Tuesday, 27 September 2016

TANA TARE DA NI...

TANA TARE DA NI... PAGE 88
BY MIEMIEBEE










 
     
      Kuka ne kawai Mami batayi ba kafin securities na wajen suka barsu suka shigo har take cewa aranta barata sake zuwa gidan Fannah ba ko Villa albarka. Bayan Anas ya bud’e musu k’ofan yamusu sannu dazuwa da Mami tayi oberseving fuskarsa kuwa setaga kamar shi d’inma baida lafiya, batasan saboda yadda ya damu da rashin lafiyar Fannah neba harshima yake affecting nasa.
    “Anas kaima bakada lafiyan ne?” Murmushin dole ya k’irk’iro.
   “A’a Mami mushiga daga ciki, she is inside.” Bayansa sukabi zuwa d’akin.
    “Mami” cewar Fannah cikin wani erin murya. “Subhanallahi Habibti” tayi maganan tana tab’a tempreture’nta. “Sannu kinji? Sannu, Anas meke damunta haka?” Shiru yayi yana nazarin taya ze fara sanar da ita face-to-face. Ganin baida na cewa Fannah ta amsa ta “Mami munje asibiti aka tabbatarmana juna biyu ne tattare dani.”
    “Kai toh Alhamdulilah, Alhamdulilah Anas shine baka sanar dani jika nane yakusa ko ta kusa isowa ba?” K’eyansa yashafa cike da kunya. “Toh Habibti Allah raba lafiya, sannu kinji? Wannan daman ai is normal nan da ‘yan satuka zaki dawo kanki na da se hak’uri.”
   “Sannu Ya Fannah, Allah raba lafiya” cewar Afrah tana yimata wani shu’umin kallo. Kai kawai Fannah ta kad’a mata. “Kina iya cin abinci?” Kafin ta amsa Anas ya amsa “a’a Mami tun jiya ba abinda tasha banda black tea.”

    “Toh ya kikeso d’an naki yay k’wari in bakiya chin abinci iyyeh Fannah?! Afrah zaki koma gida yanzun nan ki taho min da gauta dakuma zogale mu had’a mata miya ta samu taci.” Anas da bashi akace zechi ba shine yakai hannu bakinsa ya rufe kan wanda zeyi amai. “Mami is it necessary? Flower zaki iya chin miyan gauta koh? Zaki iya chi?” Kai ta girgiza masa.
    Kan gadon yanufa ta d’ayan side d’in ya zauna “zakici louisiana ko bufalo wings?”
   “Habeebi black tea nakeso.”
   “Toh ai kinji Mami tace baby’nmu will not be healthy in bakiya chin abinci, ko in miki frying sausage?”
    “Ni black tea nakeso” Kallonsu kawai Mami take “kun gama?” ta tambayesu. Shiru sukayi suna kallon ta. “Nace kun gama? Afrah wuce gida ki d’ibo min gautan.”
   “A’a Mami please abin beyi zafi haka ba” cewar Anas yana dakatar da Afrah daga tafiyar. “Akwai ragowar glorified rice na jiya zan mata reheating tachi.”
   
    “Shi glorified rice d’in kenan? Anas kaga fa duk wannan abubuwa na shirmeh ba taimakanta zasuyi ba kabari taci tuwo d’anku yasamu lafiya maza jeki Afrah.” Anas kan yayi kuka. Nan da nan Afrah taje ta dawo, Mami tashiga had’a miya bayan ta gama ta kawo d’akin da tuwon semovita. Take warin miyan gautan ya mamaye d’akin. “Habibti tashi kichi, kinji? sannu.” Hanci Anas ya toshe dan warin da miyan ke masa he can’t believe Mami zatasa masa Flower cin wannan abu shi dayasan haka ne ze faru da be kira taba in the first place. Da kanta ta zaunar da Fannah ta soma bata, loma biyu Fannah tayi tajawo bowl tayi amai ciki hakan ba shi ya hana Mami sake d’ura mata ba.
    “Mami please ya isa haka nan karta sake hararwa.” cewar Anas cike da tausayin Fkowersa.
    “Anas kasan me nakeso dakai?” Kai ya kad’a mata hankalinsa na akan Flowersa ganin yadda batason chin abincin hankalinsa ya sake tashi. “Kaja Afrah ku fice kubani gu in bata abincin nan, nasan tsayunwanka nan ke hanata ci, in baka nan ita da kanta zata zage taci tashi kufita.”
    “Habeebi please karka tafi kace mata banaso” Fannah tayi maganar kamar wacce zatayi kuka.
   “Fannnah banason shagwab’a fa tuwon nan da kike gani shi ze baki k’arfi ba wannan ruwan da ake ta d’ura miki wanda banda kumburi ba abinda ze saki ba” tayi maganar tana bin ledan ruwan da aka sawa Fannah da kallo. “Anas jiranka fa nake.” ta miyar da kallonta a garesa. “Da k’yar ya miqe amman yakasa barin d’akin. “Mami please kibita a hankali kinga batada lafiya.”
   “Naji zan bita a hankali fita ina jiranka.” Badan yansaso ba yafice Afrah tabi bayansa.

