Sunday, 23 October 2016

HEEDAYAH!


                1⃣6⃣
   written by miemibeee👄

     "Heedayah yaushe kka dawo frm sch?" Heedayah ta dago jajayen idanunta tace "ynxu" alhj ismail yace "toh ya kke kuka ko anty ne tamiki duka?" Heedayah ta share hawayenta tace "a'a na fadi ne a sch damuke wasa" alhj lawal yace "sannu toh wuce daki kije ki huta" ta dau jakarta kamar dagaske tana ganin sun fice ta dawo da sauri ta bude kofar dakin daddy ko kallon direction na daddy batai ba hankalinta na kan cctv (spying camera) dake dakin ne kawai ta haura kan wardrobe ta ballo tana sauka suka hada ido hudu da alhj ismail yace "ke heedayah! Me wannan? Kawo in gani?" Ta zura masa ido ya sa hannu ya wabce cameran yace " so u think u are smart ko? Me kka ji dazaki ciro cctv dinnan? Wani abu kkeson ji?" Heedayah ta girgiza mai kai ya cigaba "to wallah kika kuskura kika gaya ma wani ko mumy'nki kan abinda kkaji munyi ni da baban mustapha" ya daka mata tsawa sanda ta shiga bari "sena pille kanki, kinji ko bakiji ba?" Heedayah baki na rawa tace "naji naji" ya fice, kan daddy'nta ta nufa tana jijjiqa shi "daddy! Daddy wake up pls, ka ma baban muhammad da baban mustapha duka ka kaisu gun police auntinmu tace can ake kai criminals bcuz dey are all criminals daddy wake up muje police station kaji, daddy!" Ina daddy shiru wata erin mahaukaciyar ihu ta sakar "daddy!" Nanny dake toilet sanda ta fito a gurguje "heedayah meke faruwa? Me kke kuka? Bakiga daddy na bacci bane? Kibarsa kinji. Oh har su alhj lawal din suntafi ne" duk wannan tambayoyi heedayah bata amsa mata ko daya ba daga karshe tace "nanny daddy baya numfashi" nanny tace "ke heedayah shegen manyance ne da ke, yaushe kkasan ko mutum na numfashi ko baiyi, common zo muje daki ki canza kaya kuma kukan ya isa" heedayah ta daka mata ihu "am serious nanny zo kiji" nanny ta karaso jiki na rawa tasa hannunta kusa da hancin daddy taji fa ba alamun numfashi salati kawai tahau yi ta jawo telephone ta kira mummy, maganartan ma ba fita takeyi ba "mu.m..my ki taho gda alhj ba lafya baya numfashy" "what?" Abnda mummy ta fada knan nanny ta kashe wayar. "Heedayah gaya mun meya samu daddy? Me kka masa ko haka kka samesa?" Heedayah ta bude baki zatayi magana seta tuna abinda alhj ismail ya gaya mata, ta ja bakinta kum! Tayi tsit "nima bansani ba haka na gansa since dawo na frm sch, nanny do something banason daddy na ya mutu pls" tafashe dawata erin matsanancin kuka bayan 20mins mummy ta iso ba abun ince firewa tayi ba, a gigice ta shigo gdan se dakin daddy tayi kansa tana kuka tana kiran sunansa amman ina daddy bai ko motsi, nan da nan nanny ta kirawo mal idi yashigo ya daga daddy akasashi cikin mota se emergency. Mummy, heedayah, nanny se kuka suketa rapkawa mal idi ma idanunsa duk sun kada.
        An hour later dr din yafito mummy tayi kansa tare da jero masa tambayoyi, "dr how's my husband doing? Can I see him now? Dan Allah ya yake? Talk to me pls" dr yace "calm down, ko kece matarsa?" Mummy tace "sure, yes, ofcourse, definately ni ce matarsa" (bata ma san sanda ta jero wannan answers dinba) dr yace "muje office dina" heedayah ta kama sabon kuka ta kankamo mummy itama setabi su da kyar nanny ta jata jikinta sannan mummy suka fice da dr sukayi office nasa yace mata "have a seat pls"  mummy tazauna dr yafara kamar haka "nakega ba se nagaya miki ba u already know mijinki is affected by ALS disease ko?" Mummy tace "yes for sure am aware, disease din na stage 1 ne" dr yace "a da knan dan ynxu da mukayi test mungano yakai stage 3" mummy ta dafa kirji "what???" Hawaye kawai ta fara zubda, dr yace "ko kinsan meya samesa ya sume?" Mummy tamasa bayanin abinda tasani, dr yace "ikon Allah there must be some explanations then...ko kinsan mijinki nada hawan jini?" Mummy tace "eh amman kuma da sauki dan ya jima bai complaining ba" dr yace "due to shock da maigidanki ya samu wanda kkace kema bakisan dalilin hakan ba yasa hawan jininsa ya hau sosai wanda yasa sa paralysing ynxu haka am sorry" suuuu mummy ta sulale kasa sumammiya

No comments: