Thursday, 30 March 2017

'YAR GATA CE!

BY MIEMIEBEE
PAGE 85
 March 2017

  Last chappy in dedication to each and every reader❤️❤️❤️❤️




    In 3 days more return flight nasu to 9ja ya tashi. Afreen harda kuka ita wai bazata koma 9ja ba, Al'ameen kansa yaso su dad'a prolonging zaman nasu achan amman kuma zasuyi resuming school soon enough.
    Wannan karan Afreen bata tsula fitsari ba amman de tayi kuka kam. Safe and sound Allah ya dawo dasu a hankali suka sake settling. 2 days da dawowansu suka shirya dukansu as a family suka fita unguwa gidan Adeel. Zeezee na shiga gidan events of maltreatment da Adeel yayi mata ya soma dancing akanta da sauri ta kawar da tunanin suka k'arisa ciki. Gidan se k'amshin turaren wuta yake, seda mutane kad'an-kad'an da suka zo yin barka. A parlour suka zauna Afreen se neman yin 6arna take amman Zeezee ta rik'eta gagam. In some few minutes Ruky ta fito rik'e da d'ayan baby'n haka Adeel ma. Amsan na hanun Ruky tayi Adeel kuwa ya miqa wa Al'ameen na gunsa. Afreen da Khaleefah wane su cinye babies d'in they couldn't keep calm. Gaisawa sukayi cike da mutunci sannan su Al'ameen sukayi congratulating nasu.

   "Mammy are the babies ours?" Afreen ta tambaya tana neman cirewa baby'n dake hannun Zeezee hula.
    "No na Uncle da Aunty ne."
  "Mu ina namu?"
   "Suna nan zuwa in shaa Allah Princess."
  "No I want them now, we are going home with them right Khaleefah?"
  "Namu ne da zamu tafi dasu?" Yace da ita tare da hissing. Wane Al'ameen yasan _f*ck you_ Afreen zata ce yayi sauri yayi covering lips nata " don't say that Princess if you do baza muje kasuwa mu siyo miki babies ba."
   "Toh nayi shilu zaka saya min?"
  "Yes Sweetheart."
   "Sure Da da?"
  "Absolutely." Se anan tad'an ji sanyi.
  "Toh zamu tafi Ruky, se kuma ranan suna yara masha Allah kamanninsu hak ba kuma marabansu da Adeel."
  "Haka Khaleefah ma ai ba marabansa da Da danshi har ma Afreen even though ita da akwai jinin ki sosai a jikinta." Cewar Ruky tana wasa da bakin mayafinta.
   "Ai next idan na tashi haihuwa me kamanni na zan haifo haka kawai muta haifan masu kamanninsu." Dariya dukansu suka sa.
  "We'll get going" cewar Al'ameen yana k'ok'arin mik'ewa.
   "Har ka gaji da rik'e matar taka kenan Maj-Gen" fad'in Adeel. Bewildering Zeezee da Al'ameen suka tsaya kallon Adeel.
  "Sorry?" Apologized Al'ameen.
  "Ban fad'a muku ba ko? Na hanun kannan de takwaran matarka ce Zainab na hannun Zeezee kuma takwaran Ruky Ruqayya."
   "Adeel are you serious?" Zeezee ta tambaya sounding delighted.
   "Yes Zeezee."
  "Kai ban yarda ba, haka wai Ruky?"
  "Gashi kuwa ya fad'a miki."
   "Kai ban san da wani bakin zan muku godiya ba wallahi, so am this special to you, nagode sosai Allah ya raya ya d'ayyiba nida Ya Al'ameen are so grateful Allah yabar zumunci."
   "Ameen" duka suka amsa.
  "Mungode Adeel Allah yabar zumunci, ba zancen tafiya ai bari na koma in zauna tunda me sunan Princess d'na aka sa." Dariya duka sa saki "Kai gaskia you guys took me by suprise yanzu har kumin takwara bazaku sanar dani ba in taho da akwati naba? Khaleefah kaga nikam nayi maka kamu."
  Baki ya zumburo lallai ma Mammy ta raina shi dayawa baby'n take expecting nasa ya aura?
  "Kayi shiru ko bakaso ne? Idan ka bari na sake haifan na miji fa mashi zan baiwa."
  "Eh ki bashi ni tamin baby dayawa." Habaa wani dariyan suka sake sawa. "Ya Al'ameen bani me suna na kaga" da wasa da wasa har suka d'ibe kusan awa basu sani ba tsabagen yadda hira tayi dad'i. Yaran ba a iya banbance su ko Ruky bata soma iya banbance suba da numbering da tayi musu a tafin k'afa take gane su. Zeezee de dad'i kashe ta takwaran ta har biyu yanzu.

    Sun zo tafiya Afreen ta 6arke da rigima ita wallahi se an basu baby d'aya ba yadda Al'ameen beyi ba don ganar da ita fa baby'n bawai an haifa musu bane nasu Adeel ne amman tak'i jinsa se kuka take da k'yar Zeezee ta d'agata suka fice, nan ma da suka koma gida basu tsira ba, kuka tayita musu har seda bacci ya kwasheta. Al'ameen na miqe akan gado Zeezee kuwa tana tsifan kai a k'asa a gefen sa Al'ameen ya kalleta yace;
   "Toh Princess seki san nayi fa Afreen nason siblings twins kuma."
  "Toh ai daga kaine, shoot me sharply kaga in ban sambad'o twins d'in ba."
  "LOL haka ne?"
  "Eh mana."
  "Yafa kamata ace akwai ajiya na achan Princess, Afreen is 3 years 2 months old amman ko alaman ciki babu tattare dake."
  "Karka damu Sweetheart soon enough I'll be carrying your baby again."
  "I can't wait to be a Daddy for the third time." Murmushi kad'ai ta sakar masa tana me cigaba da tsifan ta. "In tayaki?"
  "Ai ka gaji Sweetheart d'azu fa kayi wa Afreen."
  "When it comes to my family bana gajiya hauro nan kizo mu tsefe miki."
  "Are you sure?"
  "Oh come on Princess." Cike da jin dad'i ta miqe ta fad'a jikinsa tare da kissing nasa lightly "I love you my soldier." Wink ya mata sannan ya kwantar da kanta akan cinyansa ya shiga tsefe mata har bacci ya isketa a wajen.


****
   Life moved on, a sunan 'yan biyun Ruky kaya sosai Zeezee ta kai mata barin ma na yara, Ruky da Adeel se godiya tun daga rana me kaman na ranan suka k'ulla everlasting zumunci basu ta6ayin 3 weeks basu ziyarci gidajen juna ba da wasa da wasa Ruky da Zeezee suka zame tight friends haka Adeel da Al'ameen ma tamkar yaya da k'ani haka suka zame, komi idan Adeel zeyi seya nemi shawara gun Al'ameen. Afreen ko sede ranan da basu je gidansu Ruky ba kokuwa Ruky bata zo gidan su ba seta ta da bori ita a bata babies d'in duka bama guda d'aya ba duka take so yanzu.

•*•*•*•*•* 4 months later...*•*•*•*•*•
   For a week or so kenan Zeezee ke feeling weakness da kuma nausea hakan yasa yau da kanta tayi dropping kids nata a school daga chan ta wuce asibiti inda akayi mata gwaji bayan results ya fito Dr tayi congratulating nata game da k'aruwan data samu. Ciki ne d'auke da ita. Zeezee can't wait ta sanar da Al'ameen nata she is pregnant again. Scanning aka yo mata inda aka gano cikin ma na 'yan biyu ne ba d'aya ba and they are one month old. Dad'i akan dad'i kenan ga ciki gashi kuma na 'yan biyu? What else can she ask for? Printing out photo scan d'in tayi ta koma gida sounding excited and thrilled. Mama ta soma kira ta sanar da ita sannan Lubiee se Ruky Mama after asking them to promise her bazasu sanar da kowa ba batason Al'ameen yaji labarin a waje tafison ta fad'a mai da kanta. Bata ta6a nunawa Al'ameen batada lafiya ba bale wai tace mishi taje asibiti. A ranan da ze dawo tayi aiki sosai ta had'a kan dining ta watsa musu roses kan gado sannan ita da yaranta sukayi wanka tsaf suka shirya in white dukansu. Not long enough Al'ameen ya iso nan su Afreen suka je suka tarosa, suna shigowa ya sauk'e yaran yayi hugging matarshi rabonsu 3 months kenan. Bayi ta rakasa ya watsa ruwa sannan suka fito suka ci abinci bayan sun k'are yaran duk suka nufi d'akunan su dan duba tsaraban da Da da ya kawo musu. Anan Zeezee da Soldier'n ta suka samu kansu suma. "Muje d'aki Sweetheart I have a suprise for you."
  "My Princess bata gajiya da suprising d'ina kullum and guess what? I love your suprises."
  "Tashi muje toh" d'akin suka nufa inda ta wuce wardrobe ta ciro photos d'in ta miqa mai. Ya kalla yafi sau goma amman ya kasa gane mene abin saboda gudan jini suke har yanzu basu cika halitta ba, ba kai balle k'afa da har zesa ya gane mutane ne.
  "Princess what is this?" Ya tambaya at last.
  "Me kake gani a wajen?"
  "Dots guda biyu." Dariya tasa sosai da yace dots guda biyu.
  "LOL toh dots guda biyun nan baby twins naka ne."
  "Excuse me?" Ya fad'a unbelievably.
  "Yes am one month pregnant and it's a twins gasu nan ga d'aya ga d'aya." Ta nuna mishi. Watsi da photos d'in yayi ya d'agata sama yana juyi da ita a yayinda take faman dariya se chan ya sauk'eta yayi mata brushing light kiss on the lips. "Princess are you serious?"
  "Yes Sweetheart just a week back nima nayi confirming I can't tell you how happy I am."
  "Not as I am, I can't wait to finally meet our twins my carbon copies of course."
  "Whick kind you carbon copy? In shaa Allah dani zasuyi kama nayi imani da hakan."
   "LOL zamu ga toh, Princess thank you ashe de ni d'innan sharp shooter ne."
  "Come on nide na iya maintaining abinda ka bani."
  "Owww haka ne? are the kids aware?"
  "Nop kai nakeso ka sanar dasu."
  "Yau akwai shopping ki shirya yanzun zamu fita."
  "Kai Sweetheart I love you, I love you, very very much" kisses ta shiga showering masa a face har seda ta gaji "and I love you more and more and more and more... till infinity."
   "What do you think our twins sex are Sweetheart?"
  "Either of thesame sex they are or different sex I just love our kids Princess I can't wait to shower them with love, care and compassion."
  "I know you will Sweetheart you are such a great Dad, you are my inspiration and role model I have no one to look upto except for you."
   "Allah ya inganta ya sauk'e ki lafiya Princess you are the best Mother every child would want to have, Allah ya cigaba da baki ikon tarbiyyar mana da yaran mu ya kuma biyaki da gidan Al~jannah, ya cigaba da kai rahama kabarin iyayenmu ameen. My love for you shall never die may we live long to witness our grandchildren's marriages." Tana hawaye tana dariya duk don murna da farin ciki ta amsa da "ameen Sweetheart I love you morethan I can ever let you know." Face nata yayi cupping da both hands nasa tare da kissing away tears natan, "cry nomore Princess today is one of the best day of our lives kinsan wani abu?" Da sauri ta kad'a kai "twins d'innan ba a 9ja za'a haife su ba, a favorite country naki zamuje ki sambad'o mana su achan." Hannayenta ta zagaye a wuyansa "really Sweetheart? Zamu sake komawa Washington?" Ta tambaya sounding thrilled.
  "Over and over and over again har se randa kikace min Sweetheart Washington ya fita miki a rai."
   "Awww I love you" daga fad'in haka tayi owning lips nasa kissing him with all that she got.

    _Some minutes afterwards..._
  "Kids where are you?" Shouted Al'ameen "ku fito ko nida Mammy mu tafi?" Daga cikin d'akin Afreen tayi shouting "nooo!!!!" Da gudu ita da Khaleefah suka fito suka tsaya gab a gaban Zeezee da Al'ameen da sukayi inter wining fingers nasu.
   "Da da, Mammy where are we going?" Khaleefah yayi tambayan.
  "Shopping lil Man."
 "Yeyyy! I love shopping" cewar Afreen "what are we going to shop?"
   "Babies wear, items, and everything."
 "Wow! But we don't have any baby Da da."
  "We do Princess right here " ya dafe cikin Zeezee. "Mammy is pregnant akwai twins namu acikin Mammy twins irin na Aunty Ruky guda biyu kyawawa kaman ki."
  "Really Da da?" ta fad'a sounding delighted tana daka tsalle "kunje kun siyo a market kuma?"
  "Yes Princess ba kika ce kina so ba?"
  "Yes I do."
  "Muma mun siyo nan da lokaci kad'an Mammy zata haifo mana su."
   "Yeyyyy!!!! Nima zan zama big sister'n su."
  "Sure why not?"
  "Da da are you serious that Mammy is pregnant?" Asked Khaleefah.
  "Yes lil man."
  "Mammy are you?"
  "I am My lil Soldier you are soon going to be a big brother again you and Princess."
   "Yeyyy!!!" Da gudu ya fad'a jikinta ta d'aga shi sama Afreen ma ta fad'a jikin Da da shima ya d'agata sama. "Are we ready to shop for our twinsets?"
   "Yesss we are!" suka fad'a at the peak of their voices suna murna. Fitowa duka sukayi Khaleefah da Afreen suka ruga a guje cikin mota suka wuce third sit inda suka saba zama, nan Al'ameen ya rufo k'ofa tare da rik'o hannun Princess nasa "I love you my price possession, my one and only Princess."
  "I love you more my heart race and beat I am yours forever." Owning lips nata yayi giving her the kiss of her life sun ma mance a waje suke. Dan gulma tun daga mota Afreen ta hangesu, da sauri ta ta6a Khaleefah.
  "Khaleefah! Khaleefah! look at what Da da and Mammy are doing." Rufe mata ido yake sonyi kaman yadda ya saba aiko ta k'wace kanta da iya k'arfin muryanta ta dannawa lovebirds kira; "Mammy!!! Da da!!!"
   Murmushi both parents suka saki sannan suka sake juna a hankali, smiling to each other suka miyar da kallonsu kan Afreen dake musu waving hand ta window tana murmushi. "I love you" tayi shouting.
  "We love you too our Princess" suka fad'a a tare "and you too our last standing Soldier" tare da blowing musu kisses "and my twinsets." Al'ameen yayi adding yana mata murmushi na sosai from the bottom of his heart. ❤❤❤❤




 *•*•*••*••*•*•**•*•*••*•*•*•*•*•*•*•*•*
   *TAMMAT BI HAMDULILLAH!!!*
 *•*••*•*•*•*••*••*•*••*•••*•*••*•*•*•*•*
   
   ANAN NI MIEMIEBEE KE AJIYE ALK'ALAMINA NI MA. DA FATAN NA ISAR DA SAQON DA NASO ISARWA GA DUKKAN WANDA YA/TA KARANTA WANNAN LABARI, INDA NAYI KUSKURE KO NA FAD'I BA DAI-DAI BA ALLAH YA YAFE MIN, AMEEN.

    Littafafan marubuciya;
1.) NA YARDA DA KE
2.) NA FI TSANAN KA
3.) HEEDAYAH
4.) KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
5.) BEHIND OUR LOVE
6.) TANA TARE DA NI...
7.) 'YAR GATA CE!

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
    *ACKNOWLEDGEMENT;*
   _FIRST OF ALL MIEMIEBEE WOULD LIKE TO THANK *YOU* FOR READING A PIECE OF HER WRITE UP. A BIG THANK YOU TO EACH AND EVERY OF MY SUPPORTER/FAN THAT MADE IT THROUGH OUT THIS JOURNEY OF #YGC🎀 IT WAS WITH Y'all SUPPORTS, LOVE AND CARE THAT MADE ME PASSED EVEN THROUGH THE DARKEST OF DAYS AND ALL THE CHALLENGES I ENCOUNTERED DURING #YGC AND FOR THAT MIEMIEBEE IS SAYING HATS OFF TO Y'all. I REMAIN LOYAL.

   A big shoutout to these classical and unique group members of;
  MIEMIEBEE NOVELS group 1&2.
  MIEMIEBEE FANS club 1,2 & 3.
  YAR GATA CE FANS club 1 & 2
   MY BLOG READERS and to each and any other group that loved and cared for me and YGC. MIEMIEBEE na alfahari daku from the bottom of her heart.❤️

    MAY WE ALL MEET IN ALJANNATUL FIRSAUS YEAH AND EVEN THE HATERS TOO😅.

   *Don't forget to follow me on wattpad @miemiebee* OR stay tuned on my mobile blog beeenovels.blogspot.com

   WITH THIS, AM SAYING, *MA'ASSALAMA* CANT WAIT TO SEE Y'ALL IN MY UPCOMING ENGLISH NOVEL _THE BAD BOY GAME #TBBG_ TAG AND SAVE IT, BE ON WATTPAD AND TIGHT YOUR SEATBELTS, THERE WILL BE CASTS AND EVEN SHORT VIDEOS THERE SO DON'T MISS OUT. ROCKING WATTPAD LIKE WE BEEN SENT FOR IT! #TBBG WILL HIT YOUR SCREEN BUT NOT TOO SOON.😅*

     #OneLove from Miemiebee👄

3 comments:

Unknown said...

Wow so exciting, Allah ya kara basira

Unknown said...

Wow! sannu da kokari sis, kamar kada YGC ya kare, mungode sosai Allah ya kara basira. We can't wait for TBBG.

Unknown said...

Mashaa Allah, we're so much grateful Miemiebee. Allah ya kara basira, can't wait for TBBG. We luv u so much.