Wednesday, 29 March 2017

‘YAR GATA CE!

  *BY MIEMIEBEE*
  Page 78
  March, 2017




       Suya da malt Al'ameen ya tura Sadeeq ya siyo masa da Zeezeensa inda suka baje a kan rug suka ci abin su, ya bata ya ci har suka cinye a yayinda Khaleefah keta baza bacci akan gado tun wankan da Al'ameen yayi masa yaji dad'in jikinsa. Hira suka tayi se kusan to 1am suka kwanta su biyu maqale da juna da Khaleefah a tsakiyansu. Ba tare da 6ata lokaci ba bacci yayi awon gaba da Zeezee tsabagen gajiya da hidimomin data sha a ranan.

 _3:05am_
    Kaman meh alarm Khaleefah ya farka ya shiga kuka, itama Zeezee ji take as if like tayi kukan bata son wannan tashi tsakan dare na Khaleefah, yata bacci safe da rana se tsakar dare ya tashi ya hana mutum bacci. Da k'yar ta iya bud'e idonta ta d'auro niyan d'agasa kenan taga Al'ameen ya bud'e ido shima.
  "Am sorry Khaleefah ya tada kai kaima."
  "Its no big deal ki koma bacci abinki."
  "Shi kuma fah kaga fa kuka yake har yanzu."
  "I'll take care of him, nasan kin gaji jiya rest kinji?"
  "Awwwn! Toh bari na bashi nono yasha seka d'auke shi."
   "Ba akwai wanda kikayi saving mishi a feeder ba d'azu? Don't worry zan bashi."
  "Thank you Sweetheart."
  "Shhh! Go back to sleep I love you."
  "I love you more." Bargo ya ja mata ya rufeta tare da pecking nata a cheeks sannan ya d'ago crying Khaleefah ya miqe dashi.
   
      Kan dressing mirror ya nufa ya d'ago feeder'n sannan yaja kujera ya zauna ya shiga bashi, seda ya kusa shanye feeder'n tas sannan ya k'oshi sede har yanzu beyi bacci ba. Murmushi Al'ameen ya saki tare da miqewa ya kwantar da Khaleefah a jikinsa yana zagaye d'akin dashi yana bubbuga bayansa. Ido d'aya Zeezee ta bud'e tana kallonsa, just how lucky is she having Al'ameen as her husband? Ba abinda baya mata girki, kula da yaro, tsifa komi yana mata she can't ask for more. Bata san lokacinda bacci yayi awon gaba da ita ba. Al'ameen kuwa yafi 30mins suna zagaye d'akin da Khaleefah anytime ya duba face nasa sede yaga yaro na zaro dara-daran idanunsa yak'i yin bacci daga k'arshe zama yayi akan wani wrecking chair ya kwantar da Khaleefah a kan kafad'ansa yana jijjiga shi kad'an kad'an, ahaka bacci yayi over taking nasu both.

   Asuban fari Zeezee ta tashi ta6a gefenta tayi taji wayam! Bed side lamp ta kunna, cike da tashin hankali ta miqe zaune da niyan sa ihu ganin ba Al'ameen ba Khaleefah. Bata kai ga sake ihun ba ta hango most adorable soldier'nta and son suna bacci peacefully. Murmushi ta saki at their sight sannan ta miqe ta tako gun a nitse, hannu ta miqa ta gwada d'ago Khaleefah in the process Al'ameen ya bud'e ido. "Sorry didn't meant to wake you up."
  "I know you didn't mean to Princess, good morning."
    "Morning, Khaleefah ya hana min kai bacci ko? Mesa kuka kwana anan ba a kan gado ba?"
   "Ban san yaushe nayi sleeping off anan ba nima yak'iyin bacci se kawai muka zauna anan."
  "Ayyah kawo in kar6esa toh Asubah yayi seka samu kayi sallah." Da "toh" da ya fad'a ta amshi Khaleefah, Al'ameen ya fice bayi fitowansa ya sanya jallabiyansa ya tarar da Zeezee zaune gefen Khaleefah tana binsa da kallo. "Princess bazakiyi sallah ba baza kuma kiyi bacci ba?"
   "I wanna watch you pray."
  "Zanje Masjid ne."
  "Har Masjid?"
  "Har ne Princess? Masjid dayake gida."
  "Ni na fison kayi a nan."
 "Princess ni kad'ai sekace maye?"
  "Eh ai nima haka nake sallan ni kad'ai ranan da kace se kaje Masjid so kaima kaji how it feels like yau."
  "Nop ni zanje Masjid."
  "Please Sweetheart I just wanna watch you pray, bana gajiya da jin sautin qira'an ka."
  "Zolayan de."
  "Am serious kasan bazanyi teasing naka ba ai." Murmushi ya mata sannan ya shinfid'a sallaya ya shiga yin Sallah a yayinda Zeezee ta nitsu tana sauraron sautin Al~Qur'anin da Al'ameen ke rairawa. Yana idarwa yayi azkar nasa sannan ya hayo gadon suka kwanta kaman yadda sukayi d'azu. Anytime his arms are wrapped around Zeezee bacci bayi mata wuya nan da nan ta koma bacci shikuwa sam ya kasa komawa saboda tunanin tafiyan da ke gabansa a yau gashi be sanar da Zeezee ba. Wajajen k'arfe takwas ya miqe a hankali ya zare hannunsa daga rik'on da Zeezee tayi masa ya nufi bayi yayi wanka daman akwatinsa a shirye yake. Paper ya 6alla ya rubuta wani note a jiki ya ajiye a gefen side drawer'n kanta sannan ya miqa yayi pecking nata a forehead sannan a cheeks nata then Khaleefah, daga nan ya fice.

   9:30am Kukan Khaleefah ya tada Zeezee, cikin bacci ta jasa jikinta ta sa mishi mama a baki kum yayi tsit ita ko ta cigaba da baccinta. Sha Khaleefah ya cigaba da yi har seda wani baccin ya sake d'aukan shi. Ba Zeezee ta tashi ba se kusan to 11am. Bayan dogon miqan da tayi ta dafe gun Al'ameen taji wayam da sauri ta bud'e idonta ta tarar ba yi nan se tayi zaton ko yana bayi ne amman jin ba alaman motsin mutum a bayin ta sake shiga duhu, to ina ya shiga? A garin mik'ewa daga kan gado hannunta ya bige letter'n daya mata dropping akan side drawer. Da sauri ta d'aga ta bud'e ta shiga karantawa kaman haka;

    _My Sleeping Beauty is now finally awake to read this short note of mine. I'm sorry I couldn't bring myself yestarnight and even today's morning to tell you zan wuce Abuja, saboda ina tsoro banason hankalinki ya tashi, I pray it don't now. I love you to the square of infinity, take care of yourself and our little soldier for me, ban da kuka please and kiyi hak'uri don't get mad at me saboda ban sanar dake ba I just couldn't bring myself to you. Will call you up immediately idan na isa. Yours Soldier XoXo._

   Murmushi kad'an ta saki tana me share k'wallarta "I will never go mad at you again Sweetheart Allah isar da kai lafiya." Bata kai ga ninke letter'n ba wayanta ya shiga ruri tana dubawa taga Al'ameen ne ke kira without hesitation ta d'aga wanda hakan ya mugun basa mamaki ya d'au ma bazata d'aga ba. "Assalamu Alaikum" ta fad'a sounding thrilled and happy.
  "Wa Alaikumus salam Princess, good morning."
  "Morning My Soldier ya kake? How was your trip?"
  "Alhamdulillah munyi landing tun d'azu naso kiranki amman nace kar nayi waking naki up from your beauty sleep."
  "Ai kuwa yanzu na tashi Khaleefah kam nata bacci."
   "So Princess you are not mad?"
  "Why should I be Sweetheart? Na fahimci komai, I totally do so kar ka damu kaji?"
  "Thank you Princess thank you so much for understanding, na d'au zakiyi min zuciya ma kik'i picking call d'in."
  "I'll never ignore your calls again, never."
  "Am pleased."
  "Watanni nawa zaka yi?" Be 6oye mata ba yace, "2 months 2 or 3 weeks."
  "Ayyah toh Allah bamu tsawon rai, I will be patiently waiting for your return I love you."
  "I love you more Princess ba k'aramin farin ciki kika sanya ni ba yau d'innan."
  "Glad I did, kar na cika ka da surutu barin je inyi wanka nima in shirya nakega zan bi Mama in k'arisa arba'in d'ina a chan gida gashi dama in 3 weeks time zamu bud'e school."
  "Oh toh ba matsala hakan ma yafi ai, school kam ya kusa zuwa k'arshe ai Princess keda kike final year yanzu, Allah kawo ranan da zaki gama muyi grand celebration."
   "Awww really?"
  "Yes Princess I want to make you the most happiest woman on earth."
  "Am already happy Sweetheart thanks for everything se mun sake waya I love youuuuu muahhhh!" Tamai blowing kiss.
  "I love you more" jira yayi seda tayi hanging tukuna.

 ***
   Life continued, da d'ad'd'aya da dad'd'aya jama'a suke watsewa har suka gama watsewa sannan Zeezee tabi Mama suka koma gida. Ba k'aramin ji da sabuwar motar nan tata da Al'ameen ya sai mata take ba kullum tana cikin wankewa da kanta, in three weeks time d'in suka bud'e makaranta, duk da irin rikici na Khaleefah hakan besa Zeezee taja baya kota kariya da karatun ta ba, yaro na girma yana dad'a kyau yana kuma sake kama da Babansa, gashi da k'iba plumpy dashi saboda shan nono ne dashi. Mama na assisting Zeezee sosai wajen kula da Khaleefah amman idan Zeezee tayi mata rashin kunya ko kuwa suka samu misunderstanding seta fake a gefe tana kallon Zeezee na drama da Khaleefah tana mata dariya. Haka yau ma fad'a ya had'asu da Mama, Zeezee ita wai sam shan nonon Khaleefah ya isheta zata had'a masa da madara Mama kuma tace ita bata ji abinta haka ba idan ma za'a fara bawa mijinta madara se idan yakai 5 months, haka itama ta wahala da Zeezee time da take baby haka Baba Allah ya jik'an rai yake tisata a gaba yace seta shayar da ita.
  "Wallahi ni na gaji yaro kullum shan nono seya miyar min dasu slippers tukuna bayan nan yata sani jin yunwa ba gaira ba dalili."
  "Eh haka zaki hak'ura kamar yadda na hak'ura nima."

   "Wallahi bazan iya ba madara zan had'a mishi dashi, idan na fara tests ko exams fah?"
  "Kinji na rantse Zeezee bazaki bawa yaron nan madara ba watanninsa nawa ne? Ina jiya yayi biyu? Nonon zeta sha seya tsotse su tas su zama ledan pure water bama slippers ba, d'agasa ki basa ko baki jin kukan da yake ne?" Banza da ita tayi se tura baki take tana bin Khaleefah dake ta faman kuka da dirty look. "Aw sena mareki zaki d'agasa?"
   "Wallahi Ya Al'ameen zan kira" tayi maganan tare da d'ago Khaleefah ta nufi d'akinta dashi. Akan gado ta baje seda ta gama hararan crying Khaleefah sannan ta zaro maman d'aya ta sa mishi a baki nan yayi shiru sekace bayi gidan se shan abinsa kawai yake. Layin Al'ameen ta shiga gwadawa, seda ya kusa tsinkewa ya d'aga kasancewar yana bacci. "Uhn-uhn" yayi clearing voice nasa. "Halo Princess?" Ai kawai ta saki masa kuka, kukan ma irin me k'aran nan cike da shagwa6a wane 'yar yarinya. Cike da tashin hankali ya hau tambayarta ko lafiya. "Princess what's wrong? Why are you crying like this? Its okay please kinji? Am here for you."
  "No you are not" ta fad'a still tana kukan.
  "I am Princess meya faru? Bar kukan ki fad'amin zanyi iya k'ok'arina inga na share miki hawayenki. Keda waye ne? Lecturers at school?" Kai ta kad'a wane yana gabanta sannan tace, "a'a."
  "Mama?" Nanma "a'a."
  "Lubiee?"
  "Nooo" yana kaffa-kaffa yace, "Khaleefah?"
  "Ehhhh shi, Khaleefah." Ita dariya ma ta basa yanzu akan Khaleefa take wannan kuka? Lallai kuwa akwai aiki danne dariyan yayi sanin halinta ya tambaya;
  "Meh Little Soldier na kuma ya miki?"
  "Ya fiye shan nono dayawaaa" ta fad'a tana jan k'arshen zancen tana me cigaba da rusa kukan shagwa6anta tsakani da Allah. A rayuwa idan akwai abinda Al'ameen beyi gajiya dashi shine shagwaban Zeezee, idan tace zatayi kuka tsakaninta da Allah takeyi tamkar 'yar yarinya.

   Tunda take da Al'ameen bata ta6a jinsa yayi dariya haka ba irin na yau, k'walla yake sosai amman hakan besa yadena dariyan ba, don dariyan da yake har yana neman sata yi itama amman ta cije ta matse sema dad'a 6ata mata rai da yayi, sake sa wani kukan tayi dagaske abinta, ganin Al'ameen yak'i yin shiru ya saurareta se kawai ta katse wayan. Tsan-tsan dariyan da yake  bema san ta katse ba seda ya tsagaita dariyan tukuna yace, "Princess am sorry please. Halo?"  anan ya gano tayi hanging ma ashe. Without hesitation ya shiga kiranta wanda har yayi 3 missed calls bata d'aga ba se a karo na hud'u tana me kukan har yanzu.
   "Oh come on! Princess meh abin kuka haka don Allah? Ai abin priding nema ace d'anki na shan mama sosai, kinga nonon ki nada kyau kenan kuma ke bakiga yadda Khaleefah ke k'ara haske da k'iba ba? Don't you know you are the reason behind it all?"
  "Abinda zaka ce kenan? Kai baka tunanin wahalan da nake sha, 24/7 fa ina kan shan tea kullum saboda samo masa ruwan nono idan ya tashi sha d'aya seya zuk'eni tas, ya shanye wannan ya shanye d'ayan baya bari na da komi."
  "Toh Princess ya kika iya? Dole kiyi hak'uri ko da yunwa kikeson ki fara barinsa? Remember Baba ne fah."
 "Ni bance da yunwa ba madara nake so in had'a mishi dashi Mama wai bazan yi ba."
  "A 2 months d'in Princess? Haba ki tausayawa Baban mu mana yayi k'arami ai dayawa."
  "Ya Al'ameen wallahi ban iyawa, so kake ya zubar min da nono nan da nan kace ka gaji dani ni banaso."
  "LOL inde nine karki damu da hakan ko ya kike I love you balle ma don Khaleefah kad'ai ba abinda ze samu mamanki kiyi hak'uri kinji? Ko na k'ara miki salary'nki ne?"
  "Ni bana so."
  "A'a zan k'ara miki 100k yayi?"
 "Nifa bance ka k'ara ba."

   "Ni nayi intending ko halan ze d'an toshe bakin kuka da k'orafin nan, next salary'nki 100k zan tura miki in shaa Allah."
  "Toh na gode amman Sweetheart kasan bazan zo in iya da feeding Khaleefah ba ko? Especially idan na fara tests da exams d'ina."
  "We'll think of a solution Princess idan ya kai 5 months seki fara basa milk d'in."
  "Har 5 months abinda Mama tace kai ma zaka ce? Ai dama nasan ba ka sona yanzu se Khaleefah."
  "La la la you know thats not true." Da k'yar fa ya samu Zeezee ta yarda se Khaleefah ya kai 5 months ta fara basa milk, da dabaransa kuma ya sata tayi promising nasa zatana feeding Khaleefah whenever he is hungry.

   Se da Al'ameen yayi watanni uku cus sannan ya buga waya wa Zeezee waya yace ze dawo, dad'i kasheta she can't tell how much she missed him a kullum idan sukayi waya so take ta tambayesa when will he be back amman tuna alk'awarin da tayi mai na bazata sake sasa a damuwa ba yake sa ta yin shiru. Da wata d'aya kenan tun maganan da sukayi on phone call regarding complain na too much shan nonon Khaleefah izuwa yanzu ba k'aramin weight Khaleefah ya k'ara ba ga gashin nan tubarkallah sam Zeezee bata yimai aski sede sau d'aya ta ta6a mai trimming saboda yadda yayi tsawo. Bata isa ta shiga ATBU ba da Khaleefah saboda tsoron masu kanbun baka da take, last time data shiga dashi dan dole ta sake dawo dashi gida kowa seya tsaya ya amshe sa ya yaba kyansa which is very dangerous. Kayakinta kap ta shirya Mama ta mata rakiya ta buga motarta ta dawo gida. Fav na Al'ameen ta shiga had'awa amman Khaleefah yak'i barinta tayi aiki gashi tabawa Baaba hutu tun komawan ta gida, a ranan ta kira Baaba tace gobe ta dawo. Duk uban kayan wasan Khaleefah ta fito masa dasu amman yak'i yayi shiru yayi wasa se kuka yake. Dolenta seda ta had'a tea tasha ta samu ruwan nono ta shayar dashi da k'yar ta samu yayi bacci sannan ta cigaba da aikinta. Bayan ta sauk'e girki tayi shara dasu goge-goge sannan lastly tayi wanka tayi ma Khaleefah ta feffeshesu d a turare ta shiga yi musu selfie har seda taji ana bud'ewa Al'ameen gate. Khaleefah ta tattara a hannunta kafin ta isa parlour har Al'ameen ya shigo da sauri-sauri taje ta samesa tayi hugging nasa da Khaleefah a tsakiyansu, sede don yadda yayi missing nata hakan be masa ba, amsan Khaleefah yayi ya ajiye sa kan kujera sannan ya matse Zeezee gagam a jikinsa yana bata wani irin demanding but yet affectionate hug. A hankali ya saketa yayi owning lips nata basu san yaushe suka fad'a kan kujera ba, kad'an ya rage basu zauna kan Khaleefah ba. Sun zurfafa suna abu d'aya kawai suka jiyo ihun Khaleefah da sun ma manta yana gun tsabagen yadda hankalinsu yabi abinda suke. Cike da kunya Zeezee tayi pulling out tana lasan lips nata a hankali shima Al'ameen haka.
   "Smart guy ko kaima kanaso kayi joining in ne?" Al'ameen ya tambayi Khaleefah. Tana murmushi sosai tace, "tsiya de irin nasa shi baya son yaga am enjoying myself ne kawai yanzu ka dawo ma baze barni in more ka ba."
   "Ai har sekin gaji dani Princess hutun 2 months ba wasa bane."
  "Are you serious Sweetheart?"
  "I am Ummu Khaleefah."
   "Yeyyy!" Ta fad'a jikinsa "I missed you so much, morethan I can ever tell
  "Not as I do Princess rabo na dake tun kafin ki haifi Khaleefah har wani rashin lafiya nake ji."
   "Baka kaini ba Sweetheart I miss My Hot Lion."
  "Yau kam sekin d'ebe min duka kewanki da nake."
  "Allah yasa Khaleefah ya barmu toh."
 "LOL" ya furta tare da dawo da kallonsa kan Khaleefah ya d'aga sa sama yana masa wasa "little man wai dagaske baka barin Mummy?" Da mamaki suka ga yana dariya sosai harda sauti. "Ai kuwa kaji ya amsa ka yace eh baya bari na wallahi da daddare bana iya bacci idan ya kafa shan nono, gashi koda yayi bacci na zare seya kuma tashi, dole seda maman a bakinsa muke bacci ban isa in ce zan cire ba."
  "Ayyah Princess gashi harkin d'an zube kad'an ko zamu fara basa madaran ne yanzu?"
  "No mu bari seya kai 5 months d'in he is 3 yanzu ai."
  "Toh Allah kaimu sannu ko? Allah kad'ai ze biyaki karki gaji da mu."
  "Why should I? Tashi muje kayi wanka muci abinci I cooked your favorite."
  "Thats My Woman."

*•*•*•*
      Duk kalan fitina da k'iriniya irin na khaleefah hakan be hana Zeezee da Al'ameen gamsar da junan su ba a daren ranan, they really enjoyed each other's company. Tun dawowan Al'ameen yake kula mata da Khaleefah aikin ta baifin ta bashi mama shikenan but abinda ya kama yi mai wanka, wanke mai pupu duk Al'ameen ya d'auke mata hakan ya bata daman concentrating sosai akan project nata, love tsakaninta da Al'ameen kuwa a kullum dad'a k'aruwa yake a birnin zuk'atansu. Cikin ikon Allah su Zeezee suka soma tests nasu har suka gama lafiya, basu kai da fara exams ba Al'ameen ya koma sam bata so tafiyan sa ba amman kuma bata nuna mai hakan ba gudun sasa a damuwa. Kamar ko wani tafiyansa seda ya bata everlasting kiss a daren jiya kuma suka yi satisfying juna sosai. Tun tafiyan sa ta maida hankalinta gun karatu Baaba ke kula da Khaleefah acikin sa'a suka fara exams suka gama, su Zeezee an zamo gardaute ta fito da GP me kyau tana ranking second class upper. Kamar yadda Al'ameen yayi promising nata hakan ya cika, da ya dawo ya had'a mata grand celebration na gama university.
 




  *MIEMIEBEE.     Team #YGC!🎀*
 *ZAIMEEN Flames🔥🔥🔥🔥*
  Beeenovels.blogspot.com 👄

No comments:

Post a Comment