Monday, 17 October 2016

HEEDAYAH!


                  1⃣1⃣
   written by miemiebee👄

    Yau da safe nanny ta shirya heedayah sch da kyar dan har kuka take ita barata sch ba yau zata zauna da daddy'nta a gda sanda daddy yasa baki sannan ta yarda aka kaita. Tare suka isa dasu don moha da sauri yakarasa ya sameta ta gaishe shi yake tambayar ta ya jikin daddy takasa cewa komi class nasu heedayah suka wuce sanda akayi ringing bell na 8:00AM sannan ya wuce class nasa. Around 9:30AM su mummy suka shirya zuwa asibiti inda suka hadu da dr ahmad suka gaisa sannan yafara aikin tests din da yakamata yayi within an hour ya gama ya mika wa mumy, hannunta na kyarma ta amsa ta bude taga positive atake idanunta suka cike da hawaye amman tayi kokarin hadiye kukanta dan tasan du tashin hankalin data ke ciki bekai wanda daddy ke ciki ba, daddy yace "positive ko?" Mumy ta gyada masa kai ta riko hannunsa tare da fada masa "we are in this together" dr ahmad yayi gyaran murya yace "in shaa Allah karku damu ciwon beci jikinsa ba, yana 1st stage ne so there is possibility he can survive it, zan muku recomending seatle grace hospital dake washington, Allah bada lafya" mumy tace "ameen mun gode se anjima" da kyar daddy ya mike suka fice driver ya dawo dasu gda, dady na zaune a parlour mumy na gefensa tana waya da PA'n dady kan yazo ya karbi passports nasu yamusu booking flight ya amsa da "yes ma'am lafya?" Mumy tace "in kazo zaka sani" ta katse wayar. Door bell aka danna nanny ta je ta bude alhj lawal ne ya karaso suka gaggaisa yake gaya wa daddy kan jiya wani abokinsa na san siyan mota TUNDRA so ya kaisa gun motor sale na daddy nd yabasa acct number'n daddy ma sauran su jira alert kawai, mumy tayi godiya sosai haka daddy ma, bayan like 15mins alert yashigo wayan daddy, mummy na dubawa taga har abokin nasa ya turo kudin 9 million. Daddy yace "a gaskia samin frnd kamar ka a zamani irin tamu ta ynxu da wahala u've proven urself that zaka iya kula min da business koda bayan raina nd for that nagode" alhj lawal na washe baki yace "ahh bakomai"can azuciya kuwa cewa yake "keep on trusting me zan dau asaran dayafi 9mil dan arzikin ka yazamo nawa, bawani abokina da ya siya motarka ni na siya" mummy ce tayi breaking mai tunani "bari nanny ta kawo maka abinci mana" yace "a'a am full" daddy yace "inda zaka iya min wannan abu dan uwa" alhj lawal yace "mefa alhj? Zan ma komai musamman a condition da kake ciki ma ynxu" daddy yce "akoi wani meeting da zaayi ne daman a abuja, colours industry zasu saida 3% na shares nasu..." Ya tsaya yin tari sannan ya cigaba "naso zuwa amman a gaskia hakan ba me yuwa bane dan nan da 4-5 days zani washington a dubani a can" alhj lawal yace "ayya Allah bada lafya alhj ,in shaa Allah i'll try my best zan maka komi mude Allah baka lafya" alhj s.u yace "toh nagode Allah biyaka, meeting din will be held in 3 days time so prepare pls" alhj lawal yace ba matsala alhj anything for you, am very grateful daka bani wannan dama and in shaa Allah bazan baka kunya ba" alhj s.u yace "ba komi nine da godiya" hira kadan suka taba alhj lawal yace zaya tafi mumy ta rakasa sannan ta dawo ciki. "Gaskia wannan abokinka nada kirki sosai habibi Allah kawo dalili ka masa wata alherin kaima" dady yace "ameen" karan door bell again suka jiyo nanny ta bude PA'n daddy ne ya gaishesu cikin girmamawa yakuma tambayi ya jikin daddy? mumy ta amsa da "da sauki" takuma masa bayanin komi aciki harda dalilin su na zuwa washington din, shide addu'a kawai yatayi Allah bama daddy lfya.
     Fitan alhj lawal ya zarce gdan alhj ismail ya wuce garden ya tura me gadi daya ma alhj magana, kafin alhj ismail ya fito alhj lawal ya barbada maganin da malaminsa ya basa acikin wata jug daya ga ruwa a ciki, bayan 7mins alhj ismail ya karaso da fuskarsa a daure ya zauna alhj lawal ya gaishe sa ya amsa tare da cewa "alhj lawal in har kasan maganan banzan da kake min for the past days kazo yi dan Allah kayi hakuri katafi, dan baraka taba samun hadin kai a guna ba" alhj lawal yayi murmushi sannan yace "ko kadan dan uwa Allah ya ganar dani nima, in shaa Allah baruwa da arzikin alhj s.u ynxu ma daga gdansa nike, nanemi gafararsa kuma ya yafe min har yace ma zanyi representing nasa a wani meeting da za'ayi a abuja nanda kwana uku" alhj ismail yace "dakata karka raija min wayo mana" alhj lawal yace "wallahi ba karya ba ai baran rantse akan karya ba in kuma baka yarda ba gashi kirasa kaji, i know it'll be difficult for u to believe me but either ka yarda ko ba ka yarda ba nagano gaskia nima ynxu arziki nufin Allah ne kamar yadda kafadi min a baya, daman sharrin shedan ne ba komi ba" ya zuba musu ruwan dake cikin jug din acikin glass cups dake gabansa ya mika wa alhj ismail sannan yace "toast!" Alhj ismail kallonsa kawai yake amman be yarda dashy ba suka dan buga glass na ruwan sannan suka danyi sipping kadan, alhj lawal kam be sha ba dake yasan meyasa a ciki. Alhj ismail yace "in har abinda kafada min gaskia ne to nagode wa Allah da ya amsa addu'ata yasa ka gano gaskia, Allah yabamu sa'an cin nasara akan shedan" alhj lawal yace ameen, a zuciyarshi kuwa dariyan mugunta kawai yakeyi***
   Heedayah na dawowa from sch ta wuce dakin dady yamata sannu dazuwa tabasa peck a goshi sannan ta tambayesa "daddy ya jiki?" Ya amsa da "da sauki my princess, ure prayers keep me moving, nogode ko?"tayi masa murmushi sannan tayi hugging mumy ta wuce dakinta, tana fita mumy ta fashe da kuka, dady yace "mekuma na kuka my dear? Kukanki na sake kashe min guiwa kince we are in this together but is like ure giving up already" mumy tace "ko kadan habibi wallah heedayah kawai ke ban tausayi zamui tafiya in 4-5 days time and open day nasu monday kasan bareyi muje ba, nd heedayah will never understand koda she'll ma, bansan taya zan fara fada mata ba"  takuma fashewa da wata erin kuka daddy yace come here tatashy ta karaso gunsa yayi hugging nata tareda cewa "everything will be fine in shaa Allah"

No comments: