bude to our suprise bamuga komi a ciki ba wata tsuka heedayah taja ta mayar ta rufe wardrobe din ta tsaya a tsakiyan dakin tana nazari "to ina wannan mutumin zekai wannan cctv ko ya jima da wurgarwa ne?" Ni miemie nace "a'a be jefar ba ranan ma sanda ya cire" amman heedayah taqi saurarona ta cigaba da searching takusan 20mins a gdan shams ta shigo tace "heedayah anya baraki bari sekuma nxt time ba, alhj'n yakusa dawowa fa" heedayah tace "toh gashi ban ma samu abinda nike neman ba mstw!" Ta fice daga dakin shams na biye da ita suna kaiwa bakin kofar parlour sukayi sallama heedayah na kaiwa bakin gate din ta bude tasa kai zata fita knan alokacin don moha ke dawo wa daga 'yar yawonsa shima yasa kai ze shiga karo sukayi "duum!" Se awch kowa yakeyi kafin ya daga ido ya kalli ko wace wannan heedayah ta matsa da sauri ta fita dan kar ya ganeta, juyowa yayi yana binta da kallo se gani yake kamar ya taba ganinta kokuma kamar ya santa da hannunsa kan goshinsa se gurza wajen yakeyi ya karasa gun baba megadi yace "baba wace wancan?" Baba yace "wace don moha" (se dadi yakeji yau ya kira sunan don moha batareda an samu matsala ba) don moha yayi smiling sannan yace "wacce tashigo gdan nan yau" baba yace "nima bansanta ba amman de qawar sabuwar me aikinku ne" don moha yace "anyi sabuwar me aiki ne a gdan?" Baba yace "eh wai shams sunanta" don moha ya nanata sunan *shams* sannan yace "okay" side nasu mama ya zarce. Heedayah kuwa tun shigarta mota take ta maida numfashi dan ba qaramin tsorata tayi ba ynxu da mistakenkly sunglasses nata ya fadi shknan asirinta ze tonu "gaskia i have to be very careful" tafada ta bude mirror din motar tana kallon goshinta inda suka ci karo da don moha a zuciya tace "don moha is cute, infact he's hot! jibi yadda turarensa yakama jikina (tahau shinshina jikinta) omg! kuma yanada packs, tana murmushi wa kanta tana kallon face nata a mirror din. Don moha na shiga side nasu mama ya zauna kan sofa a parlour ya kwalla wa shams kira "shams kke ko me come here!" Shams tafito tana ware ido tanemi gu ta zauna a qasa "naam yallaboi" a zuci kuwa admiring kyan don moha kawai take how can he be so handsome like this! bayan dayagama qare mata kallo, kallon ma na rashin isa da rainin wayo dan ba lie don moha baida mutunci ko kadan(lol) yace "kece shams din knan I guess" jiki na rawa tace "eh nice" yace "who just left this house some minutes ago?" Wayyo zan so kuga mutumiyar atake ta soma jin fitsari duk ta rude tace "yanzu?" Don moha yace "I guess am not talking to a deaf person" shams tace "aww qawata ce" don moha yace "I see, meh sunanta?" Sanda shams tadan sake fitsari kadan a panties nata dan yadda ta rude takuma kasa amsa mar, don moha yace "hello? Sunan frnd nakin ne baki sani ba?" Jiki na qyarma tace "a..a..aysha sunanta" ta kirkiro murmushi don moha yayi shiru for a while yafara mgn a hankali kaman me magana ma kansa "ohh maybe kama ne ko yanayi" shams tace "naam yallaboi?" Don moha ya kafa idanunsa akanta yakuma kallon ta da kyau kusan na 2mins sannan yayi 'yar murmushinsa me kara masa kyau ya tashy ya fice, kasa motsi shams tayi jikinta duk ya mutu bisa kallon da don moha yamata ni miemie nace "ji banza koke shams ki kalli don moha ki kalli kanki kun dace?"
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment