Saturday, 25 March 2017

‘YAR GATA CE!

BY MIEMIEBEE
PAGE 73
March 2017




  "Sweetheart I don't care about that all I care about is you, bazan iya kwatanta maka kalan farin cikin da nake ciki ba yanzu. This is like your second life saboda you nearly died, and for this I am renewing my vows to you. Na farko I promise bazan sake zarginka ba saboda I trust you fiye da yadda na yarda da kaina, secondly bazan sake tada maka hankali ba ko nayi maka kuka ko zuciya saboda baka dawo min gida hutu ba nasani kaima ba a son ranka kake tafiyan ba. Thirdly bazan sake posting pictures naka a snapchat ba, and lastly I will love you like there's no tomorrow, I'll take care of you with all that I got, I'll cherish our love with care, compassion and seal it with trust. This is just how much I love you."

      Murmushin dole ya k'irk'iro "thank you Princess and In shaa Allah I will never betray your trust, I love you even more." A hankali ta kwantar da kanta bisa d'ayan gefen chest nasa "our Little Soldier missed you so much kullum cikin kicking d'ina yake where is daddy where is daddy."
   "Little Princess de."
  "No Soldier ne."
   "Time shall tell, so tell me meya sameki haka kika rame? Am sure ba tension d'in gudun rashina bane kawai."
  "Seriously shine Sweetheart."
   "Princess!"
  "Promise you won't freak out koda na gaya maka" tayi maganan tare da d'ago kanta a hankali tana kallonsa.
  "Okay I promise."
  "Are you sure?"
  "Come on Princess."
  "I nearly miss carried our child b-"
  "What!" Yayi exclaiming "Princess taya ya? Me kikayi aiki ko?"
  "Oh God! Sweetheart you promised baza kayi freaking out ba."
  "Na karya promise d'in little Princess d'ita ce fah, aiki kika tayi koh?"
    "Sweetheart ba aiki ban-"
  "Aiki ne na sani" ya sake katse ta.
  "Ba aiki bane da aka kirani aka sanar dani cewa you were attacked ne shine gabana ya fad'a trust me ba aiki bane yamin yawa."
   "What of now is the baby's condition stable?"
  "It is."
  "How sure are you Princess? Taya zan yarda ma."
  "Kawo hannunka" a hankali ya d'aga tasa a nata sannan tayi placing akan bare cikinta, "ka tsaya kaga soon enough zeyi kicking."
   "In batayi ba kinsan da akwai matsala ko?"
  "Zeyi ju-" kicking da baby'n yayi ya hanata k'arisa maganan data fara.
   "See I told you" ta sanar dashi tana dariya.
  "How adorable I can't wait to finally meet my Little Princess."
  "Nikuma a sani a trash can ba."
  "Habba! Princess kece root d'in happiness d'ina kinsan there's no how zan saki a trash can."
  "I love you" a hankali tayi pecking cheeks nasa "bari in kira Mama in sanar da ita ka farfad'o and Mama Babba also daman da yau sun taho amman wheather condition ba kyau."
  "Ayyah ba amfani ai tunda ba mutuwa nayi ba I'll call her up ince mata su fasa."
  "Kabarsu mana ai kad'an ya rage baka mutun ba kai naji tsoro Sweetheart I can't imagine life without you na rasa Baba banjin zan iya rasa most beloved male person again a rayuwa na."
  "I am here for you Princess" ya sanar da ita affectionately.
  "And I appreciate that My Soldier." Nan da nan ta kira Mama ta sanar da ita harma ta had'asu wayan suka gaisa haka ma sukayi da Mama Babba, ita kam dan murna har kuka sanda tayi duda hakan tace zata shigo gobe amman Al'ameen ya hanata baya son tazo ta wahala saboda ko tazo ma ba abinda zatayi Zeezee can take care of him. Da k'yar ya iya convincing nata ta yarda kan bazata zo d'inba.

    Dinner me rai da lafiya Mama ta kawo musu da kanta suka sake gaisawa da Al'ameen tayi masa ya jiki. Bayan tafiyan ta Zeezee tayi assisting Al'ameen yayi wanka sukayi alwala sannan sallah ta zuba musu abinci da kanta take serving nasa har suka gama ci yasha anti-biotics nasa. Kayan baccinsa tayi assisting nasa yasa sannan tasa nata itama tayi shimfid'a a k'asa zata kwanta da wuri Al'ameen ya tsaidata.
   "Princess me kike shirin yi haka?"
  "Zan gyara wajen kwanciya na ne."
  "Nan kuma fa?" yayi nuni da gefensa.
  "Sweetheart naga baka da lafiya I don't want to be a burden to you kuma kasan yanayin kwanciya na."
  "I still don't care Princess taya ni zan kwanta akan gado ke da kuma little Princess d'ina a k'asa its not possible zo mu kwanta."
  "Come on Sweetheart its nothing kar ka damu I can manage down here."
  "I insist Princess kizo mu kwanta anan, I miss you, I miss your arms and legs wrapped around me kinji? Zo mu kwanta." One last look and smile ta masa sannan ta kashe musu wuta a hankali ta taka taje ta kwanta a d'an space dayayi creating mata suna sharing same pillow.
   "Princess?"
  "Na'am My Soldier."
  "Yau haka zamu kwana?"
  "Is something missing kana buk'atan wani abu ne? Tell me."
  "I miss your head on my chest, nafison inyita shak'an k'amshin shampoo na gashinki har inyi bacci." Dad'i sosai taji ta shiga blushing "is that so My Soldier?"
  "Yes Princess place your head over my chest."
   "Sweetheart ka manta akwai ciwo ne a wajen yanzu? Banason in fama maka."
  "You won't ai ta side da babu ciwon ne zaki kwanta please do, I miss everything about you." Ba gardama ta aza kanta bisa k'irjinsa a hankali tare da aza hannunta kan cikinsa. "Thats My Woman" ya fad'a tare da zagayeta da d'ayan hannunsa shima.
   "I love you Sweetheart."
  "And I love you more lets sleep." A hankali beautiful sleep yayi taking over control nasu duka.

    Washegari ko school bata fita ba saboda kula da Al'ameen da take, breakfast kala kala daga gun masu kawo gaisuwa suka samu se wanda Zeezee ta za6a. Ba k'aramin kishi tajiyo ya tokareta ba dataga nurse tazo yiwa Al'ameen dressing ciwonsa ba abinda yafi bata haushi kamar yadda hannun nurse d'in ke ta6a naked body'n Al'ameen nata. Don tsan-tsan kishi tasa hankali taga yadda nurse d'in ke dressing d'in ta kuma k'udurta a ranta cewa next itace zatayi wa mijinta. Taso ace a sallamesu a yau amman hakan be yuwu ba sede gobe inji Dr'n. A d'akinsa suka yini ranan se hira suke suna telling juna just how much they missed each other and kissing each other away like there's no tomorrow. A washegari da Nurse tazo dressing Al'ameen Zeezee ta amshe tray d'in daga hannunta ba shiri. Da mamaki both Al'ameen da Nurse suka tsaya kallonta "sorry Ma'am excuse me zanyi mishi dressing ciwon sa ne."
  "You are excused" Zeezee ta juyo cike da rangwad'a tana sanye cikin wani purple strapless silky gown daya mugun amsanta. Ta kama gashinta a tsakiya jelan na yawo. "Na iya I'll dress my husband myself." Murmushi Al'ameen ya saki don tun jiya da nurse d'in ke dressing nasa ya lura da kalan kallon da Zeezee keyi mata, Zeezee'nsa kam bade kishi ba.
  "But Ma'am-"
  "Let her please ta iya she can dress me" Al'ameen ya fad'a giving no room for arguement. Shegiya nurse sam bataji dad'i ba tafison tayi masa saboda tana ta6a muscles nasa indirectly. Wani haushi Zeezee ta jiyo kan ta mutu, ba yadda ta iya tace, "thank you" tare da ficewa. Seda ta rufo k'ofan Zeezee ta kawar da kanta daga gun tare da furta "shegiya snaatcher kawai" ai kuwa se kunnen Al'ameen. Ba yadda beyi ba don basarwa ya had'iye dariyan nasa amman ya kasa. Sosai ya tsaya yana dariya har gun ciwonsa na mai zafi amman ya kasa yayi shiru, adorably kuma cike da haushi Zeezee ta tsaya tana kallonsa da ace wani mumuna ne da tuni ta juma da sauk'e haushinta a kansa. Although dariyan nasa haushi ke bata but she still finds him cute yadda dimples nasa suka lotse dakuma yadda perfect teeth nasa suka bayyana.
   "Eh kata dariyan kai kuma." In between laughter yace, "I'm sorry Princess I just can't help it me tayi da zaki kirata da shegiya ita kuma, aikinta fa kawai take."
  "Aikinta? Are you kidding me Ya Al'ameen? Kai bakaga yadda take rubbing hands nata a jikinka bane? Lallai! Aikinta ko shafamin jikin miji ai kaga reaction nata da nace ni zan maka."
   "Uhm-uhm toh ke yanzu Princess kin iya ne?"
  "I had to practice yestarday banason ana ta6a min kai anyhow."
  "Ashe Princess ta iya kishi haka."
  Bayan ta k'ariso gabansa ta ajiye tray d'in akan table tace, "nifa ban ta6a nuna maka bane Sweetheart amman harta su Ayshah blood sisters naka ina kishi dasu I don't know why but bana son inga kowa kusa da kai se ni sekuma baby'nmu" ta k'are maganan both hands nata akan cikinta. Murmushi ya sakar mata tare da sake matso da ita kusa dashi.
   "You" ya nuna ta da yatsa "and our baby" ya aza hannunsa akan cikinta "completes me, you don't have to get jealous don kin ganni dasu Ayshah, sister-brother bond kad'ai ke tsakaninmu but deep inside nafi sonki fiye dasu fiye da kowa bayan Mama Babba."
  "I know right Sweetheart shiyasa nima nake sonka kaman zan mutu." A hankali yayi kissing kan cikinta "I love you even more Princess."
  "So are you ready to cry?"
  "Cry kuma what for?"
  "For the dressing, nasan ka da saurin kuka ga kuma yadda d'aye bandage keda zafi ka dage kar kayi kuka kaji? Zan baka sweet."
  "LOL" ya furta sa'annan ya tsaya dariya sosai "soldier'n? Soldier'n kike cema rago Princess harda zaki basa sweet? Oh! Now I know the sweet you are talking about."
  "Wann- Kai Sweetheart!" Tayi exclaiming gano inda ya dosa "Baby na ya zama bad boy, which sweet were you thinking of?" Gira ya d'age mata yana neman zaunar da ita kan cinyansa, "oh come on karka d'au wannan spell d'in zeyi aiki a kaina fa, you are sick seka samu sauk'i tukuna."
   "Har yaushe kenan Princess?"
  "As long as it takes I'll wait."
  "Nikam I can't wait cause I missed you so much."
  "Really?" Tayi maganan tana zagaye hannayenta a wuyansa. "You missed my legs wrapped around you?"
   "Seriously Princess nafi missing naki fa kawai bana nuna miki ne." Zama tayi a hankali kan cinyansa "you know nafi missing naka atimes har kunya nakeji yadda bana iya hak'ura da kai yadda nake tambayan hak'k'i na frequently."
  "Shh! Princess don't talk like that we are husband and wife ba kunya a tsakaninmu we are one and kinsan wani abu?"
  "No tell me."

    "Anytime kika cemin in baki hak'k'in ki or na gano kina buk'ata na kinsan how you always make me feel?" A kunyace ta kad'a kanta. "I feel like the World's best man ina gani like duk duniya ba wanda ya kaini iya komi ace a precious soul like you is asking and is in need of me I feel like a King and hakan ba k'aramin k'ara miki so yake a zuciya na ba anytime you ask me in bed son da nake miki alokacin is like tears from the sky it never ends so kar kiji kunya na kinji? I love it anytime you ask me, alokacin sha'awan ki ke building rapidly in me." Lamo tayi tana baza ido a k'asa. "Kinji Princess?" A hankali ta gyad'a kai "so nima am asking  you for bed now I need you." Cike da kunya ta d'ago kanta tana kallonsa "Sweetheart you are sick I don't want to stress you out mubari kad'an samu k'arfin jiki kaji? Don't think saboda banyi missing naka ba nayi rejecting naka. Wa ya isa yace beyi missing a lion as you ba, kasani saboda I want the best for you ne nayi hakan nasan koda a yanzu mukayi mating we both won't enjoy ourselves kamar yadda ya kamata saboda bakada k'arfi sosai, next time okay?"
  "Okay Princess your wish is my absolute command, I'll patiently wait."
   "I love My Man." A hankali yayi owning lips nata ya shiga kissing nata inda take miyar mishi da martani, sun d'au tsawon lokaci suna abu d'aya sannan a hankali tayi pulling out tare da kwantar da kanta bisa chest nasa. "A kowani heart beat d'ina dad'a sonka nake Ya Al'ameen." sannan ta d'ago kanta "so are you ready to cry?"
    "LOL Princess kinfa iya neman tsokana zan rama ai your labour time is coming."
   "Ce maka akayi ni zanyi kuka a labour room? Kaide kar kayi kuka don nasan cire bandage da akwai zafi especially masu saurin kuka irinsu Sweetheart."
  "Hah! Zamuga ni dake wa zeyi kuka ma yanzu."
  "Nine da ciwon da zanyi kuka? lallai ma!" Ta juya zata sanya gloves kenan a garin haka ta buge cikinta jikin edge na table d'in da k'arfi.
   "Arrrggghh!" Ta saki Kara cike da azaba tare da rik'e cikin nata a yayinda hawaye ke forming rapidly a idonta. "Princess!" Al'ameen yayi maganan a rikice tare da miqewa tsaye ya kama d'ayan hannunta data sauk'e daga kan cikinta ya zaunar da ita kan gadon yana me mata sannu. Hawayen take har yanzu tana rik'e da cikinta, "Princess sorry, am sorry please stop crying in kira Dr?" Dan azaba tama kasa amsa sa seda taga ya miqe tayi sauri ta rik'o hannunsa "just stay with me" ta fad'a da k'yar. Komowa yayi ya zauna a gefenta tare da kwantar da kanta akan laps nasa yana shafa gashin kanta soothingly. "Sannu kinji?" A hankali ta gyad'a kai, sunyi about 5 minutes a haka sannan Zeezee taji pain d'in ya d'auke kad'an-kad'an take ji.

   "Sure kar in kira Dr? Maybe kinyi hitting kan little Princess."
  "No don't bother yabar min ciwo she'll be fine."
  "Sannu kinji?" Hannunsa ya aza kan cikinta a hankali yana shafawa, da murmushi kwance fal a fuskarta ta aza hannunta kan nasa. Seda ya tabbata she is back to normal yace, "zaki kwanta in kira nurse d'in tamin dressing wound d'in?"
  "No way ni zanyi maka."
   "You are wounded Princess."
 "No I'm not." Da taimakonsa ta miqe ta buk'acesa daya miqo mata tray d'in a hankali ta shiga 6are bandage d'in itan da ba a jikinta ciwon ke ba amman itace meyin awch! Wash! Kallonta Al'ameen ke yana murmushi bayan ta gama 6are bandage d'in taga irin girman ciwon "omg!" Tayi exclaiming "Mutanen nan are so cruel, ji yadda suka miyar min da chest na Sweetheart d'ina? Allah ze sak'a mana sannu kaji?" Tayi maganan tana neman fara kuka.
   "Princess you are not crying are you?" Hannu tasa ta share hawayen nata "Sweetheart baka ga girman ciwon bane? It is worth crying."
  "Ai nasani I told you se kinyi kuka, nikuma bana son ganin hawayenki zan kira nurse in chan ta gama min kawai."
  "Wallahi no way na gwammaci ina kuka inyi maka da wancan shegiyar ta ta6a min kai." Nan ma dariya ta basa "Princess me tayi na ce mata shegiya kuma?"
  "Ban sani ba" haka tana hawaye ta samu tayi mai dressing ciwon tasa sabon bandage tayi sealing. "Thank you Baby Machine, I love you."
   "I love you more get well soon. Yau zamu koma gida ba?"
  "Yes Princess."
    "Bari in shirya mana kayakin mu toh."
   "Zan tayaki."
  "No no way baka da lafiya rest yanzu zan gama okay?"
  "Okay Princess" pecking nasa tayi a cheeks sannan ta miqe a hankali ta shiga tattara musu kayakinsu. Da yanmacin ranan suka koma gida. Mutan arziki se kiran Al'ameen da Zeezee suke a waya suna musu jaje wasu kuwa suna zuwa har gida ma. Next call da Al'ameen yayi receiving ne sam be gane wace ba dan kuwa bashida ma lambarta amman be wani damu ba saboda a tunaninsa jaje tayi mai kawai and thats all. Washegari suna zanne a dining suna having lunch lamban ya sake kira kasancewar wayan na a hannun Zeezee tayi sauri ta miqa mishi seda ya karance number'n yaga it seems familiar. "Sweetheart won't you pick up?"
  "Am doubting the number meshi ta kirani jiya ta gaisheni yau kuma fah?"
  "Pick up kaji mana yi sauri." Da kalamunta yayi picking up amman besa a handsfree ba Zeezee kanma harkan gabanta take tana tattara kan dining table. "Hello Ya Al'ameen."
  "Na'am" ya amsa sama-sama.
  "Ina yini?"
  "Lafiya" nan ma yace.
   "Ya jiki kuma?"
  "Alhamdulillah."
  "Baka gane wace ba ko?"
  "Yeah not really."
  "Ayyah Khadeejah ce."
  "Pardon? Khadeejah daga ina kenan?"
  "Uhm... K'awar Zeezee."
  "K'awar Zeezee? Kuma a ina kikayi picking digits d'ina?"
  "Please kar ka damu ita ta bani nace mata zan yi maka jaje ne."
   "Oh I see, Weren't you the one that called yestarday?"
  "Eh nice."
  "In jaje ne ai na jiya ma ya wadatar ko ba haka ba Khadeejah?"
  "Eh hakane na kira in gaishe kane kawai yau."
  "Are you also married?"
  "Uhm..."
  "I asked a question."
  "Yes I am but-" katse wayan yayi karap a kanta dai-dai lokacin da Zeezee ke fitowa daga kitchen kenan. "Har ka gama wayan ne?" Ta tambayesa.

   "Princess come over" ya buk'aceta tiryan tiryan taje ta samesa ya zaunar da ita bisa cinyansa. "Kinsan any Khadeejah?"
   "Meya faru?"
  "You'll know about it soon but answer me first."
   "Okay inada about 4 friends Khadeeja's amman am in contact with two only sauran tun secondary school rabuwan mu."
  "Wacce da wacce kike tare dasu yanzun?"
   "Well akwai Khadeeja Baffah ita batayi aure bama tana BUK tana karanta medicine se da Khadeejah Saje ita kuma tana da aure anan garin Bauchi."
  "Khadeejah Saje definitely" ya fad'a silently.
  "Why ka santa ne?" Tayi maganan bewilderingly.
  "Kinga number'n daya kirani anan?"
  "Ehem" ta fad'a tana gyad'a kai curiously.
   "She is your friend Khadeeja Saje, ta kirani jiya yau ma ta sake kira and she told me ke kika bata digits d'ina." Ido da baki Zeezee ta bud'e to her ultimate suprise "Khadeeja Saje!" Ta furta. Yarinyar dake da aure take neman mata miji? Lallai akwai world war.
  "I know thats not true."
  "It is not Sweetheart nasha giya ne da zan d'au numbanka inbaiwa wata?"
   "Abinda ya d'aure min kai kenan aina ta samu?" Bayan dogon nazari Zeezee ta furta "omg! Sweetheart yarinyan nan munafuka ce, I can vividly remember everything. Ina ranan nan da nace maka wata friend d'ina ta tambayen wai a ina nasami balarabe innan?"
  "Yeah uhumm..."
  "So I saw tayi taking screenshots d'in picture nakan ta biyoni whatsapp tayita yaba wa kyanka har na mata sending wani again ma nima dan sokanci. So se was it last 3 weeks mukaje sunan wata friend d'inmu acan muka had'u tace na bata wayana definitely anan shegiyar ta kwashi digits naka. Lallai she's messing with the wrong bitch, Ya Al'ameen d'ina takeso?"
  "God! Zeezee ni bance miki tana sona ba please."
  "But alamu sun nuna ai, idan ba sonka take ba taya zata hau kiran ka frequently haka? Wallahi se na nuna mata rijiya ba wajen wasan yaro bane, where is my phone?" Ta miqe kenan Al'ameen ya sake zaunar da ita ta sake mik'ewa. "Sit."
  "No am not."
  "Princess sit."
  "No."
 "I said sit Princess" ya fad'a calmly
 "Sweetheart-"
  "I know sit down okay? We'll take care of it" badan tanaso ba ta koma ta zauna akan cinyan nasa, ji take as if taje ta maquro wuyan Khadeeja.
   "Sweetheart wannan ba time nayin abu sanyi-sanyi bane taya zata min haka?"
  "I know Pr-" shigowan call na Khadeeja ya katse sa, "itace ko? Itace ko? Pass me the phone." Ta fad'a zuciyarta na tafasa.
   "No Princess kice mata meh?"
  "What needs to be told."
  "Kinga bakida lafiya banason ki tayar da hankalinki akan abinda be kai ya kawo ba."
  "Toh yanzu kai me zakayi?"
  "Wa'azi za'a mata." Yana kaiwa nan yayi picking ashe duk anan kallonsa Zeezee ke seda tayi timing nasa sannan ta fisge wayar ta miqe da sauri "Princess bring it back" ko jinsa batayi ba ta fad'a kitchen tasa lock.
   "Toh munafukar Allah, shegiya la'ananniya me siffan 'yan wuta." Zuciyar Khadeejah taji ya buga dum! Jin muryan Zeezee. "Kuma wallahi idan kika katse wayar nan yanzu zan bugo mota na nazoni har gidanki in sanar da mijinki abinda kikeyi dog kawai."
  "Zeezee please kiyi hak'uri duk beyi zafi haka ba."




*MIEMIEBEE.        TEAM #YGC!🎀ZAIMEEN flames🔥🔥🔥*
    Beeenovels.blogspot.com 👄

1 comment:

Unknown said...

Su zeezee manya kishin ne haka? Godia muke MIEMIEBEE da nishadantar damu da kike. Allah ya kara basira