KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
written by miemie👄
9⃣0⃣
Saalihah tace, "nasan sa sosai yanzu haka shi nake nema ido bibbiyu in nemi forgiveness nasa." Khadeeja tace, "haba dai?" Saaly tace, "Allah kuwa dan Allah ki rasa kice yazo ynzu in sauk'e nauyinsa dake kaina." Ba gardama khadeeja ta kirasa kan yazo ynxu yace an gama. Saaly se mamaki takeyi ita khadeeja 'yar babban gda ma bata k'i Yunusa ba se ita wanda babanta ba kowa ba gaskia, akoi lessons dayawa acikin duniyan nan wanda mutane basu dubawa. Bayan 20mins yace mata gasa gaban sch nasu. Nan duk suka fita da Saaly tagansa kwata kwata bata ganesa ba cikin wata honda CRV 2013 yake, baqa.
Ga wani freah dayayi yanzu kaman ba Yunusa data sani me jincheng rubber ba, Allah sarki duniya!. Shiko yana ganinta ya ganeta "Saalihah!" Yace tareda cire sunglasses dake idansa. "Na'am alhj Yunusa" nan suka k'ariso suka gaggaisa. Khadeeja tace, "baby Saalihah ce daman takeson maka mgn." Nan taja su Bint suka bawa su Saaly space. "Yunusa kaine kuwa?" Saaly ta tambayesa cike da mamaki "me kka ga?" "Naga kazama babban yaro ne Yunusa." Murmushi yayi sannan yace, "duniya knan kawai naji kinyi aure." Haka de suka ta hira kamar basu ba, daga k'arshe tace ita yafiyansa tazo nema sbd rashin mutuncin data masa a baya. Murmushi yayi sannan yace, "ba komai Saalihah se mugode wa Allah daya shiryar mana da Saalihar mu yanzu koba haka ba? So karki damu ni nayafe miki komai nasan da yarinta ke damunki da girman ki barakiyi abubuwan da kkayi daba ko bahaka ba?" " Hakane Yunsua, ngd sosai Allah saka da alheri. A ina kake aiki yanzu?" "Ni ai bana aiki kasuwanci nakeyi kinsan Khadeeja shopping complex dake opp wunti market?" "Eh karka gayamun wancan babban plazan naka ne?" Murmushi yake sosai "da sunan princess d'ina na bud'e." "Kai amman namaka murna sosai Yunusa Allah baku zan lfya, namaka murna sosai." "Kema, ya mijinki? Gashi naga kinyi nauyi Allah sauk'eki lfy" "ameen ngd, lfyarsa qlou" tafad'a a takaice nan ta k'olla masu khadeeja kira suka k'ariso. Suna isaowa Khadeeja tace, "ya bnga kuna hawaye ba?" Duk suka kwashe da dariya hira sukatayi sosai sannan Saaly tamusu sallama kasancewar yamma yakusan yi.
Haka de rayuwa ta cigaba da kasance wa Saalihah cikin mutanen dataci kud'insu sosai guda biyu ne yarage da alhj me credit card dakuma me mota, sauran kuwa ta nemesu ta rasa su, wannan biyun sukadai suka rage mata de a takaice. Se suleiman data masa walak'anci. Missing Fudail nata kuwa kullum tanayi saidai ba kamar da ba ta koyi rungumar k'addara yanzu. Fudail kam ina abin kwata kwata is not easy on him.
Mu kwana mu tashi be bar komi ba. A yau ake neman 1 week bikin Fudail da Asma'u. Har an kai kayan lefe gdansu kuwa duk an sake furnishing sauran zuwan amarya. Fudail duk ya rame yayi bak'i yakoma wani abu daban ga Asma'u kam ta dage se ta auresa ba abinda yake masa dad'i. Baki suka had'a da Habeeba a koda yaushe setana video taping Saalihah tana d'aukanta hoto tana ma Fudail sendn, musamman yasiya mata samsung galaxy me uban flash. Kullum cikin kallon hotunan Saaly yake da playing videos nata, shi kad'ai yake basa farin ciki. Duk sanda yayi wa daddy maganan cancelling auren kuwa nuna masa yake aure dole ne tsakaninsa da Asma'u tunda shi yace yana santa. Haka yata kuka kamar d'an yaro.
Cikin Saalihah kam masha Allah yana neman kusan 5 months yanzu, yayi buf yayi k'ato abinku da cikin 'yan biyu. Cikin nata ba k'aramin kyau ya mata dukda kuwa hnklinta ba'a kwance ba kullum tunanin Fudail nata take she can't bliv actually Fudail nata ze auri wata yayi zaman aure da eta kuma. Ji take kamar ta kashe kanta.
Kasancewar bara ayi event ko d'aya abikin ba aka d'aura aure da safe. Da daren ranan da aka d'aura ma Fudail aure ne daddy yazo yasamesa yana kwance a d'akinsa se kuka yakesha sekace shine amaryar. "Oya Fudail ka tashi lokacin zuwa gdan amaryarka yayi." Haka yana had'a daddy da Allah ko kad'an daddy be tausaya masa ba kuma yace inhar beje gdansa ya kwana ba yau zeja masa Allah ya isa haka ba yadda ya iya daddy yasa sa mota tare da masa Allah kare.
Fudail ji yake dama yayi hatsari a hanya ya mutu ya huta kawai, he can't bliv an d'aura masa aure da Asma'u. He can't bliv daddy ya masa auren dole ya rabasa da Saalihar sa the love of his life ba. Bayan ya kai gdan ne sanda ya b'ata lokaci a bakin gate sannan yayi honk me gadi ya bud'e masa ya ahiga yayi parking. Kawai seya soma tuna Saalinsa da warhaka suna sama a d'akinsu suna hira ko suna wasa. Da kyar ya iya ya shiga cikin gdan yaga komai an canza duk furnitures d'in anyi replacing nasu da wanda suka fi nada kyau k'olla yajiyo da sauri ya goge sannan ya haura sama zuwa d'akinsu inda yake da tabbacin can aka kai shegiyar Asma'u. Ya shiga d'akin da niyan cin ubanta as how he promised her dama.
Yana bud'e k'ofar yaganta zaune kan gado an lullub'eta a ransa yace "yau sena lahira yafiki jin dad'i." A fuace ya haura kan gadon ya kwaye mata mayafin.
Besan sanda ya koma baya ba da gudu ya tsaya a bakin k'ofar dan ganin fuskar dayayi a gabansa. Tsaya tukun, dan yadda yake missing Saalihah ne yasa yafara immagining nata kokuwa ita Asma'un aljana ce tana canza kammani dan wannan fuskar Saalinsa yake gani a gabnsa tana masa murmushi. Ganin baida niyan ce komai se mayar da numfashi yake yasa Saaly fad'in "honey lfya kuwa? Sekace aljana ka gani. Abeg come sit." "Asma'u dan Allah dama aljana ce ke, yaushe kamanninki ya koma na Saalihah ta?"
"Fudail ba Asma'u bace Saaliharka ce, nice." "No no ba Saalina bane wannan, Asma'u youre just trying to fool me." "Well let me prove it for you." Nan ta mik'e ta nufa wajensa shide gashi zahiri Saalinsa ce a gabasa amman yaksa believing kissing nasa tafarayi tun yana dodging har jikinsa ya mutu shima ya fara kissing nata back sun jima suna abu d'aya sannan tayi pulling lips nata. "Now you believe its me ko?" Kai kawai ya giad'a mata a hnkl tabbas wannan Saalinsa ce haka lips nata yake anytime suna kissing. Besan sanda ya cafko ta ya matso ta kusa da dashi ya sake fara kissing nata ba kamar ze cire mata mak'ok'oro. Sun jima suna abu d'aya sannan ya sakota yayi hugging nata tightly wane za'a kwace masa ita.
"Saalihah sweetheart its really you, but how comes? hannunsa taja suka zauna kan gado ya kwantar da ita ajikinsa. Tace, "yau ba da kai aka d'aura auren Asma'u ba da asalin saurayinta aka d'aura mata aure kayan lefen da kuka kai gdansu ma banaka bane na saurayin nata ne. Nima 2 days ago umma take gayamun. Daddy yayi hakan ne dan yasaka kayi nadaman abinda kamin da a baya. You're mine and mine alone Fudail, no one can take ever take you away from me." Kwanciya kan gado yayi ya kwantar da ita kan gadon nan suka hau romancing juna ni miemie nace an dawo knan a hnkl na rufo musu k'ofar d'akin. Daddy ya kira ya riga masa gdy, daddy yace ba komai son ur hapiness mean the world to me, Allah baku zaman lfya.
Washegary! Kafin su fito daga d'aki Habeeba tagama shirya musu breakfast. Suna a d'akinsu Fudail se shafa cikin Saalinsa yake yana feeling 'yan biyunsa he can't wait for them to come out nanma sanda sukasha romancing juna sannan suka fito rik'e da juna. Sukayi having breakfast yayi spoon d'aya ya bata har suka gama. Habeeba ba k'aramin jin dad'in re union na aunt nata da uncle nata tayi ba tunda Allah ya kawota duniya bata tab'a ganin love dayake kasheta kamar na Saalihah da Fudail ba.
Fudail and Saalihah have been destined to be together tun suna ciki. Nothing could eva come btw them, soyayayn dasuke ma junansu is unexplainable. Muma Allah bamu true lovers masu san mu kaman Fudail da Saalinsa wanda sukeda aure kuma Allah sa auren nasu ya d'aure yasa suma su so juna kamar yadda Fudail da Saalihah suke san junansu. Ameen!
Fudail baya barin Saaly tako d'aga tsinke. Leave na 2 weeks ya karb'a daga office shi adole wai sabon aure ya sakeyi. Soyayya suke bazawa like never before kullum suna mak'ale da juna suna romancing junansu. Ko fita bassa yi. Abin nasu har yasoma yin yawa sekace 'yan biyu da suke ciki. Ba wanda bare sha sha'awar soayyan Fudail da Saalinsa ba.
★★★★
Yau k'imanin one month da remarriage ko re union nasu Saaly da Fudail knan. Ko kad'an baisan zuwa office yafison a koda yaushe yana jikin Saaly yana shan d'uminta haka itama tafison a koda yaushe tana jikinsa tana shan k'amshin turarensa. kullum de cikin video call suke da juna. Cikin Saalihah kam masha Allah se girma yakeyi a koda yashe kuwa tare suke zuwa scanning dr Hassana ma takusa yin aure itama tasamu true love nata santa yake sosai sosai.
No comments:
Post a Comment