Monday, 24 October 2016

HEEDAYAH!


                  3⃣4⃣
   written by miemiebee👄

    Heedayah na isa gda ta nufi dakinta ta watsa ruwa da towel ajikinta ta miqe kan gado ta dau kayarta ta kai hanci a dole ita tana jin qamshin turaren don moha can tayi wurgi da kayan ta zabura tafara magana wa kanta "what is happening to me? Why am I acting strange? Son don moha nake ne? Hell noo ai inna bari sansa ya shiga zuciyata he will weaken me nd baran iya daukan revenge dina against his father ba, i have to be strong" nan ta mike ta dau kayanta tajeta gun washing machine tasa a ciki ta wanke tayi draining sannan tafita shanyawa tana dawowa taga wayarta na kawo wuta alamar ringing dake phone din na silent, tana dagawa call din ta tsinke daman shams ke kiranta nan tayi calling back shams ta daga heedayah tace "hello shams?" Shams tace "heedayah nikam ko kinsan yaron gdan danake aiki, babban yaron gdan muhammad?" Heedayah tace "lafiya meya faru? Why asking?" Shams tace "ko cikakken 2mins da tafiyar beyi ba muhammad din yazo yafara jero min tambayoyi..." tade irga ma heedayah duk yadda sukayi da don moha, heedayah ta mugun tsorata tace "what u did was right kar ki kuskura ki gaya masa true identity na koda me ze faru, kinji ai?" Shams ta gyada kai kamar heedayah na gabanta sannan tace "toh shknan amman nikam heedayah me hadinku dasu muh'd? me kke nema a gdansu? nd me reason naki na sani neman aiki a gdansu? Kinga muna aiki as a team bekamata muna boye wa juna komi ba, tell me" heedayah tace "I know, karki damu u'll find out everything later ynxu de u shud just stick to our plan okay?" Shams tace "toh se anjima" ta katse wayar. Heedayah ta nemi gu ta zauna akan sofa dake dakinta tace "from all seeing wannan shams ba mutuniyar arziki bane ko dashike kar inyi concluding komi zamu cigaba da aiki tare da ita inga iya gudun ruwanta, waima tukunna why is she so curious tasan me hadi na da gdansu don moha?...haka tata sake sake a zuciyarta****
       Tun daga ranan da don moha yayi clashing da heedayah wanda yake ma kallon qawar shams me suna aysha, ya jera 3days yana expecting ko zata sake zuwa gdan, anytime 2:00pm yayi seya zauna a garden yana jiran shigowarta amman ko inuwanta bai kuma gani ba dan haka yasake komawa gun shams ya sameta tana share parlour bata ma gansa ba sanda yadanyi gyaran murya sannan ta juyo tana ganin don moha ne wato man crush nata(lol) ta kidime ita kadai "ina wuni yallaboi?" Don moha yayi shiru for a while sannan yace "call me don moha" shams baki na rawa tace "ina wuni don moha?" Ya amsa da "fine, nikam ina friend naki na ranan dinnan?" Shams ta kasa cewa komi sewani admiring don moha take tana masa kallon soyayya, don moha yace "ke are u at all alright? Taya ina miki mgn zakimun shiru do u know who I am? U shud be thankful ma ina miki mgna mstw nd stop looking at me that way" wani kyau ma don moha yake qara yiwa shams ita bama masifan san takeji ba, don moha kamar yasa hannu akai yayi ihu wannan wace erin yarinya ne ko batada cikakken hankali ne? Don moha yace "helllooo?" Nanne shams ta dawo daga duniyar tunanin da ta tafi tace "na'am me kace?" Don moha yaja wata tsuka "seriously?" Yakama hanyan fita shams ta jefar da tsintsiyar hannunta tasha gabansa "yi hkr dan Allah kar kayi fushi dani wlh nafada cikin duniyar tunani ne yi hkr meka ce dan Allah?" Don moha yatsaya kallon ikon Allah sannan yace "ke aljana ce? Are u crazy??" Shams tayi murmushi sannan tace a zuciya "baran ce kayi qarya ba na yarda am crazy, crazy in love with u"  nan ta bar zancen zuci tace "a'a yi hkr" don moha ya tsaya yana mata wata erin kallo na rashin isa sannan yace a zuci "if only not bcuz am desperate insan wace frnd nakin can xan ma miki mgn ne? Dirty pig dake" yace a fili "ina frnd naki na ranan?" Shams tace tana nan, lafya?" Don moha yace "call her kice tazo inason ganinta" shams tarasa qaryan dazata qirqira baki na rawa tace "ai tayi tafiya saisa kwana biyu bata zuwa" don moha yace "I see  in ta dawo lemmi know inason insan wace ita tamin kama da someone special I know" yana kaiwa nan ya fice. Wata kishi taji ya tokareta a zuci "me wannan don moha yake meaning? yana son heedayah ko me? Kai qarya ne kawai kama ta masa da wata dan ai heedayah tace mun bata san sa ba" takoma kan aikinta ta cigaba da shara. Tana gamawa ta dau wayarta ta kira heedayah ta irga mata yadda sukayi da don moha heedayah tace "don't mind him be wani san niba qarya kawai yake dama an sha gaya mun yaron gdan akoi sa da san mata sbd haka karki wani ta da hankalinki kinji ai?" Shams tace "aikaman nasani besan kibba halan kama kka masa da wata kawai, se anj..." Heedayah ta katse ta "wait! Kince masa nayi tafiya ko?" Shams tace "eh" heedayah tace "good but one thing nasan bada jimawa ba ze sake tambayar ki ko na dawo daga tafiyar danayi, in har kkace masa a'a zece to kibasa number na kinsan me zakiyi? Shams tace "a'a sekin fada" heedayah tace "kibasa number frnd dina zainab, i'll talk to her too" shams tace "toh shiknan ba matsala se anjima" ta katse wayar nan da nan heedayah ta kira zainab ta irga mata komi dakuma yadda zatayi reacting incase don moha ya kirata tace "noted frnd anything for u" heedayah tamata godiya sannan tayi hanging up call din.
        One week later! don moha nata jiran mssg frm shams amman shiru shikuma he's so so desperate yasan waye wancan yarinyan da sukaci karo da ita. Seya tashy zasa site nasu mummy dan tambayo shams ko frnd natan tadawo se yakoma ya zauna cuz anytime ya tuna da craziness erin na shams seya ji bare iya zuwa mata mgn ba shi ba abinda ya wasa kamar irin kallon da take masa da kyar ya iya yyi gathering confidence ya tashy ya nufa side nasu mummy ya sameta tana goge dinning table kafin yyi gyaran murya ta juyo tare da fadin "ina wuni don moha?" Yawani bata rai be amsata ba, takuma cewa "ko kana mamakin yadda nagane kana nan ba tare da ka gaya mun bane? Well kar ka damu qamshin turarenka me dadin gaske ne ya buga min hanci" tare da masa wata shu'umar murmushi, fuskar nan nasa kamar wanda zeyi kuka shi besan meyama yarinyan nan take masa haka ba, ji yake kamar yasa hannu aka yayi ihu tsaki yaja sannan ya juya ze koma inda yafito dan yama fasa mata maganar

No comments: