BY MIEMIEBEE
PAGE 64
March, 2017
_Here's to second page of dedication AUNTY SIS, I love you❤._
D'agata sama yayi chak yana juyi da ita wane doll baby, light kiss tayi brushing mai a lips nasa, da murmushi kwance a fuskarta tana kallon cikin idanunsa tace, "I missed you Sweetheart." A hankali ya sauk'eta "I missed you more Honey." Sake hugging nasa tayi sannan tace, "shine baka fad'amin yau zaka dawo ba in cooking maka favorite naka?"
"Toh Princess kwana biyu kona kiraki bakiya zagewa muyi hira kullum kina cikin min zuciya." Ya fad'a sounding sad. Hannayensa ta d'aga ta had'a da nata "I'm sorry My Soldier is just that I miss you totally ne."
"I missed you more."
"Kayi wanka ne?"
"Yup tun d'azu."
"Ka jima da shigowa kenan" Tayi maganan tana sauk'e gyalenta tare da kunce d'aurinta.
"3:30 na iso gida."
"Sweetheart you could have told me atleast, kaga da ban fita gidansu Lubiee bama."
"Its no big deal Princess, you are home right?" Murmushi ta sakar masa "ya mutanen chan masu rik'e min miji?"
"LOL lafiyansu k'alau."
"Yanzu kuma how many days zaka yi ka sake tafiya ka barni?"
"Days kuma?"
"Toh auren mu akayi gabad'aya ma two days kawai suka baka bale yanzu."
"Lallai fah, toh chill two weeks break na samu."
"You must be kidding me Sweetheart."
"No I'm not."
"Yeyy!" Tayi tsalle ta d'ale kan cinyansa tare da zagaye hannayenta a wuyanshi. "Two weeks dagaske My Soldier?"
"Yes Princess." Sake kai masa wani light kiss tayi, like she can't get enough of him, kullum cikin k'amshin different flavours bakin shi yake, last time da tayi kissing nashi k'amshin strawberry yake yau kuma na pineapple. "Muje kaci abinci toh."
"No I'm full princess, sun bamu a jirgi."
"Sun baku a jirgi? Na matarka fah?"
"Oh come on Princess."
"No I won't come on" ta fad'a kaman zatayi kuka, "ai da gan-gan kaci nasun don kar ka ci nawa ko ba haka ba?"
"Princess you know you are the best cook ko?" D'an bakinta tayi pouting stubbornly "I'll kiss away that pout idan baki sake ba." Kafad'a ta buga mai, yana gwada kissing nata tasa hannu ta kama lips nasan "Allah seka ci abincin koda kad'an ne."
"Ba yunwa Princess ki bari zuwa anjima."
"Ai na sanka anjima nayi zakace milk cap zaka sha kawai ni bazan yarda ba."
"My Princess's wish is My command, tashi muje kiyi serving d'ina amman fa kad'an zaki sa min cause am already full." Dad'i sosai taji taja hannunsa ta zaunar da shi sannan tayi serving nasa, instead ta matso mishi da plate d'in kusa dashi uh-uh seta ajiye a gabanta. Spaghettin tayi rolling jikin fork ta matso dashi bakinshi "ahhh!" Ta buk'acesa. Dariya sosai ya tsaya yi wai babba dashi take son tayi feeding nasa.
"Wai baza ka kar6a ba Sweetheart? Sekace cartoon kana min dariya koh?"
"Princess its embarrassing taya zakiyi feeding d'ina? Don't worry I'll manage."
"O'o ni nakeso in baka." Barin seat nata tayi ta taso ta zauna kan laps nasa "ahhh ka kar6a toh." One more look ya mata sannan ya bud'e lips nasa slightly inda ta sa mishi abincin ciki, tana feeding nashi suna hira har yaci rabin abincin inda ya soma ce mata ya k'oshi. "Kai dama haka kake sam baka cin abinci, ko ni nayi zuciya zan cinye duka plate d'innan na kuma k'ara."
"Princess unless tunbi kikeson inyi you won't force me to eat some more."
"Nasha gaya maka kai da tunbi ba kuda mahad'i you are fit already k'ara koda spoons biyu kaji? Yi hak'uri My Handsome Soldier." Da k'yar ta samu ya k'ara biyun ta goge mishi bakin shi suka koma d'aki. Akwatinsa ya bud'o tare da ciro wani leda ya mik'a mata.
"Meh wannan Sweetheart?"
"Bud'e ki gani naki ne." Cike da jin dad'i ta bud'e k'aramar pack ta tarar ciki wanda tana bud'ewa taga wata had'ad'd'iyar zobe silver me kan blue diamond aciki. "Omg! Ya Al'ameen!! Omi'god!!" Ta ma kasa magana. Matsowa yayi ya zauna a gefenta tare da amsan pack d'in "do you like it Princess?"
"Like it? I love it Ya Al'ameen!" Ciro ring d'in yayi daga cikin case d'in sannan ya d'aga right hand nata ya zira mata shi cikin ring fingerta tare da pecking kan zoben "I love you Princess." Hawayen jin dad'i kawai take zubarwa "My Soldier you've finished all the sweet names I have, I can't ask for a better husband saboda I have the best. I love you" nan tayi hugging nasa. A ranan seda ta cikawa 'yan snapchat kunne da wannan zoben nata. Wajajen 9:40pm suna zaune a parlour dukansu ssnye da kayan baccinsu.
Ba abinda Zeezee ke se yima Al'ameen video tana adding a Snapchat story nata. Ba yadda beyi da ita ba ta bari amman tak'i. Chan yayi targeting nata ya k'wace wayar tata karap. "Kabani!" Ta fad'a wane zatayi kuka. Kafad'a ya buga "nima o'o" yana imitating nata. Dariya sosai ya bata amman taci fuska "ka bani bazan sake ba Allah."
"Nace o'o fah."
"Please mana My Soldier, toh ai ba laifi na bane ma."
"Oh! Laifin waye toh?" Pointing nasa tayi cike da shagwa6a.
"Ni kuma Princess? How?"
"Kaine mana, ka fiye kyau dayawa bayan nan kuma I missed you, rabo na da kai fa almost a month kabani wayana kawai in ta yimaka videon." Murmushi yayi sannan yajata jikinsa ya kwantar da ita "shhh! Am here for the next two weeks har se kin gaji dani."
"Something I'll never do kenan wai in gaji da kai, I love you way much."
"I love you so much more, yi shiru mu kalli sports d'innan." Lumewa jikinsa tayi abinta how she wish this moment will last forever. "My Soldier."
"Na'am Princess."
"I love you." Abu d'aya da yakeson Zeezee again, bata ta6a gajiya da fad'a mishi how much she loves him.
"I know Hun and I love you too."
Wajajen 10:23pm Al'ameen ya kashe TV suka koma ciki domin kwanciya. Yana kashe musu wuta ya haye side nasa ya kwanta inda Zeezee ta gangaro side nasa tare da shigewa jikinsa da bata gajiya da yin hakan. Covering nata up yayi da hannunsa.
Ita wai to se yaushe ne Al'ameen ze buk'aci hak'k'insa, ita fa hak'urin ta ya k'are she needs her man.
"My Soldier" ta kirasa a hankali.
"Na'am Princess, lets sleep."
"Sweetheart I can't."
"And why is that?" ya tambayeta "kina jin k'ishi ne inje in d'auko miki ruwa?"
"No."
"Yunwa?"
"No."
"Toh meneh?" Hannunsa dayake rataye a kan cikinta ta d'aga a hankali tare da fito da kanta daga jikinsa "Ya Al'ameen..." sekuma tayi shiru. "What is it Princess?"
"Ya Al'ameen, I... I..." sekuma tayi shiru again.
"Come on Princess say it me kikeso?"
"You" ta fad'a a hakali.
"I am here for you already."
"Ya Al'ameen must I dictate it out? I need you, I need my Hus-" bata k'are maganan ba yayi shutting nata da wani irin kiss me ratsa jiki, tunda take bata ta6a sanin Al'ameen can be a bad kisser as this ba ashe de kullum barinta kawai yake yana following moves nata, ita yau ma ta kasa following nashi saboda irin abubuwan da kisses nasa yake yi mata ta kasa catching up with his pace. Zallan kiss ya mata amman he is already driving her crazy. Yana releasing nata taji she wants him again, she can't get enough of him, k'aran nishin Zeezee kad'ai ke tashi a d'akin. "Princess are you sure you are ready for this?" Ya tambayeta softly hannunsa akan bayanta. Kai tayi mai nodding sannan tace, "I want you Ya Al'ameen."
A hankali ya shiga raba ta da kayan jikinta har seda yaci nasaran hakan, sarrafata ya shigayi in his own ways, tunda tasan kanta bata ta6a having so much pleasure ba kaman yau, Adeel anytime zeyi wani abin da ita its just for his own satisfaction baya ta6a bata pleasure'n daya kamata sede itace tayita bashi. But today? Al'ameen ya nuna mata wani abun da bata ta6a sani ba, ashe a kullum f*cking nata up Adeel kawai yake he never loved her but Al'ameen, he made love with her, he made her felt every single thing and enjoyed every bit of it, she can't explain just how much she loves him.
Ko da yazo shiganta, beyi kaman yadda Adeel ya saba ba, wane sabon shiga haka ya bita a hankali, she felt everything, wani irin wutan son Al'ameen ne ke tafasa yana k'onewa a zuciyarta. Indeed that night is one night in a millions, baza ta ta6a mancewa dashi ba. Seda suka gamsu da juna sosai ya jawota jikinsa ya kwantar da ita, hannunta ta ya6a kan cikinsa tana me feeling love nasa again.
"Ya Al'ameen I love you, I love you so much, you are everything to me."
"Shhh! I love you more Princess, get some sleep okay?"
"Okay" ta amsa sa. "Goodnight" Kissing forehead nat yayi affectionately daga nan bacci yayi taking over control d'insu duka.
Da Asuban fari yau ma ya tashi da k'yar ya raba jikinsa da nata sannan ya nufi bayi yayi wanka da alwala sannan ya cikawa Zeezee jacuzzi dam da warm water. Bayan yasa jallabiyansa ya k'arisa kan gadon tare da zama a gefenta, rigan baccinta dake a k'asa ya d'aga sannan yayi tapping nata a hannu, ganin it ain't working ya matso kusa da kunnenta, "My Princess" yayi whispering a hankali. "Princess wake up kinji?" Kaman a mafarki ta fara jin muryan nashi. "My Soldier" ta furta eyes closed.
"Yauwa Princess tashi toh, tashi muyi Sallah ko inje inyi nawa?" Da sauri ta bud'e idonta tare da kad'a mai kai. "Morning Sleeping Beauty, ga kayanki sa kije kiyi wanka muyi sallah." Ido kuma ta rufe a kunyace remembering events of last night yadda ta kasa keeping down moans nata. Murmushi ya saki gano fa kunya takeji.
"Princess bade kunya na kikeji bako?" Hannu tasa ta kar6a rigar tata tare da covering face nata dashi. "Ka fita idan na gama kimtsa kaina I'll let you know."
"You sure don't need my help?" Ya tambayeta mockingly.
"Ya Al'amee!!!" Tayi maganan cike da shagwa6a as if zatayi kuka.
"Okay, okay zan fita ba sekinyi kuka ba when you're done let me know." Kai tayi mai nodding fuskarta rufe da rigar nata har yanzu, alokaci guda yasa hannu yaja kayan tare da pecking nata a goshinta. "I love you Princess, last night was great, thank you." Dad'i taji sosai amman ta kasa replying nasa saboda kunya, seda ya fita ta furta "I enjoyed it the most, thank you." Kayanta ta miyar ta mik'e a nitse inda ta tarar da warm water'n da Al'ameen ya tanadar mata. "Awwn! You are damn lovely Ya Al'ameen, I love you."
Adeel kam banda first night nasu daya taimaka mata ta kimtsa kanta be sake yi ta kanta ba. Cikin k'ank'anin lokaci ta gama duk wani abinda zatayi tafito ta sa wani sabon sleeping dress again riga da wando iya k'asan guiwarta, baby pink colour. Tazarcen ta ta 6urma akai sannan a hankali ta bud'e k'ofan inda ta tarar da Al'ameen zaune kan kujera yayi tsit. "Uhm-uhm" tayi gyaran murya anan ya d'ago kansa yana kallonta sede bayi ganin fuskarta saboda yadda taja hijabin nata gaba. "In shigo?" Ya tambayeta. Kai ta gyad'a mar, har ya fara tada iqama se kuma ya tsaya ya juyo gani yayi har yanzu Zeezee bata miyar da fuskan hijabin nata baya ba. Jin yayi shiru ta d'ago kai tana kallonsa, idanunsu na had'ewa tayi sauri ta kawar da kanta, k'arisowa gabanta yayi tare da miyar da fuskan hijabin nata baya da sauri ta sunkuyar da kanta. "Don't feel shy Princess, I'm your husband okay?" Kai ta gyad'a nan ma a hankali. "Look up at me toh" da sauri ta kad'a kanta kuma nufin she can't. "Do I have to go down on my knees?" Da sauri ta d'ago kantan "no please don't Sweetheart" Murmushi ya sakar mata "I love you endlessly Zainab, thank you for last night." A kunyace tace, "I love you more My Soldier, I can't ever forget last night, thank you."
"Lets pray?" Da hanzari ta gyad'a kanta, a nitse yajasu Sallan, suna gama azkhar nasu suka koma suka kwanta kaman yadda suka saba Zeezee mak'ale jikin Al'ameen nata.
Da safe yau ma ta tashi ta had'a musu breakfast sannan tayi wankanta fes ta zauna a gefen Al'ameen dake ta faman bacci tana tayi mai pictures. In the act ya farka tare da kama ta red handed sauri tayi zata 6oye wayan sede tuni ya k'wace. Bata sani ba ashe tuni yayi noticing present nata amman yayi shiru. "Sweetheart please karka goge pictures d'in."
"Princess ke don mugunta se mutum na bacci kike mishi pictures ko?"
"My Soldier ba mugunta bane."
"Meneh toh?"
"I'll tell you after ka bani wayan."
"In na goge pictures d'in kenan."
"A'a please Sweetheart kar ka goge wallahi sunyi kyau." Murmushi kad'an ya saki, "kinason kimin wayo de."
"Ba wayo bane Ya Al'ameen its the truth, kai kanka kasan you are handsome."
"Ni ban sani ba." Fuska ta shagwa6e masa "please karka goge only your pictures keep me company idan kayi tafiya."
"Promise me bazaki sa akan kowani social media ba, not even Snapchat." Dariyarta ta had'iye dan kuwa aikin gama ya riga ya gama, tana snapping take auto sending wa story'nta.
"I promise."
"Princess!" yayi maganan yana k'are mata kallo.
"Na'am Sweetheart."
"Kalleni" a hankali ta maida kallonta garesa, "kin riga ma kinyi posting nasu ko?"
"Kaman ya kuma Sweetheart?"
"Fad'a min gaskia Princess."
"Yes I did but Ya Al'ameen wallahi sunyi kyau kaga har wata friend d'ita na tambaya na wai ina na samu wannan balaraben."
"Wai nine balaraben?" Yayi maganan yana dariya.
"Ka cigaba da dariyan, Kaifa baka san adadin kyanka bane kake haka, yanzu de yi hak'uri ka mik'a wa Princess taka wayarta." Ba musu ya Miqa mata "nima zan rama some other day."?Amsa tayi tare da pecking nasa "thats why I love you, tashi toh kayi wanka breakfast is ready."
"Wai tsaya Princess yaushe har kike tashi daga kan gadon nan ban sani?" Kashe masa ido d'aya tayi "that's my secret I won't tell you, tashi kaji?" A nitse ta miqar dashi takai sa har bayi ma yau. Yana fitowa ya shafa mai yasa kayan da Zeezee ta cire masa. Haka manne da juna suka yini ranan, ko ina Al'ameen zasa Zeezee na biye dashi, yau ma yaso training men nasa amman Ganin Zeezee tafi buk'atarsa yayi canceling schedule nasa.
Wani irin kulawa na musamman Al'ameen ke samu daga Zeezee, wayanta ma totally ta kashe saboda bata son damuwa, kullum tana jikin Al'ameen nata suna gaya wa juna just how much they love each other. Sam kaman ba wasu mazajen ba irinsu Adeel precisely, ba haka Al'ameen yake ba. Se ya d'au kwana biyu har uku be nemi Zeezee ba idan ba wai ita ta nuna mishi alama ba. Anan ne Zeezee ta sake sanin wata fannin soyayyar na cewa love does not just revolve around sex. Gashi sede Al'ameen be fita ba se ya taho mata da small suprises, she just love him. Ahaka har suke neman sati biyu da dawowansa. Da zaran Zeezee ta tuna Al'ameen ya kusa komawa se mood nata ya sauya.
Yau da yamma bayan Zeezee ta idar da sallan La'asr tana zaune akan sallaya ta zurfafa sosai cikin tunani wanda har Al'ameen ya dawo daga Masjid ya shigo d'akin bata ji shigowarsa ba. Gabanta ya k'arisa ya tsuguna amman duk batayi noticing inshi ba seda yayi waving hand nasa into the thin air sannan tayi shooking back to reality. "Omg! Ya Al'ameen!" Tayi exclaiming a d'an razane. "Har yaushe ka shigo?"
"Tun d'azu nayi sallama ma baki amsa ba."
"Sorry I was carried away." Mik'ewa yayi tare da nuna mata hannunsa nufin she should grab on, ba gardama tasa hannunta cikin nasa ya miqar da ita, a bakin gado suka zauna "what is going on your mind Princess?"
"Nothing Sweetheart ya masallacin? Nace kabari muyi sallah a gida yau shine kak'i."
"Bawai nak'i bane Princess I woke you up about three times amman baccin naki yayi nisa but I'm sorry kinji?"
"Its okay My Soldier I totally understand."
"So tell me what were you thinking of?"
"Nothing."
"You don't want your husband to know what's bothering you?"
"Ya Al'ameen ba haka bane, talking about him makes me cry." Ta k'are maganan hawaye na forming rapidly a idanunta.
"Shhh! Don't cry please, you are forever free from him in shaa Allah." Ita mamaki ma ya bata ya d'au wai tunanin Adeel take? Aiko ta mance da Adeel rayuwarta kwata-kwata. "Sweetheart ba tunanin Adeel nake ba."
"Are you sure?"
"Ya Al'ameen I miss him, I miss my Dad" ta k'are maganan tana hawaye sosai.
"Shhh! He is in a better place in shaa Allah" yayi maganan yana kwantar da ita a jikinsa. Kuka ta shiga yi sosai, "I've never made him proud Ya Al'ameen, I know am his worst child. Duk kalan abubuwan da ya min da kalan gatan daya nuna min ban gani ba dana tashi nayi sanadin mutuwan shi, I can't ever forgive myself. Gani nake like my hands are stained with his blood."
"Subhanallah! Zainab wani irin magana kike haka? Bana son sake jin haka, am I clear?" Kai ta gyad'a a hankali "am sorry."
"Kibar kukan haka Zainab, all that Baba needs is our prayers kuma muna mishi ko ba haka?" Nan ma kai ta gyad'a a hankali. "So stop crying I know duk inda Baba yake yau he is proud of you Zainab, you are his very own perfect daughter." Dad'i sosai taji "I love him so much, and I miss him badly."
"He loves you too Zainab, kibar kukan haka." Gani yayi ta share hawayenta ta hau murmushi "thats My Woman."
"Kasan mena tuna Sweetheart?" Kai ya kad'a "tell me."
"Time da Baba ya saya min mota, kaman da wasa nace ya saya min and this Man did it, in a week time ya taho min da sabuwar Benz, I miss my Dad Ya Al'ameen." Sekuma ta fara wani sabon kuka. Sake lumewa jikinsa tayi a yayinda ya rungumeta tsam "Allah had'a fuskokin mu a Al~jannah."
"Ameen" ta amsa tana hawaye. Lalashinta ya tayi a yayinda take kuka sosai chan yaji tayi tsit. "Princess?" Shiru ba response. "Princess? Kinyi bacci ne?" Nan ma shiru fuskarta ya gwada d'agawa wanda tuni kan nata ya fad'a, da wuri ya tarota. Innocent face nata da busassun hawaye akai ya tsaya kallo, Zeezee is damn beautiful when she's sleeping. Hannu ya miqa da k'yar ya d'ago wipes daga kan mirror sannan ya shiga goge mata hawayen nata without waking her up. Bayan ya gama ya d'agata in a bride-like style ya kwantar da ita kan gadon. Sede wani hanzari ba gudu ba da sauri Zeezee ta kama hannunsa kafin ya juya, "lets sleep together My Soldier." Men nasa yakeson training saboda rabuwansa da yayi hakan har ya manta as always kullum yana mak'ale da Zeezee. "Please" ta sake fad'a cikin baccin jin yayi shiru. "Okay Princess" ya fad'a cikin omg voice nasa. Gefe ya turata a hankali sannan ya kwanta a d'an space d'in bringing her closer to him. Kanta ta aza akan chest nasa tare da zagaye hannunta kan cikinsa su kayi falling into a wonderful and everlasting sleep.
*MIEMIEBEE. Team #YGC!*
Beeenovels.blogspot.com
ππππππ
4 comments:
Tnx MIEMIEBEE, Allah ya kara basira.
Allah shikara basira miemie.
Daaamn!da words in this paricular chapter are gigantual...some of which i bit my tongue upon mentioning them thousand times. Lol! U doing well. Sauran ciki da goyoπ, Aaaaameeen!!!
Nice one Miemiebee, Tnx a lot. Waiting for your next posts. Allah ya kara basira.
Post a Comment