Sunday, 23 October 2016

HEEDAYAH!


                  2⃣1⃣
   written by miemiebee👄

      Da kyar ta iya tayi getting rid of tunanin a mind nata, taje tasamu su daddy a parlour tayi joinimg masu suna kallo amman fa hankalinta ba akan kallon yake ba, around 10:00pm duk sukayi seda safe kowa ya wuce dakinsa. Yau ma kamar kullum nanny ta shirya heedayah sch, atare suka isa da su don moha tana ganinsa ta fara tafiya da sauri dan kar ya mata magana, gudu yayi sannan ya iso ta ya riko hannunta ta wabce tace "muhammad leave me alone" don moha yaji mamaki sosai, "heedayah pls mena miki kke avoiding dina, atleast ki gaya mun menayi nd stop avoiding me dan Allah" heedayah ta watso masa harara "wallahi don moha in baka barni ba i'll report u to the principal's office" takama hanyan tafiya kafafunsa kasa rikesa sukayi ya sulale kasa dakyar yasamu ya tattara kansa yayi class, haka ya wuni a sch ranan  so dull ba walwala a tattare dashy.  Bayan da aka tashy heedayah taje tasamu aunty'nsu "ma'am what will I study in order to become somebody in the future who can arrest criminals?" Aunty'nsu tace "heedayah why are u asking?" Heedayah tace "i just want to be one" aunty tace "but u said u want to be a doctor, why have u changed ur mind?" Heedayah tace "just cuz..." Sekuma tayi shiru anty tayi murmushi "well to become someone who can arrest criminals u have to go through a law sch..." haka de ta ta ma heedayah bayani daga karshe tace "then u can now decide weather to charge a person or not after becoming A PROSECUTOR" heedayah tamata godiya sannan ta fice tabar aunty cike da mamaki dan a gaskiya heedayah na burgeta sosai kominta daban yake is like she's unique. Bayan anzo daukan heedayah sukata hira acikin mota ita da mal idi har suka isa gda, tayi dakin daddy tayi hugging nasa taga ba mummy a dakin tace "daddy yau na tambayi auntinmu me mutum ze karanta ya iya kama criminals tace min zan je law sch se inzama PROSECUTOR kaga inna zama se in kama daddy'n don moha mukaisa prison ko daddy?" Daddy yamata murmushi ta dau jakarta ta fice sukaci karo da mummy, mummy tayi hugging nata sannan ta wuce dakinta ta canza kaya ta sauko taci abinci. Haka de rayuwa ta ciagaba da kasancewa daddy da family'nsa, mummy batta wasa da maganin daddy jiki de har ynxu gashi nan ba improvement. Don moha kuwa kusan sau uku yana zuwa gdansu heedayah amman taki kulasa har ya gaji yabari hakan kuwa ba karamin affecting dinsa yayi ba, heedayah ma kwata kwata bata jin dadin abinda take masa amman ya ta iya? She can't forgive him for his dad's mistake, daddy'nshi ne yaso kashe daddy'nta, nanny tayi tayi da heedayah ta dena blaming don moha for his father's fault duda they are not so sure daddy'n don moha ne cause din rashin lafyan daddy amman heedayah taki jinta.
    *Bayan sati daya,* yau ya kasance thursday heedayah na sch a yayinda mummy ke office tabar care din daddy gun nanny. Alhj lawal da alhj ismail na hango a gdan shi alhj lawal din, alhj ismail yace "yallaboi gashy mun samu wanda zasu siye gdan" alhj lawal yace "ahh to aikinka yayi kyau, ynxu kasan me nakeso da kai?" Alhj ismail ya girgiza masa kai da alaman a'a, alhj lawal yace "zakaje da wanda zasu sayi gdan, gdan alhj s.u ka nuna musu cikin am sure wajen dama ka nuna musu ko? " alhj lawal yace "eh amman yallaboi ai zan tauna mana asiri inna je gdan nasu dan zasu ganni gaskia baranje ba, muba ma wanda ze siyan file din gdan kawai yaje dashy ya nuna musu" alhj lawal yaja tsuka "kaifa baka da wayo Allah, taya zamu basa file din gdan? Ba seya gudu dashy ba, dolenka zakaje da shy kuma..." Alhj ismail ya katse sa "nifa baranje ba alhj" alhj lawal yayi murmushi daman already ya amso maganinsa gun bokansa ya sa acikin ruwan yace "toh shknan ni zanje, ga ruwa kasha ana zafi" ya zuzzuba musu a kofi kowa yakai baki alhj ismail yafara sha alhj lawal kuwa ya makale nasa a lebe kawai, alhj ismail nagama kurbewa bayan like 15mins alhj lawal yace "soo ya yanzun zaka je?" Alhj ismail yace "eh sosai alhj zamuje gdan alhj s.u mu saida gdansa" suka zarce da dariyan mugunta dukansu***
      Around 3:00pm su mummy suna zaune a garden dukansu me gadi yazo yacemata tayi baqi tace ya kariso dasu, alhj ismail dawasu maza biyu naga, wanda a kalla dayan zeyi 48yrs dayan kuma 55yrs haka, mummy tamusu sannu dazuwa, heedayah na ganin dady'n don moha tashiga tsoro shiko duk sanda suka hada ido seya mata murmushi, daddy kuwa jikinsa yafara rawa sosai dakyar mummy tayi calming nasa down, da wayo mummy ta kora heedayah ciki amman dan wayo irin na heedayah taqi shiga ciki ta labe daga wani lungu tana jinsu. Alhj ismail yace "ya jikin dan uwan nawa?" Mummy tace "da sauki" da har zata tambayesa ya jikinsa sekuma ta fasa. Ya ja numfashy sannan yace "hajia hafsat" ta amsa da "naam" yace "kinga wadan nan mutane?" Mummy tace "eh mun gaisa ai wani abu ne?" Alhj ismail yace "gdan nan zasu siye ko ince sun riga sun siye sun zo duba ne" mummy ta zaro ido "ehh?  Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Alhj ismail wata erin banzan magana kake ne? Ta ya zaka siyar mana da gda? Dama du zaman da mukayi dakai ba tsakani da Allah bane? Toh wlh kayi qarya, nd kasani  baraka taba siyar mana da gda ba sbd files na gdan ga ba a gunka suke ba suna gun mijina, mutumin banza amman Allah wadar din erin ku wlh kaji kunya mstww, ku tashy kubar min gda or else in kira police suzo su tafi daku wllh kaji na rantse" alhj ismail yayi murmushi sannan yace "me yayi zafi hajiya hafsa? Zamu tafi but tukuna" yasa hannu cikin aljihu ya ciro wata paper ya miqa wa mummy tasa hannu ta karba da full confidence dinta, abinda tagani cikin takardan ne yamun razana ta ba shakka wannan signature din daddy ne akan sunan alhj ismail da shaidar ya mallaka ma alhj ismail gdan nan nasa da yake ciki, da kyar mummy tayi gathering evidence tace "toh se meh? Wannan paper is not real" alhj ismail yace "dont decieve urself maman heedayah ke yar boko ce wanga paper is real tun wuri ku fara tattara kayakinku dan mutanennan suna bani kudi na i have no other option than in fita daku na karfi daga gdan nan" yasa hannu ya wabje paper'n yace da mutanen nasa "mutafi"

No comments: