Sunday, 16 October 2016

HEEDAYAH!


                   7⃣
   written by miemiebee👄

  Acikin siririyar muryarta tace "good morning" ya jawo hannunta ta zauna kusa dashy yace "how are you today?" Ta amsa da "fine" yace "my baby yau harda mun rowan gda ko?" Setaji kunyan abnda ta gaya masa daxu kuma tace "a'a ba nanny ta gaya maka reason din dana fada hakan ba, i woke up late" yayi mrmushinsa sannan ya ce "wait nd see" videos ya shiga ya danna kan wani ya mika mata wayar ta amsa tafaraka kallo at first bata gane me videon yake containing ba seda tadan kalla don moha taga yana cin uwar baby bata san ya dariya ya kubuce mata ba, dariya tafara sosai harda hawaye don moha ya tsaye admiring nata sanda tai me isarta sannan tace "don moha ure bad! Kalli dukan da ka mata anya barata asibiti ba kuwa" ta kuma fashewa da wata sabuwar dariyan can tace "but kasan am in trouble, zata iya cewa zata rama a kaina, omg!" Don moha yace "shhh! Ta isa ba sena mata wanda yafi wannan ba no one messes with my baby" tamasa murmushi ahaka sukata hira can me watering flower yazo garden yana yi heedayah ta amsa ta fara dataga me bayin flowern bai kallonta seta karkatar da bakin tiyo din kan don moha tafara jika shi bashi ma seya tashy ya amsa ba sukata jike jike me bayin flower kam yatsaya kallonsu sanda sukayi me isarsu sannan ya rakota ciki shikuma yafice gda. Dakinta direct ta wuce se murmusawa takeyi ita kadai ta dauko towel tana draining gashinta dshy sannan ta cire kayan jikinta tasako wata sabuwa ana cikin haka nanny tashigo tace "heedayah meya sami kayanki? Ya na ganki du ajike?" Heedayah tayi murmushi again sannan tace "wasan ruwa mukayi da don moha" nanny tace "iyye!" Heedayah ta fada kan gado tana kallon one direction a dakin tace "nanny! Don moha is sweet atimes" nanny ta karaso inda take ta sa hannunta kan bayanta sannan tace "not atimes but always" ta dauko hand drier tayi drying wa heedayah gashinta ta ahafa mata mai takuma kama mata shi, sannan ta fice haka heedayah tata tunanin don moha ranan.** Yau ya kasance monday tun 6 nanny ta tada ita as usual seda akayi drama dan ta tsani tashin safe da kyar nanny tamata wanka tayi breakfast nanny ta shiryata taje dakin mummy taga ba mumyy se daddy, ta bata rai  ko gaishe da daddy'n ma ba ayi ba tace "daddy ina mumy?" Daddy da besan da shigowarta ba se yanzu ya juya yana kallonta sannan yace "dady's princess harkin shirya? Ai mumy tafita tun 6 yau emergency call aka mata" take idan heedayah yacika da kolla tace "ni shknan mummy bata kaini sch kullum se driver, classmates dina duk mumy'n su ke kaisu" tana kaiwa nan ta jawo kofar ta rufe ta zauna a parlour ta hada kai da guiwa tana kuka, duk tausayinta yakama daddy nan da nan ya watsa ruwa yyi brushing yafito da keyn mota ya karaso kanta yayi tapping nata ta dago daradaran eyes nata da suka danyi ja yace "oya stop crying kinji my princess? Tashi yau ni zan kaiki da kaina" nan take ta daka wata tsalle ta rungumo daddy tace "i love you soo much daddy" yace mata "i love you much more my princess" ya ciro hanky'n shi ya goge mata hawaye sannan ya amshi jakarta suka nufi gun range rover ddy yafara tukasu, heedayah se zuba take tayi a mota har aka isa gate na sch daddy da kanshi ya kaita class suka gaisa da autin heedayah se fara'a takeyi daddy yabata 5k ta amsa se godiya sannan yayi wa heedayah ba bye ya fice. Heedayah  murna knan ranan ita daddy'nta ya kawo ta sch. An kusa fara classes  heedayah ta duba jakarta but bata ga pencil pack nata ba dagani ta barosa a gda tayi excusing kanta ta dau hanyar zuwa sch kiosk dan siyo pencil tana bin layi can taji an tabo ta daga baya tana juyowa tayi ido hudu da baby da fuskarta duk ta kumbura daga dukan jiya ta fisgo heedayah daga layin takaita bayan kisok din ta cukumo rigan heedayah tna kokarin bata mari ko me ya kawo don moha bayan shagon oho kawai idansa yakai kansu wani ihu ya sakar "baby!" A rikice ta sake heedayah ta fadi a kasa don moha ya karaso wajen ya cukum kayanta itama yana huci "ban hanaki taba heedayah ba? If u have a problem come nd meet me nd not her" ya daga hannu ze kifa mata mari heedayah tace "let her be muhammad" ya saketa ya juyo gun heedayh ya daga ta ya kakkabe mata kaya yace "muje mu gun principal i think thats the only language da baby zata gane nd kinsan hukuncin bullying junior without any offense" suka kama tafiya baby ta sha gabansu ta durkusa "pls don moha karka gaya wa principal wlh na tuba baran sake ba pls" ko kallanta don moha beyi ba hasali ma bugeta yayi heedayah ta dago ta tabata hanky sannan tace "goge hawayen ki don moha bare kai karan kiba, kinji?" Bby taji duk kunya ya kamata ta amsa hankin sannan tace "thank you" ta fice da hafsat biye da ita. Don moha ya kama hannun heedayah suka koma shagon ya tambayeta mezata siya ta fada mai pencil ya siya mata yakaita class sannan ya wuce nasa.

No comments: