Saturday, 29 October 2016
HEEDAYAH!
5⃣0⃣
written by miemiebee👄
"There's only one possible answer, this means dauke heedayah akayi daga gdan nan omg! Nd there is only one person who is capable of doing this" kallon dankunnen yakeyi yace "daddy" nan yasa a aljihunsa ya fice daga gdan da sauri driving yakeyi kamar wanda yasha codeine Allah ne kawai yakaisa gda ko parking din arxiki beyi ba yafito ba tareda ya zaro key'n motar ba ya zarce site nasu mama da idanunsa duk sun kada sunyi ja, daddy yaga zaune a parlour yana karanta newspaper ya tako har gaban daddy, daddy yace "muhammad lafya? Ya naganka haka?" Don moha bece komi ba daddy yakuma fadin "muhammad lfya talk to me," don moha yace "lafya? Lafya fa kace? Upon abinda kayi ne kake tambayana lafy? I never knew ure an irresponsible father se yau..." Alhj ismail ya daka masa tsawa "enough muhammad tare da miqewa ni kake gayawa irresponsible father?" Hannu yadaga ya wanke don moha da mari sanda hannunsa suka fito kan fuskar don moha ras, ko riqe gun beyi ba illa idanunsa da suka cike da hawaye, don moha yace "there's only one thing that u need to know daga yau kar ka sake kira na da sunan dan da ka haifa as for me na rasa daddy na yau!" Ya juya ya soma tafiya alhj ismail nata kiran don moha amman ko waigawa beyi ba site nasa ya nufa ya tattara kayakinsa cikin wata box ya jawo yakai daidai gun motarsa alhj ismail ya fito yana "son pls karka tafi we can solve this problem lets talk pls" shiga motarsa yayi me gadi ya bude masa gate ya bar gdan a 360. Hankalin alhj ismail in yayi dubu be tashy ba, shi ynxu wani turanci xeyi wa maman don moha? Da kyar ya koma ciki ya dau wayarsa ya kira alhj lawal ya irga masa me ke faruwa alhj lawal yace "let him be, in ya huce da kansa ze dawo gda so kar ka damu," alhj ismail de ya amsa da "toh" amman bawai yagamsu da abinda alhj lawal ya fadi masa ba, har izuwa maghrib don moha be dawo gda ba, mama na dawowa dama seta shiga site nasu don moha sun gaisa sannan ta nufa site nata yau dataje kaninsa kawai ta tarar dan haka ta tambayi ko ina don moha yake? safyan yace "nima bansani ba mama tun dawowa na bangansa ba nd innayi trying number'n sa switched off gakuma ba kayakinsa cikin wardrobe dinsa duk ya kwashe kadan ya rage" mama ta dafe kirji "what? Safyan since when kasan da hakan shine baka kirani ka gaya mun ba? Ina daddy?" Safyan yace "yana site naku acan," mama ta fice da sauri ta tarar da alhj ismail se safa da marwa yakeyi a parlour tayi kansa, "alhj wai ina muhammad?" Alhj ismail ya rasa na fadi ya soma bata hkr "maman safyan let me explain pls," mama tace "explain what? Ina da na muhammad? Kora min shi kayi daga gdan nan ko me?" Daddy yace "ko daya just listen to me pls, wayarta ta lalimo daga jakarta ta gwada layin don moha cikin ikon Allah ya shiga amman be daga ba se a karo na uku ya daga nan ma dan yaga mama ce ke kira, "hello muhammad? Ina kake pls? Ka dawo gda," don moha yace "mama ni baran sake dawowa gdan can ba" mama tace "why muhammad wani abu ne ya faru? Tell me pls am ur mother," don moha yace "ki tambayi mijinki" ya katse wayar mama se faman "hello hello" takeyi a take idanta suka cike da hawaye dan tasan halin danta dole an masa abu ne babba in bahaka ba bare taba kiran daddy'nsa da mijina ba ta dawo da kallonta kan alhj ismail "what exactly did you do to my son alhj? Answer me meka ma muhammad dan Allah" ta fara kuka alhj ismail yakasa gaya mata komi se hkr yake bata daga bisani yace "ba abinda nayi ma danki, magana ce kawai ta hadamu har yakaiga na maresa shine ya tattara kayakinsa yabar gdan i tried my possible best to stop him but he wouldn't listen," yayi hugging mama "but kisani duk abinda nayi is for the sake of our family I love you guys so much in shaa Allah ze sauko ya dawo gda mubashi some time"***