     Haka Mami tasa Fannah agaba ta riga d’ura mata miyan gautan kamar ba gobe tun tana hararwa har tadaina yazauna acikinta. “Good anjima kad’an kuma zakici miyan zogalen shima yana da amfani sosai, sannu koh?”
    “Mami kasheni kikeson yine? Dan Allah ya isa ni kitafi ma.”
    “Ai ina nan Fannah kinga yadda kika zube kuwa? Ace mahaifiyarki na raye amman kikayi wannan rama? Wannan abu da keda Anas kuka raina shi zai taimaka miki bawani bufalo wings ne komeh abin ban ma san shiba.”

****
    Tun kamin Azahar Mami ta tura Afrah gida gudun kar Aiman ta dawo ba kowa gida itako se bayan La’asr Anas yayi dropping nata bayan tabawa Fannah miyan zogalen kuma alhamdulillah bata harar ba, kunne sosai tajawa Anas da yadaina biye wa Fannah yana barinta tana kwana da yunwa, sauran ragowar tuwon kuma ya tabbata yabata zuwa dare in bahaka zata dawo gobe tabata da kanta.

    Kafin Anas ya dawo gida Fannah tariga tayi bacci, wani sabon ruwa yasa mata kamar yadda Dr. Mansoor ya koya masa sannan ya rage kayan jikinsa ya haye gadon shima tare da aza kanta a k’irjinsa yana me shafa bayanta a hankali anan shima yasamu yayi bacci se Maghrib ya tashi yayi alwala ya tayata tayi itama sannan yajasu Sallah, jikin nata alhamdulillah tunda har tasamu tayi Sallah duka a tsaye.
   Tana manne a jikinsa jiki ba k’arfi tace, “Habeebi zansha black tea.” Kai ya girgiza mata “Flower kinga Mami tace kar inbarki kina shan tea zallah tace se in kinci tuwon d’azu inbarki kisha tea.”
     “Habeebi wallahi tuwon ba dad’i please ka had’amin tea.”
    “Mom Hanan I know” yayi pecking goshinta “kinason Hanan koba haka ba?” Kai ta gyad’a “good then eat well se Hanan namu tafito healthy, kinji Mom Hanan?” Shiru tayi bata ce komai. “Yawwa Mom Hanan tashi inje in d’ebo miki toh.”
    Koda ya kawo abincin k’inci tayi da k’yar cike da dabara yasata ta soma ci har ya gama bata bata harar ba anan ne ya had’o mata black tea ya bata. Bayan sun idda Isha yasa mata last drip nata suka kwanta.

      Washegari ma da zazzab’i ta tashi sede ba kaman na jiya ba nayau da d’a  sauk’i, kamar yadda Mami ta buk’acesa ya mata reheating tuwon jiyan yau harda ‘yar kukanta dak’yar yasamu taci sam batason ci gashi kuwa shi kad’ai ne in taci bata hararwa bayan shi duk wani abinda takai baki seta fito dashi waje. Da rana Mami ta turo Afrah da miyan ayayo da d’anyen kub’ewa duka a had’e. Fannah kamar ta k’urma ihu shikansa Anas dayake bata amai abincin ke sasa amma haka ze dage yabata.
   
  ★★★
     Mami bata fasa kawo wa Fannah miyar gargajiya ba, acikin ikon Allah Fannah ta fara samu sauk’i in two weeks time tadawo old self nata sede sometimes da take tashi da morning sickness, jiri dakuma k’warnafi bayan nan bawani ciwo again. Babynsu da suka bata ko shi suna Hanan kuwa  nan cikin k’oshin lafiya.
     Yau ranar ta kasance Sunday Fannah na zaune akan dining table ba abinda babu shi agabanta inde kayan k’walama ne sauran ma ba iya cinsu ta iya ba amman tasa Anas ya siya mata ta tab’a wannan ta tab’a wancan ayayinda Anas ke a parlour se famana latsa wayansa yake da alama abu very important yake dan yadda yayi focussing akai. Chan data gaji da ciye ciyen nata ta tattara ragowar tasa cikin leda sanna ta miqe, sanye take da baggi T shirt da befi tsakiyan cinyarta a tsayi ba da hannunsa d’aya an jefar, gashinta kuwa takamasa gud’aya chan a saman kanta, zare zaren ragowan da basu samu shiga packing d’inba na akan fuskarta kasancewar sakwa-sakwa tayi packing d’in. Parlourn ta iso ta baje kan cinyansa ko uffan bece mata ba se harkar gabansa yake.
   “Habeebi” ta kira sunansa tana kallonsa.
   “Uhm Mom Hanan what is it? Har kingama shanye duk tarukuchan dake kan table d’inne?”
     “A’a.” Ta basa takaicaccen amsa.
   “Toh me kikeso?” Har a yanzu be d’ago kai ya kalleta ba hakan ya d’an b’ata mata rai. “Habeebi wai me kake haka da ko kallona baraka d’ago wannan blue eyes nakan barakayi ka kalleni ba.” Seda ya sake latsa wayan na kusan seconds talatin sannan ya d’ago blue eyes nasa “yes Baby machine me zan miki?”
   “Bansani ba seda ka gama replying nata kasan ina a raye ka cigaba da abinda kake” kafin tace zata tashi ya zagaye hannayensa a ‘yar kunkuminta ya dakatar da ita.

     “Wani irin magana kuma kike Flower? Yanzu har kina tsammanin akwai macen da zata iya snatching maki ni a duniya? (ko Fans albarka😜) i’m not replying any gurl kiduba wayana kigani.”
   “Eh daka yi deleting chat d’inba ai nasan baka sonmu da Hanan yanzu.”
    “Flower wai mena miki yaune kam? Naga alaman ba abinda ke miki dad’i kamar kiga kin k’untatamin, niko meh kikamin it will never change the love I have for you” daidai zeyi kissing nata kenan tasa hannu ta riqo lips nasa “kad’au yau ma wannan magic kiss nakan zeyi tasiri akaina neh? Toh bareyi ba sakeni nikam.” Sake matso da ita jikinsa yayi “tell me Mom Hanan why are you mad?”
     “Aww ma tambayana kake koh? Bayan tun d’azu kake ta danne dannen ka a wayanka baka damu ko *_INA TARE DA KAI_* ko bana *_TARE DA KAI_* ba, your phone is more important than me.”
    “Inji waye Mom Hanan? Kinason kisan me nakeyi a wayan neh?”
    “Banaso ai na riga na san-” bata k’are maganan ba yayi shutting nata dawani hot kiss sam tak’i basa had’inkai a farko dan tasan sa sarai he is such a bad kisser nan danan zesa ta mance da dukkannin problems nata ta yafe masa ba tare da tasan tayi hakan ba, sam yak’i sake ta, ya d’au alwashin se ya kashe mata jiki liqis tukuna, yana meh bin duk wani saqo a jikinta da hannayensa yana meh mata sending electric sparks. Ai duk yadda tayi dan k’in basa had’in kai ta kasa daga k’arshe seda tayi giving in wa kiss nasa, ta sa hannayenta duka cikin gashin kansa pulling him closer, se kissing juna suke so deeply, sun d’au tsawon lokaci suna abu d’aya sannan da hanzari suka hau romacing junansu ganin abin bana tsayawa bane na bugo legediz benz d’ina na rufo musu k’ofar parlourn harda cin tuntub’e na.

   ****_An hour later..._
     “Nikam kabar kallo na da wannan mayun blue eyes naka haka bad boy kawai.” Fannah tayi maganar tana mayar da T-shirt nata jiki. Anas kuwa na a kishingid’e jikin 3 seater da nickers zallah a jikinsa, ya yi crossing arms nasa a kan chest da wani killer smile a fuskarsa yana mata wani mayen kallo next abinda yaji shine shirt nasa da Fannah ta wurga masa a fuska, hannu yasa ya cire har a yanzu bebar murmushin ba. “Flower menayi kike cemin bad boy?”
    “Ai kafi kowa sani” daidai tazo wucewa ta gefensa kenan yajata ta fad’a jikinsa ya saketa sam yak’i.
    “Bansani ba tell me” yayi maganar numfashinsu na had’ewa dan yadda fuskokinsu ke kusa kusa.
    “Gashi kuwa I can’t resist you koda nace barin baka had’in kai ba at last senayi because you got it all Abu Hanan.” Pecking nata yayi a kumatu “so do you Mom Hanan.” Kanta tayi adjusting a jikinsa sannan tace, “Habeebi meh kakeyi amman d’azu a wayan?”
     “Baby Mamah bakiyi trusting d’ina bane?”
   “Nayi mana Habeebi kawai ina son sani ne.”
   “Okay kinsan yau Baba yacika 1 year 10 months da rasuwa koh?”
    “Ya Salam! Habeebi wallahi na mance I’m so sorry kaji?”
    “Is okay nasan bada gangan kika manta ba, ban tab’a fad’a miki bane saboda aikin lada ba’a son ana yad’awa, so kowani 2-2 months nake sa akai kud’i da kaya gidan marayu in memory of Baba.”

     “Owww! Kayi tunani me kyau Habeebi, Allah tura masa ladan kabarinsa kaikuma Allah cigaba da bud’i dakuma kare mana kai, Hanan and I love you so much.” Tayi pecking  nasa shima a kumatu.****

     _3 weeks later..._
   Daidai cikin Fannah nada 8weeks (2 months) kenan alhamdulillah jikinta da sauk’i sosai. Yau ranar ta kasance Monday as early as possible k’arfe 4:30AM Anas ya tashi shikad’ansa yahau shirya musu akwatinsu shida Fannah, suprise yakeson mata. Duk wani abinda zasu buk’ata be bari a baya ba seda yagama had’a komai sannan ya d’au ‘yar k’aramar hand luggage ya cika da kayan wasa da teddies na Baby Hanan kafin Asubah yagama had’a komai ya ajiye boxes d’in a parlour yadda Fannah barata gani ba.

    ****
     Fitowan Fannah daga bayi kenan tayi alwala, ta d’au hanyan wardrobe nasu dan ciro hijabinta Anas yayi sauri ya dakatar da ita “Mom Hanan wait hijabi kike nema koh?” Kai ta gyad’a masa. “Good gashi.”
     “Thanks amman banason wannan yanada nauyi nafison d’ayan barin d’auko yana cikin wardrobe d’in ai.” Gabanta yasha sabida kuwa duk hijabanta masu laushi yasa su cikin akwatin bayason ta bud’e wardrobe d’in tayi ruining suprise daya tanadar.
     “Habeebi wai me haka? Muna chin lokaci fah, kamatsa in d’auko hijabi na muyi Sallah.”
   “Ga wannan kisa.” Ya miqa mata  k’in amsa tayi “banason wannan yanada nauyi.”
   “Toh nikuma nace kisa wannan.”
   Haba manah! Habeebi so kake in jik’e kafin mu idar da Sallan ne?”

     “Flower ai sanyi ake karb’i kisa mana.” Kafad’a ta buga “ni banaji, matsa min.” AC’n d’akin ya k’ure “kinji sanyi ake karb’a kisa.” Seda ta galla masa harara sannan ta amsa tasa bayan da suka idar da Sallan ta nad’e hijabin as always zata miyar cikin wardrobe d’in, takai hannunta kan handle d’in kafin ta bud’e Anas ya dakatar da ita ta hanyan sa hannunsa akai seda ta firgita. K’irji ta dafe “Habeebi kasan ka ban tsoro please kadaina what if wani abu yasamu Hanan fah?”
    “I’m sorry in shaa Allah ma ba abinda ze sameta kawo in ajiye miki jeki kwanta.” Kallonsa tayi na ‘yan lokuta. “Habeebi wallahi you are hiding something from me, meh abun? Kuma mesa bakason in bud’e wardrobe d’in dakaina?”

    “Saboda Dr. Yace in hanaki yin any form of labour kuma ai bud’e wardrobe ma aiki ne, prince charming naki ze miki jeki kwanta.” Har a yanzu bata yarda ba. “Sekuma meh? There is still something you are not telling me.”
   “Oh! Mom Hanan kin cika bincike sekace wani spy” Turata gefe yayi ya sa hijabin sannan yaja hannunta suka koma suka kwanta. Daman tun jiya ya sanar da ita bareje office ba yau dan haka tasamu takwanta peacefully.

    _8:07AM_

 

*© MIEMIEBEE*

   beeenovels.blogspot.co.ke

4 comments:

fatima said...

Ki na kokari

Abusuhaylarh said...

wannan mrs. writers kina qoqari sosae muna godiya da wannan basira taki

Unknown said...

Thnks dear

Unknown said...

Tanks dear allah ya kara basira