KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...
(Like Mother Like Daughter)
⚜⚜⚜♠♠⚜⚜⚜🌟
written by miemie👄
9⃣3⃣
THE END****
ONE WEEK LATER...
Su Saaly suna zaune kan dining suna breakfast, sede yau she looks so dull tun da asuba take ta complaining batta jin dad'i. Bayan sun gama brkfst ta mik'e kawai taji ruwa na bin k'afanta ihu ta tsala "omg! Fudail I think my water just broke." Daman jakansu kullum a shirye yake nan da nan Habeeba ta d'auko Fudail ya kinkimi Saaly sukayi waje daidai lokacin taxi ya paso hanyan Habeeba ta tsara musu basu tsaya ko inaba se babban asibiti. Inda akayi emergency da ita. Saaly se ihu tana kuka tana sumbatu wayyo Allah zan mutu. Labour room akayi da ita take shima Fudail ya canza kaya ya shiga yana gefenta yana gayama sweet words da zeyi calming nata tare da rike hannunta gamgam amman ina se ma kamar zaginta yake dan masifar tata se k'aruwa yake musamman ma da first baby yakusa fitowa. Ba zagin duniyan nan da bata ma Fudail ba. Sauran ma dariya suke basa, "wlh Allah ya isa Fudail, baran sake kwanciya ko gda d'aya da kai ba mugu kawai wayyo Allah! Umma zo ki taimakeni Fudail ya kaheni mugu azzalimi kawai" haka tata zaginsa.
Wani erin k'ara ta sakar daidai time da first baby yafito dr'n tace, "wow its a gurl" nan aka ajiye a gefe wani irin relieved sigh Saalihah tayi.
Har tafra ma Fudail murmushi sega second baby na k'ok'arin fitowa nanma haka tata zagin Fudail da k'yar na biyun yafito nan ma dr'n tace "another gurl. We have two baby gurls." Wani ajiyar zuciya Saaly tayi. Light Kiss fudail yabata a baki "welldone sweetheart kinyi k'ok'ari" se yanzu ya sake hannunta ya sa hanky ya goge mata zufan ta. Bayan 'yan mintuna aka kawo musu cute babies nasu masu kama da Saalihah sak sede sukuma farare ne tas kamar daddy'nsu anyi dressing d'aya blue d'aya kuma pink. Fudail ya amshi d'ayan itama Saaly amshi d'aya. Dabino da ruwan zamzam ya basu.
Nan ya kashe musu selfie kafin ace me hoto ya zagaya dangi kowa yasa a dp. Habeeba ma datashigo kamar tacinye 'yan biyun take ji kyawawa dasu. Nan fa babban tafara kuka Saalihah ta rasa nayi. Ji take kmar tayi kukan itama. Fudail yace "mummy feed her, shes hungry." Kamar wacce zatayi kuka tace "I can't ban iya ba." Murmushi yayi sannan a hnkl yaciro d'aya daga cikin mamanta yasawa baby'n a baki wani ihu Saaly ta sakar dan zafin dataji a hnkl baby'n tafara sha.
"Awwwn! This is damn cute sweetheart feeding her baby" murmushi ya mata sannan ya d'auketa hoto. Tana gama shayar da d'ayan ya amsheta ya bata d'ayan. Yanzu kam da kanta tasa mata a baki. Hakade su umma suka ringa kiran waya suna taya su murna.
Amarya Phaary da Bint ma haka. Washegary aka sallamesu. Daga kan Fudail har Habeeba ji suke kamar su cinye yaran kyansu yayi yawa ga gashin kansu kamar na 'yan india. A takaice de 'yan biyu sunada parents guda uku da Fudail da Saaly da Habeeba. Koda suna zaune a parlour d'aya daga cikin babies din tayi kuka rige rigen d'aukawansu suke abin de gwanin sh'awa. A ranan da yaran suka cika sati Fudail ya tambayi Saaly wani suna takeson asa ma yaran tace babban Hajara k'araman Ikleema. Haka kuwa yasa musu suna da alkunya aya da aaliya respectively.
Nan aka kira su umma da Ikleema aka gaya musu an musu takwara kowane se shirya kayan babies yake har competition suke ma.
Satin Saalihah biyu da haihuwa suka dawo 9ja. Daidai 7:50PM na dare suka isa a airport. Saaly na rike da Hajara aaya, Fudail kuma Ikleema Aaliya suka hango Daddy, Ikleema, abba, umma, baaba da Sa'ad suna jiransu. Gudu Ikleema da umma sukayi suka amshi twins din ae kuwa kamar sun sani kowacce ta amshi me sunanta. Se yaba kyan yaran sukeyi. Saalihah tace "mummy kin dawo knan?" Ikleema tace "yes my dear na dawo WE ARE ONE BIG HAPPY FAMILY." Nan aka fara hoge hoge. Daga k'arshe daddy yace kowa ya tsaya za'ayi group picture nan driver'nsa ya ciro camera ya kashe musu hoto! Umma da mummy suna rike da takwaransu a hannu.
3 YEARS LATER...
Saalihah na zaune a parlour dawani d'an karamin cikinta ta jiyo honk na motan Fudail. Kafin tace me har Aya da Aaliya sun shigo suna mata oyoyo saidai sede akayi fad'a ma anan Aya wai sam barata yarda Aaliya ce zata fara wa mummy oyoyo ba. Fudail yace "if thats so nxt time I'll be the to hug mummy first." Juyowa sukayi suna kallonsa da sch uniform nasu wani red and white pena 4 an raba musu gashinkansu me uban yawan nan into 2 har kafad'ansu kowacce da sch bag da feeding bottle nata a wuya. Baki suka zunburo masa "daddy is a bad guy, he is being selfish" suka fad'a a tare. Dariya sosai Saly da Fudail sukeyi kan erin wayon yaransu. Daidai lokcin Habeeba itama driver yaje ya d'aukota frm sch da anganta anga 'yar ss3 Habeeba an zama 'yan mata. Abuja ya wanke ta. "Sannu uncle sannu anty." Oyoyo Aya da Aaliya suka mata nan ma sanda aka sake yin fad'a jansu tayi suka wuce d'aki Fudail ya dawo ya zauna kusa da precious wife nasa tare da bata kiss, sannan ya shafa kan cikintan. "How is our baby?" Tace "fine sede its missing its daddy alot." "Really?" yace Tare da cire suit nasa suka hau kissing juna suna romancing juna daidai lokacin Aaliya da Aaya suka fito daga su se pants. Da ribbon na Aaliya a hannunta da alaman k'ara zata kawo kan Aaya ta cire mata eibbon. Se suka ga abinda yfi k'arfinsu. Baki suka bud'e wangalau
A tare suka ce "daddy! Mummy! What are u doing?" A firgice Fudail ya tashi daga kan Saaly yana sosa k'eya yarasa wani k'aryan ze had'a ma wannan yara su yarda dan sun zira masa ido suna kallonsa. Saaly kam kawar da fuskarta tayi. Can Fudail yace "mummy baki ga ribbon na Aaliya ba har ynxu ko? Anan nefa where is it? Aaliya you're looking for your ribbon right?" kai ta giad'a masa yace "thats what mummy and I are looking for too. It felt somwer around here" seyanayi kamar dama tun d'azu neman ribbon d'in yake. "Come lets search for it together" nan suka d'iba da gudu sekan mummy ganin dadady ma akan mummy yake. Aaya hrda buga wa Saaly ciki k'ara ta sakar Fudail yace "don't eva do that to mumny or do u want her to fall sick?" Kai suka kad'a masa kamar yadda suka saba wen eva ana scolding nasu. "Oya leta find ur ribbon" nan yashiga musu cakulkuli. Haka suka ta yi wa juna suna wasa suna dariya ni miemie na jawo musu k'ofar mansion d'insu.
Anan ni miemie_bee na ajiye biro na nima.
Godiya dayawa ga Allah SWT daya bani ikon kammala wannan littafi. My fans kusani am who I am today bcuz of you guys, I'm so in love with the lovely comments you share with me. Allah had'a fuakokinmu cikin aljanna ameen!
Miemie bee loves you guya so much. A farko nace zanyi dedicating wannan littafi wa mutum d'aya amman ganin yadda yakeda Fans dayawa yasa nayi dedicating wa duka fans dina. This book is dedicated to you all my fans. I love you guys so very much.
Special thanks to my group members
MIEMIE BEE NOVELS I LOVE U GUYS MUCH MUCH
TO MEMBERS OF
ZAUREN KARATU
KAMILALLUN MATA
MATA MASU DUNIYA
DUNIYAR LITTATAFAN HAUSA
BE A LADY WITH FASHION
DANDALIN LUBIEE
MEESHA LURV FANS
RASH KARDAM
KHADEEJA CANDY
HOME OF HAUSA NOVELS
ZANGON LABARI
FILIN TAKRDUN HAUSA
dade sauran groups da bansamu na ambata ba kusani duk kuna raina and I love you guys so very much.
No comments:
Post a Comment