Monday, 24 October 2016

HEEDAYAH!


                  3⃣2⃣
   written by miemiebee👄  

        Heedayah ta sauke ajiyar zuciya "right now the time reads 3:52pm zan saukeki anan kishiga kawai ba se anjima ba, i'll be waiting for you here" shams tace "toh" sannan ta bude qofar ta fice heedayah na binta da kallo har ta shige cikin gdan sannan ta sauqe ajiyar zuciya, bayan like 20mins da shigan shams gdansu don moha, heedayah ta hango wasu samari biyu suna qarisowa gdan alhj ismail din kallonsu take amman takasa gane su waye ne seda suka matso kusa da gdan sannan heedayah ta xaro ido tare da fadin "is that really don moha?...wow!, nd that? Wancen waye kaman safyan?" Ahaka har suka shige gda. Exactly 4:42pm shams tafito daga gdan sanda ta waiga taga ba me kallonta sannan ta bude motar ta shiga da sauri, heedayah tace "so? How did it went?" Shams tace "na hadu da hjyr gdan tace min in dawo ko zuwa nxt week sbd me aikinta tayi tafiya for over a month bata dawo ba bayan tace mta sati biyu zatayi, so in har bata dawo next week dinba se na kama aikin" heedayah tace "excellent! Se mu jira zuwa nxt week din" ta kunna mota tayi dropping shams a kofar gdansu sannan tabata 1k data sha ruwa dashy, shams ta amsa tayi godia sannan ta fice, gdah straight heedayah ta wuce suka hadu da mummy dab zata shigo, "mummy ina zakije?" "Sannu dazuwa my princess, nan asibiti zanje emergency ya taso" heedayah tace "ayyah toh sekin dawo" mummy ta mata honk sannan tayi gaba heedayah tashiga tayi parking motarta ta shige ciki.
        Exactly one week later, yau ranar takama sunday, around 5:10pm heedayah na kwance a dakinta daga vest se 'yar leggings da tsayinsa befi guiwanta ba tana kwance a kan gado da earpiece akunnenta tana jin beats nata a hankali, call daya fara shiga wayan ne yakatse mata waqarta, tana dubawa taga shams ta zabura tacire earpiece din ta daga call din "hello shams, ya kke?" On the other side shams tace "lafya, ya gdah da komi?" Heedayah ta amsa da "alhamdulillah, so ya kinje din?" Shams tace "yanzu dawona daga gdan nasu, se mu godewa Allah me aikintan bata dawo ba da alama ta gudu tabar aikin kenan so hjyr ta amince ta daukeni aikin akan 5k duda aikin baida wani yawa so daga gbe monday zan fara zuwa" heedayah ta daka tsalle "yes, good job shams, seki kiyaye karkiyi abinda zesa ta koreki, kinga daga nan semu fara aikin mu" shams tace "in shaa Allah heedayah baran baki kunya ba" heedayah tace "yawwa sannu da kokari, Allah kaimu goben take care" ta katse wayar. Da baya ta fada kan gado tanawata murmushi "my dreams are yet to become reality, but yanxu ina zan samu cctv (spying camera) dinda daddy'n don moha yataba kwace wa awurina? Thats the problem, Allah desa be jefar ba dan in har ya jefar my plans will all be ruined totally."
         Alhj ismail na zaune a dakinsa can ya miqe ya karisa gun wardrobe nasa kome yake nima oho? Can ya ciro wata baqar jaka ya nemi gu ya zauna sannan ya bude yaciro cctv'n daya taba karba gun heedayah ko nazarin me yakeyi oho can ya sake miyar wa cikin jakar ya wurga cikin drawer'nsa

No comments: