Wednesday, 17 May 2017

KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA...


      written by miemiebee👄
                  5⃣2⃣



         "Sweetheart whats wrong?" Murmushi ta k'irk'iro "me kaga? Nothing is wrong fa". Kai ya kad'a da alaman a'a "ba haka na bar kiba sweery, ga idanunki duk sun kumburo meya faru? Remember we promised each other baramuna keeping secrets away from each other bako? Tell me toh". "Seriously ba komai honey, kawai..." Sekuma tayi shiru ta cigaba "kawai..." Duk yadda tayi k'ok'arin ta had'e kukan da keson k'eto mata ta kasa fashewa tayi cikin wata erin matsanancin kukan data kasa tsayar dashi duk tasa Fudail kid'imewa yama rasa me zeyi. Hawa kan gadon yayi, yayi embracing nata tightly yana shafa bayanta a hnkl "shhh is okay, is okay dear bar kuka kinji? Ya isa haka sorry".

           Haka yata lalashinta tun tana k'ara volume na kukan har tazo tayi shiru can ya gwada d'agota daga jikinsa yaga har tayi bacci ajiyar zuciya ya sauk'e ya d'agata cak ya kwantar da ita kan gadon ya mik'a hannu ya danna remote na AC ya kunna sannan ya janyo bargo ya rufeta ya juya ze fice knan Saaly ta rik'o collar'n rigarsa acikin baccin tace, "stay with me plz Fudail don't leave me" murmushi yayi a hnkl ya sauk'e hannunta daga rik'on data masa. Ya zagaya ya hau gadon ya matso kusa da ita tare da juyo da fuskarta kan nasa ya k'ura mata ido sosai a hnkl yakai hannunsa kan fuskarta yana shafawa yana murmushi ma kansa yana tunanin me zaisa Saaly'nsa kuka haka? Kode wani abin yamata wanda besani ba?

             This is the 1st time ya fara ganinta tana kuka haka dan ko kukan datayi a 1st night nasu be kai na yau ba, shide addu'arsa Allah sa all is well. Haka yata k'ura mata ido har sanda shima bacci b'arawo ya sace sa.

         Alarm na sallan maghrib nasa ne ya tada shi da k'yar ya iya ya mik'a hannu ya kashe dan yadda Saaly ta gangame hannunsa cikin baccinta. Nan ma daya zo tashi sanda yayi dgsk danko rabin jikinta nakan nasa da dabara irin nasa ya samu ya raba jikinsa da nata ba tare da ta tashi ba ya bata peck a kumatu. Toilet ya nufa yayi brushing tare da d'auro alwala sannan ya fito ya zauna kusa da Saaly d'anyen hannunsa ya goga kan lips nata sannan ya tsaya ganin reaction nata. Ganin batai komai ba yasa yasake nanata abinda yayi karap ta cije hannunsa k'ara ya sakar "*awchhh*" murmushi ta sakar masa se kallon hannun nasa yake ya had'e gira. Tashy tayi ta fad'a toilet tayi brushing da alwala sannan tafito taga har ynxu be ko motsa daga inda yake ba nufowa tayi ta zauna kan cinyarsa tana murmushi "haba honey, wai cizon da zafi ne?"

          Yace cike da shakwab'a"eh mana bakiga wajen yayi pink ba" yana nuna mata. Hannun nasa takama tana murzawa a hnkl tana hura iska kallonta kawai ya tsaya yi take yaji kawai sha'awarta ya kamasa yama manta sallah suke da niyan yi. Bakinta yaje lalimowa tasa hannunta ta kame bakin nasa "lets pray first". Cak ta tashi daga kan cinyarsa ta d'au hijabinta tasa tana jiran sa. Ganin baida niyan tashi yasa tace, "toh ni zan idar da nawa ta tada kabbara da sauri ya tashi ya hargitsa mata sallan sannan ya jasu bayan sun idar ya jawota kusa dashi tace, "honey muga hannun har ynxu yana ciwo ko? am sorry". Murmushi ya mata "ya dena" yace. "Tell me, mesa kke kuka d'axu kinsan nima na kusa kukan."

       Nan take mood na Saalihah ya soya, tayi shiru batare da tace komi ba kwantar da ita ya kumayi a jikinsa tare da rik'o hannunta yana murzawa a hnkl "trust me sweery, kinga your problem is also my problem." Hannunsa ta dandame tare da masa k'arya "its nothing actually, kawai na tuna da umma ne and I realised am missing her so much." Fudail yace, "awwwn! Is that so? Se mu koma gda ai very soon." Saaly tayi saurin katse sa "not at all bangaji da zama dakai alone ba" tare da masa murmushi. Bakinta ya lalima a hnkl yafara kissing nata daga nan ya d'agata ya jibgeta kan gado suka wula duniyar ma'aurata.
        ★★★
 
       "I love you my sweetheart, like alot" Fudail ya fad'a ma Saalinsa a yayinda take kwance akan k'irjinsa tana wasa da nipple nasa. "I love you too honey." Sekuma tayi shiru sekace wani abu ya tsaya mata a wuya. Can tace, "Fudail promise me plz no matter the outcome, baraka tab'a daina so na ba." Cikin rashin fahimta ya tambayeta "wani outcome knan sweery?" Yana shafa bayanta a hnkl. Tace, "nide just promise me" yace, "as you wish sweery, I promise" tare da bata peck a forhead. A tare suka tashi suka fad'a bayi sukayi wanka tare da d'auro alwala sannan suka fito suka sa kayan bacci yajasu sallan isha.

      Kan laptop nasa ya hau yana d'an wani aiki ita kuwa whatsapp ta hau tashiga group nasu ta tura musu mssg "phaary, bint pls cikinku waya ma T boi sharing contact dina?' Duk suna online a lokacin kuwa inbanda ruky. Phaary ta turo da "kai! Gaskia bani ba" haka Bint ma. Saaly tamusu reply "toh den where on earth ze samu contact d'ina, T boi besan ruky ba bale ince ita ta basa is either the 2 of u plz ku gaya mun."

           Phaary ta tura "haba Saaly mesa zamu ba wa T boi number'n ki wlh bamu muka basa ba shide yasan ina yasamu". Saaly ta turo da "toh shknan koma waya basa Allah ya isa,"bint ya kkayi shiru." Bint ta turo da "I think nasan a ina yasamu number'n ki Saaly. D'axu da mukaje muka had'u dashi a gdan alhj na mata na bar wayata kan table naje kiran Phaary I think a wannan lokacin ne ya samu ya d'auki number'nki sbd wayata ba security"

          Saaly ta musu sendn "shiknan kun kasheni, wlh kira na yayi d'axu yayi threatening d'ina kan seya rabani da Fudail d'ina ba yadda banyi dashi da ya hak'ura ba amman sam yak'i. Girls, nayi nadaman sanin T boi a rayuwata... Plz ku samesa ku masa mgn ko ze janye abinda ya gayamin d'azu." Idanta cike da hawaye ta yi sendn tare da kashe data'nta ta sauk'a daga whatsapp din ba tareda ta jira ganin reply nasu ba.


 
beeenovels.mywapblog.com

No comments:

Post a Comment