Don moha na kwance kan wata makekiyar gado dake cikin MANDELA HOTEL AND SUITES agarin KANO ya xura wa ceiling ido yarasa daga ina ze nemo heedayah, wani haushin daddy'nsa yakeji kamar ya kashesa dole akoi abunda yataba shiga tsakanin heedayah da daddy, abu babba kuma wanda they can't both forgive each other ynxu dole in nemo ina ne gdansu heedayah yake in samu mummy in mata mgn ko zata iya sanin abinda yake going tsakanin heedayah da daddy, ynxu ina zan samo gdansu heedayah? there is only one person dazata iya sanin ina gdansu yake? Shams! Nan ya lalimo wayarsa ya kunna ya shiga contacts yana scrolling up and down kusan sau uku amman yakasa samun number inta dang it! DADDY ya kira yana huci kai kadai zaka iya gogemin number shams daga waya nd ynxu nagane reason dayasa ka koreta daga aiki a gdanmu too, I will never forgive you daddy in har something bad ya samu heedayah, never! haka yata saqe saqe har sanda bacci yayi awon gaba dashy*** Washegari! Da misalin 5:00AM mutanen alhj lawal suka hallara gdan da suka ajiye heedayah suka sameta idanta biyu se hawaye takeyi dagani batayi bacci ba through out the night, mugu daga cikin biyun ya karisa gabanta ya soma cire cellotape dake jikintan da karfi duk azaban da takeji amman takasa ihu se hawaye kawai takeyi kamar lalacaccaen famfo, bayan yagama cirewa ya gwada dagata heedayah tace "pls dan Allah nasan musulmai ne kuko? Kubarni inyi sallah," mugun yayi shiru dayan yace "tam kishiga kiyi muna jiranki a parlour, dan uwa mu jirata a waje" badan yana so ba ya bi dan uwan nasa suka fice da kyar heedayah ta iya miqewa ta shiga toilet duk jiri takeji ruwan dake zuwa a toilet din tasamu tadan cika cikin ta dashy sannan ta dauro alwala ta biya duka bashukan sallan dake kanta tahada harda asuba ma, sannan ta fara suburbudo addu'o'in kaariya "Allah ka kareni daga sharrin don moha da wannan mutane, ya Allah nasan rayuwata tana hannunka at any moment zaka iya kasheni ya Allah kasa kar in mutu a hannun wannan mutane ya Allah ka tura masu anniyansu..." haka tata addu'a bayan like 25mins mins daidai 5:25AM knan mutanen suka kuma dawowa mugun ya fisgo ta dan uwan nasa yace "take it easy on her kaga fa batada karfi" (shi haka kawai yaji heedayah ta kwanta masa a rai he don't know why kodan ya ganta kyakkayawa ce?) Jawota yayi suka shiga da ita mota ba abinda heedayah takeyi se addu'an kaariya datake ta nanatawa akai akai, daga bisani me dan hankalin ya wurga mata wata sandwich, acikin tsoro tace "dan Allah kar kuyi poisoning dina mena muku pls? Ku ji qaina," me hankalin yace "kici wannan sandwich ba komi aciki ki yarda dani," mugun yace "wai ya ka canza all of a sudden ne? Me haka? Taga dama kar taci she will still die," tana kuka ta bude sandwich din tasoma ci badan tana jin dadinsa ba, daidai da taa gama wayan mugun ya soma ringing nan yadaga tare da fadin "hello oga sir ina kwanan?" Frm the oher side alhj lawal ya amsa da "lafya ya kun dauko ta din?" Ya amsa da "eh oga sir! Yanxu xamu kama hanyan Edo state din," alhj lawal yace "toh toh yayi kyau daga can seku karisa min ita," guy din ya amsa da "yes oga sir consider this work done!" Sannan ya katse wayar, hawaye heedayah keyi sosai dan taji duk abinda suka fadi a wayan nd tasan inba wani ikon Allah ba for sure wadannan mutane won't spare her kasheta zasui nd ta dau alwashi barata taba yafewa don moha ba har abada hr ynxu taksa gane me ta masa daya gommaci ya sa a kasheta kafin ta hankara kawai mugun ya hura mata wata erin powder tundaga lokacin bata kuma sanin inda take ba kuma ahaka har suka kama hanyan Edo state.
Masu karatu tighten ur belts the battle is yet to start!!!
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
4 comments:
Gaskiya kam it's yet to start
Wow so interesting aci gaba muna jira
Dan Allah a ci gaba da novel dinnan kin samu a tsaka
Eyyah heedaya
Post a Comment