Saturday, 29 October 2016

HEEDAYAH!


                4⃣2⃣
   written by miemiebee👄

       "Batun yarinyannan heedayah mahaifiyarta ta sake kira na da safen nan kace ba kai ka dauketa ba?" Alhj ismail yace "toh in dauketa in kaita ina?" Alhj lawal yace "toh fa, we have to find out where is she" alhj ismail yace "ka manta da maganannan kawai ko ka manta yarinyan nan tasan secret namu ai batan ta shiyafi mana alheri" alhj lawal yace "ko kadan ai this is the main reason dayakamata musan a ina take kartaje ta tona mana asiri" alhj ismail yace "toh where on earth zamu fara nemanta?" alhj lawal yayi 'yar murmushi sannan yace "leave that to me you can go now" sukayi sallama alhj ismail ya tashy ya fice gdansa isarsa yayi daidai da dawowan don moha daga gdan daya aje heedayah, atare suka shigo ciki don moha yace a zuci "wato shams ta maidani dan iska knan ince tamin abu tayi banza dani zan ko ci mata mutunci" site nasu ya nufa ya watsa ruwa can bayan azahar bayan ya shirya fita ya shiga side nasu mummy yasamu shams na cin abinci wani harara ya watsa mata sanda abincin datake ci ya maqale a wuyarta takasa hadiyewa atake tafara basa hkr ya daga mata hannu da alaman stop tayi tsit yace "wato in saki abu ki kiyi koh? Kinyi daidai" ya tashy ya fice shams nata kiransa ko kulata beyi ba lunch ya je ya siyowa heedayah sannan ya kaimata.
         Mummy har tazube cikin kwana daya, ba aikinta sekuka can ta miqe ta dau picture'n heedayah wanda akayi enlargement dashy ta nemi gu ta zauna "my princess where are you? Pls ki dawo gdah I need you, karki tafi kibarni pls show urself to me" tafashe cikin wata erin matsanancin kuka. Alhj lawal ne ya kirata yake gaya mata ta kwantar da hankalinta yakai mgn har police station ynxu haka du nemanta akeyi, mummy tamasa godiya sosai sannan ta katse wayar. Da misalin karfe 4:30PM don moha yashigo gda ya nufa site nasu mama inda ya sami daddy nawaya ya tsaya yagama jin komi sanda daddy ya kammala wayar sannan don moha yace "daddy wa akayi kidnapping?" Daddy yace "ahh ba kowa maganar bata shafe ka ba so me ya kawo ka?" Don moha yace "really daddy? Ba wanda akayi kidnapping?" Daddy ya daka masa tsawa "ni kake cema really? Muhammad ba abin nace maka dan iska ba wlh amman bakada kunya ko kadan ina matsayin babanka kana gayamun mgn iya san ranka oya get out of my sight!" Don moha ya bude baki zeyi mgn daddy yace "now!" Don moha ya juya sanda yakai daidai bakin kofa yakira sunan heedayah yadda daddy zeji sannan ya fice, yabar daddy da baki wide open da kyar alhj ismail ya iya ya zauna kan kujera "taya muhammad yasan heedayah akayi kidnapping?  Innalillahi Allah kasa besan abinda muka aikata shekaru dasuka wuce ba" hannunsa na rawa yakira alhj lawal ya sanarda shi abinda ake ciki alhj lawal yace "this means muhammad ne yayi kidnapping nata kokuma yasan inda take." Alhj ismail yace "qarya ne d'ana bare iya kidnapping 'yar mutane ba halan de yaji mu muna waya ne jiya inbahaka ba du rashin hankalin muhammad bare iya kidnapping mutum ba sbd haka kar kayi wa d'ana lakani," alhj lalwal yace "haba dan uwa calm down mana meyayi xafi? 'Dan ka ba dana bane? Ai ynxu tun da har munada hint abinyi me gadin gdanka zamu tambaya koyana ganinta around" alhj ismail yace "anya kuwa dan uwa? Me zai kawota gdana?" Alhj lawal yace ai nima bansani ba amman de kasan yarinyannan is aware mu muka illata mata mahaifinta ko?" Alhj ismail yace "a'a zata manta warhaka man, alhj lawal yace ko kadan yaro bai mantuwa ynxu de ina zuwa mu tambayi me gadinka muji" alhj ismail yace "to ina jiranka" ya katse wayar. Nan da nan alhj lawal ya iso gdan alhj ismail suka je gun baba me gadi bayan sun gaisa alhj lawal yace "nikam mal ahmad baka taba ganin wata budurwa a nan gdan ba?" Mal ahmad yace "kai gaskia a'a...saidai akoi wata qawar shams me aikin gdannan tana zuwa gaisheta yawanci," alhj lawal yace "ya take? Yar fara ce?" Mal ahmad yace "tabbas fara ce 'yar kyakkyawa haka duda tana yawan toshe fuskarta so baran iya tantance kamanninta ba," alhj lawal yace "toh mungode" yaja alhj ismail waje yace "ai na gaya maka, muhammad zaisan inda take kaga har gdanka take zuwa" alhj ismail bece komi ba har ynxu alhj lawal yace dan uwa lfy?" Alhj ismail yace "abun ne ya dauremin kai mesa bata zuwa gdanka se gda na? Bayan tare mukeyin komi" alhj lawal yayi kamar be jisa ba yace "kaga ynxu tunda munada idea a ina take, mubammad yakamata mufara spying, zan nemo wasu suna bin whereabouts nasa kaga inhar shi ya boyeta a wani gda we'll definately find out, amman kafin nan yakamta muyi wa me aikin naka magana" alhj ismail yace "toh kana ganin hakan ba laifi? mubar zancen me aikin kawai, amman xanci kaniyan muhammad har yayi kaurin da ze sace 'yar mutane?" Alhj lawal yayi murmushi yace "a'a kar ka ce masa ko uffan kabarsa I have a better plan," alhj ismail yace "toh shknan" alhj lawal yace "yawwa baran wuce gda Allah kaimu gben kawai anytime muhammad ze fita kamin waya nd kasamu me aikinka kamata mgn meke kawo heedayah gdan nan ne zamu gane ko ita heedayan ta manta abinda mukama alhj s.u kwanaki ko kuma bata manta ba" alhj ismail yace toh shknan xan mata mgn Allah kaimu gben" alhj lawal ya zarce gdansa a yayind alhj ismail ya shige gda ya kira shams tana dan goge gas a kitchen ya kirata ta amsa ta fito ta nemi gu ta durqushe ta gaishesa da kanta a qasa ya amsa a takaice "shams ko?" Tace "eh alhaji" alhj ismail yace ina qawarki heedayah? Har tsakiyan kanta sanda tajiyo wannan tambaya atake jikinta yahau bari dan bata san mezata cemasa ba, alhj ismail yace baki magana ne? Baki na rawa tace inayi ban san inda take ba nima, alhj ismail yace bansan qarya kalleni ki gayamun gskia nasan sarai kinsan anyi kidnapping nata so tell me ina aka kaita? Baki na rawa tace "wal...wal...wallahi ni bansani ba," alhj ismail yace "bakisan meba? Wanda yayi kidnapping nata?" Shams ta gyada kai cikin tsoro alhj ismail yace "amman kinsan anyi kidnapping nata aiko?" Nan ma ta kuma gyada kai...